《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER SEVENTEEN
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA GOMA SHA BAKWAI🌼
Page 80-85
Around 10:05am muka fito daga wani lectures ni,Ash queen da kuma Zee.Zee tayi mana sallama ta tafi gida.
Ni kuma da Ash zuwa mukai muka sami wani silent place inda babu wata hayaniya muka zauna (Karkashin wata bishiya).Ayau ne naci alwashin fayyacewa Ash komai dake tsakanina da Leedar, including the game both of us are playing.
Zamar mu keda wuya, Ash tace"Yauwa Sahibar ina sauraronki.... Wallahi na k'osa ki bani gist d'in nan as u promised.. "
Harararta nayi, nace"Dad'ina dake Ash akwai ki da son jin kwa-kwaf... "
Tace"Wateva... Ni dai gani nan na kasa kunnuwa ina sauraronki.... "
Kura mata idanuwa nayi, kafin na soma da"first of all.... Kin kuwa san wanda ya taimaka mana ya dawo damu gida adaren da motarmu ta lalace kan hanyarmu ta dawowa? "
Irin kallon I don't care tayi min,tace"Ina ruwana kuma da wanda ya taimaka mana din? Ke ni koh fuskarsa mah na gani ne balle na san koh wani irin jinsin ne? Ke ya kamata mah ayi wa wannan tambayar becuz kece uwar iyayi...... "
Da sauri na d'aga mata hannu"Ash its okay... Ni matsalata dake kenan wallahi ba'a iya shuka abin arziki dake sai kin nemi ki b'atawa mutum rai..... "
"Okay naji am sorry anty... " Ta fadi hakan tare da turo small lips d'inta gaba.
Abin nata mah ni dariya yaban, nace"Ai dole kiyi ladabi tunda ana son aji gulma.... Hadda wani anty.... Lallai Ash agaisheki sarkin iya basaja....... "
"Yo! har nawa yakai wanda aka shirya miki akano? A sister turn out to be a wife, a daughter to an elder brother turn out to be the culprit's daughter... And the most annoying part is dat, ur relationship with him is secret to his family...... Ya salam! Kawata wannan bala'in da mai yayi Kama.....? "
Atake anan naji wani tashin hankali yayi mini sallama, nace"Aysha ke dai bari kawai.... Mubarak ya gama da rayuwata.... Na yadda da Mubeen fiye da tsammaninki tun kafin na gansa face to face, ashe Mubeen d'ina wanda nake jinsa har cikin raina yana da mata harda 'ya..... Aysha Ummata bazata taba amincewa na aureshi bah...... "
Da sauri ta tari numfashina"Ai wallahi ina bayan umma.... mey zakiyi da mai mata? balle mace ma kamarki Fadima baki cancanci ki zauna da kishiya bah, because kin tara komai da duk wani d'a namiji zai so.... Wallahi ni naga kokarin wannan gyatumar tasa da har ta kalli cikin idanuwana ta fad'a min cewar wai mijin aure muke nema ido arufe..... Allah na tuba mai Aysha zatayi da mayaudarin namiji irin Mubarak? Sai ke d'in da kika gan zaki iya..... Kai Fadima juz forget.. I don't wanna remember dat awkward moment dat I encountered dat day.... "
Advertisement
I felt really sorry for Ash because koh bata fada bah, I know how she feels,ahankali nace"Ayshata am really sorry for everything,wallahi duk ni na janyo muku wannan wulakancin....... "
Da sauri ta katse mini hanzari ta hanyar sanya 'yar yatsarta saman lips d'inta, tace"Shhhhh!!.....it's okay baby gal.... Idan har kina son na hakura, toh wallahi sai idan har kin amince zaki rabu da Mubarak..... Don wallahi Leedar shine kalarki Fateenah........ "
"For ur information...there is nothing between me and Leedar.... Ma'ana,Ni da Leedar bah soyayya muke bah... " I said diz to Ash with full confidence.
Cike da mamaki tace"ke babe please stop diz joke cuz it is very expensive.... Karki raina min hankali mana,everyone knows dat you and Leedar are dating... Sannan yanzu da rana tsaka kice min nothing is between u and him? Ke kanki kin san hankali bazai dauki wannan magana taki bah.... Okay tell me then, meke tsakaninku? "
"Soyayyata da Leedar takun basaja ce.... abin nufi anan shine, all diz while both of us have been playing a game.... Muka sanya kowa acikin duhu, thinking dat we are dating,alhalin wani aiki nake masa...... " Na karashe maganata tare da kashe mata ido d'aya.
Oh! My God! Kar kuso kuga yadda fuskar Ash ya koma,if u can imagine a confused face,toh hakan na Ash mah ya rikid'e ya koma.
Tace"Hey! Girlfriend... I can't juz believe diz story.... please Fateenah u are getting me more confused... Don Allah ki fitar dani acikin duhu..... "
Kafin na kai ga bata amsa, sai ji nayi Leedar ya karbe daga bayana,da yake muna fitowa daga Lectures nayi waya dashi, na fada masa cewar ya samemu awurin.
Yace"Hey! Mrs. Bash to be.... My bestie is saying nothing buh juz d truth... Both of us are playing a game... Wani aiki take mani wanda insha Allah aikin ya kusan zuwa karshe,and surely our game will be over very soon... Don haka ayau ina son ki san cewar, is not into any love relationship with A....... We are juz best friends........ "
Fresh(Bash) ya karbe"Yes sweetyna..... Leedar da Fadima ain't dating as u think....Suhaima yakeso.... So juz relax, Yanzun nan za'a warware miki komai da kuma dalilin daya sanya suke playing game akanta..... "
Cike da mamaki tace"Suhaima kuma?? Kanwar Fateenah dai??"
"Yes of course!! Ita fah? Baby Guess u shocked right? Itama Fadimar hakan taji maganar somehow as first.... " Leedar ne ya bata amsa adaidai lokacin daya nemi wuri ya zauna.
Leedar yace"Alright guys anatsu....mu kulle wannan babin because bazan yadda ayi discussing komai bah har sai Ruhee ta kammala final exams d'inta, don ina son mu hadu duka atattauna har ita..... I will make sure dat diz tym around nayi forcing d'in Suhaimata ta bayyana muku komai dake tsakanina da ita....... "
Advertisement
Ash ta wurgeshi da harara"Ai wallahi Lee baka isa bah.... taya za'ai ni ku barni acikin duhu? Haba guys it doesn't make any sense at all.... Pls ku wayar min da kai... "
Leedar yace"okay naji shikenan.... Besty ki sanya mana rana wanda kika tabbatar da cewar Ruhee💗 will be less busy...... " Ya fadi hakan tare da tsareni da idanuwansa mai dauke da sirrika iri-iri.
"I guess friday its one of her free day , amma gaskiya ni dai ban so wannan game d'in yazo karshe so early bah Lee... Naso ace sai Suhaima ta wahala da kyau tukun...... "
Da sauri ya tari numfashina"No, please don't say dat... Wallahi bana kaunar naga Ruheena acikin wani hali... Ni kaina nasan ta wahala ba kadan bah and she still loves me.... Nima d'in na wahala, pls yayarmu permit us to become one again...... Please.... "
Murmushi nayi tare da fadin"Its okay Lee. "
Ash dai muka bari acikin duhu, da kyar ta yadda abar wannan maganar har sai ranar Friday kafin mu cigaba daga inda muka tsaya.
Leedar yace"Aha pretty gist us about Dr. Mubarak..... Ki fad'a mana yadda haduwar taku ta kasance.... "
Sannu ahankali na soma musu bayani, Ash tana tayani. Kakaf! na kwashe komai na fada musu ba tare da na rage koh gishiri aciki bah.
Fresh yace"Ikon Allah! Kenan.... Amma wannan mazan ya mugun birgeni, musamman wannan matar tasa... Agaskiya tana matukar sonsa bah kadan bah tunda har take tayashi kafa gwamnati acikin zuciyar wata....Baby Ash zaki iya taimaka min kamar yadda wannan jarumar tayi wa mijinta? " Yayi mata wannan tambayar cike da tsokana.
Dama abin nema,an tsokano mata wajen dake mata kaikayi, tace"kan bala'i... Ai wallahi ka sani ka siyowa kanka tashin hankali cikin gidanka da kudinka.... Ita kuma yarinyar ta shirya zama abar tausayi because...... "
"Hey! guys..... Instead of diz noises da bah amfanarmu zatayi bah... Why not mu had'a kai mu baiwa friend d'inmu shawarwari? "
Fresh yace"Hakane kuma fah.... "
Leedar ya cigaba"Fadima an sani cewar Mubarak koh kadan bai kyauta miki bah.... Amma idan har na fahimceshi,at first he was very scared ya bayyana miki cewar yana da mata, thinking dat zaki barshi idan har ya fada Mikin... And he cannot afford to loose u because kin riga kin gama tafiya da ruhinsa...ya shirya fada miki gaskiya ne aduk ranar da kuka hadu face to face wanda hakan yayi daidai da first meeting d'inku sanda kuka kai masa ta'aziya.... My advice here is dat,Karki sake ki rabu da Mubarak.... Wallahi yana sonki, forget about his family problems, wannan bah wata matsala bace.....
"Kake gani? Ai ni wallahi bazan taba manta rashin mutunci irin na wannan gyatumar tasa bah... AGaskiya Lee u ain't a good friend... Ni dai bazan taba baiwa Fateenah shawarar ta auri wannan guy din bah not because wai don mah yana da mata... No, kiyayyar dangin miji nake jiye mata..... " Ash ce tayi wannan maganar cike da d'acin rai.
"Man I ghat ur back... Agaskiya ina bayanka.... Fadima juz relax.... Ki baiwa zuciyarki dama tare da kara nutsar da ita, allow ur heart to know more about Mubarak... Don't underestimate him, pls give him chance to prove himself... And Karki kuskura ki karbi shawarar wannan kawar taki, because I can see dat ita nata its abouh kishiya something.... " Fresh ne yayi wannan maganar wanda atake anan naji kawai zuciyata tayi na'am da shawararsa.My heart juz open widely,want to re-accept Mubeen's love diz time around with one heart. No more tsoro... Promise to withstand any obstacles dat will cum my way.
"Ash wallahi Engr. Mahmood shine mutumin daya taimaka mana rannan.... "Na sami kaina da fad'i mata hakan
Cike da mamaki tace"Wow!! Can't believe diz girlfriend..... Wasa ko gaske? "
Na tabbatar mata da Lallai da gaske nake, tace"Abin mamaki... Anya Fadima abu sai kace plan?.... Ah manta da batun plan mah..... Don't u think he is having a crush on you? "
Ahankali nace"Hmmm!! I think so and I don't think so.... "
Abu kamar hadin baki,gaba dayansu ukun suka had'a baki wurin cewa"Akwai bala'i kenan......................... 📝
HAFNAN'S POV
Tofa.... Mosoyan its like kamar mun kusa fah..... Leedar and Suhaima..... Bazan ce komai tukun bah, ku dai ku cigaba da bibiyata.
Pls my fans kwana biyu baku jini bah, wallahi Nepa suke mana wasa da lyt kuma nima ban samu damar zama na muku typing bah becuz of some reasons.... Gobe mah I will be so much busy buh I promised you zan gama littafin nan insha Allah... Fatarmu dai Allah ya bamu rai da kuma koshin lafiya...Aameen!!!
Your love and support keep Hafnan moving...... Thanks so much!!!
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial26 Chapters
A Mouse's Grand System
In a world that is filled with death and decay a young mouse is born in the pinnacle of conflict. Born in the forest of stones where not a single soul lives in reprieve. A place where beasts both small and large roam and humans cower in there small villages away from the large beasts. A place where power rules supreme a small mouse must struggle through the ranks befriending those he can and killing those he can't, an ultimate fight for survival. Please go easy on me I'm a fairly new writer Follow Arvion on his journey through the world to become the strongest mouse that their ever has been. The cover Art was made by a viewer. Thank you so much!
8 534 - In Serial38 Chapters
Adventurer - Sunrise Over Sunset
Thrust into a world governed by tabletop RPG rules, Cire seeks out a place to belong, protect, and thrive. The allure of community is strong when you have nothing. He will strive to prove himself worthy of acceptance, while struggling to hide a dark secret. He wasn’t chosen by the gods. He wasn’t granted unique or powerful skills. He definitely wasn’t gifted good fortune. With a motley band of friends, remote starting location, and questionable prospects Cire will endeavor to survive in Elysium. Series – Dice rolls, quests, and intriguing characters are only the tip of the spear. The Adventurer series includes playable game mechanics, maps, and more! Thrust into a world governed by tabletop RPG rules, Cire must survive an onslaught of wondrous and horrific challenges. His peculiar race, charismatic personality, and talent for turning negative situations sideways might just be the tools he needs to achieve his goals, or they may lead to his ruin. Adventurer Book II - Dawn of an Empire Short story prequel- The Lurking Lair: An Adventuer Series Short Story Summary for the LitRPG savvy reader: Looking for a LitRPG that is more tabletop traditional role playing game and less MMORPG? This is probably your cup of tea. Long term progression with a heavy slice of life element. Strong mix and inclusion of ancient Greek life, values, and myths. Hence, the world can be a bit more harsh and brutish than modern sensibilities. The system is tangible and knowable beyond the MC's insights. The MC is more of an everyman than someone specifically chosen for the experience. Author's Note: This is my debut novel. Up until this point, the only thing I have written of comparable length has been non-fiction and related to history. I am immensely grateful to all the folks who have given me feedback and helped me improve my writing.
8 153 - In Serial6 Chapters
The Land: Founding
Discover Dr. Aleron Kong, the Father of American LitRPG! #1 in Cyberpunk and Video Game Science Fiction! Over SEVENTEEN HUNDRED positive reviews on Goodreads!!!When Richter was drawn into the greatest virtual reality MMORPG ever created,it seemed like a dream come true... until he found that nightmares walked The Land. He was confronted not only with a life and death struggle, but also with questions that would define his very soul. What would YOU do if you were transported into your favorite video game?What would YOU do if the gore, adventure and pain became real?What would YOU do to win?Richter confronted these questions while an enemy lay savaged and screaming at his feet. His lips pulled back in a blood-streaked smile. The answer was simple."Absolutely anything..."Welcome my friends! Welcome... to THE LAND!
8 225 - In Serial93 Chapters
New Eden
Four young people from a future where they have no memory of what was left of Earth must form a passionate and unbreakable bond with one another in order to survive a new world. Three young men and one young woman who were raised in space and have never even known their home planet are chosen to make a dangerous foray into a new world in the hopes of finding a safe place for their race to carry on. When things go awry, they must forge a passionate, unbreakable bond, through any means necessary, despite how that bond may seem to the outside world, if there still even were an outside world to consider. Bound together, they must try to survive the unknown. However, much of what is unknown is actually what lies deep within themselves... no matter how strange. *This book is completed, so I plan to post 1 chapter each day until they're all available.*
8 170 - In Serial63 Chapters
Just a cliché
𝐇𝐞 𝐰𝐚𝐬 𝐡𝐞𝐫 𝐬𝐭𝐨𝐫𝐦 𝐢𝐧 𝐚 𝐰𝐨𝐫𝐥𝐝 𝐭𝐡𝐚𝐭 𝐧𝐞𝐯𝐞𝐫 𝐫𝐚𝐢𝐧𝐞𝐝. 𝐒𝐡𝐞 𝐰𝐚𝐬 𝐡𝐢𝐬 𝐜𝐥𝐞𝐚𝐫 𝐬𝐤𝐲 𝐢𝐧 𝐚 𝐰𝐨𝐫𝐥𝐝 𝐰𝐫𝐞𝐜𝐤𝐞𝐝 𝐛𝐲 𝐚 𝐡𝐮𝐫𝐫𝐢𝐜𝐚𝐧𝐞. ⋆✧⋆✧⋆Delaney Lawrence is a girl with the world's biggest heart and no one to give it to. She is a quiet girl on campus who spends her time studying and working. On the outside she seems next to perfect, but looks can be deceiving Sterling Blake is the university's hockey captain with a reputation of sleeping around. He's popular and never in a good mood, with not a grade over a C. However, his reputation may not be as accurate as people assume. When Sterling Blake is late to pick his little sister up from gymnastics practice he doesn't leave a great impression on the coach, Delaney Lawrence. Much to her dismay, she is selected to be his tutor so he can remain on the hockey team. She is determined to get his grades up and be done with this mess, he is determined to make that impossible. Unfortunate as the pairing seems, maybe things do happen for a reason.⋆✧⋆✧⋆Highest Rankings: #1 Love#1 Humour#1 Hockey #1 Team#2 Sports #2 Sports Romance #2 Slowburn
8 714 - In Serial43 Chapters
My Hero /L.H.
Амбър Смит е нормално 19 годишно момиче. Живее в Сидни Австралия заедно с родителите си. Има дълга до кръста руса коса и сини очи. След като отказва да изпълни заповедта на майка си, тя се озовава сам-сама на улицата. След една дълга нощ, тя среща момчето на мечтите си и само час по-късно, се оказва в една къща с 4 почти непознати момчета.
8 201

