《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER EIGHTEEN
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA GOMA SHA TAKWAS🌼
Page 85-90
"Hmm guys ni bama wannan bah....wani abu ke mugun damuna yanzu wanda na tabbatar as a good friends zaku bani shawarwari ta gari... " Ina kaiwa nan, na dan dakata don naji ta bakunansu.
"Muna sauraronki best.... Wacce irin damuwace wannan? Ki fada mana kuma insha Allahu yadda kika yi trusting namu, muma d'in mun daukar miki alkawarin baki shawarwari ta gari.....koh ya kuka ce guys? " Leedar ne ya fad'i wannan maganar tare da neman jin ta bakin sauran.
Fresh yace"Yes! dear insha Allahu as good friends, zamuyi sharing wannan damuwar taki atsakaninmu,at the same time kuma muyi finding solutions akansa...... Don haka muna sauraronki... "
Ash queen ita dai bata ce uffan bah, illa kawai girgiza kanta da tayi, alamar itama tana tare dasu.
Ahankali na soma magana cike da tausayin kaina"Ajiya ne mahaifina ya zaunar dani... Yake fad'a min cewar lokaci yayi daya kamata ace an soma zancen aurena don kuwa bah yarinya karama nake kara zama bah..... "
"Girlfriend are u really serious abouh diz....? Ash ce ta katse min maganata,tsoro da kuma mamaki suka bayyana kan fuskarta.
Leedar ne ya bata amsa"Ash ke kanki kin san Fadima don't joke with issues like diz... So kip shut and don't dare interrupt again.... Ki bari ta kai fullstop kafin kiyi wata magana please... "
Harara ta cilla masa don ita da Leedar Sam basa wani shiri har yau.
"Dan rainin sense kawai... "Hakan ta fada wanda ni kadai kawai naji, tunda ni da ita gab da gab muka zauna, sab'anin su Leedar da suke zaune kan wata kujera dake facing d'inmu.
Na cigaba"Don haka wai ya bani juz two weeks na turo wanda nakeso ah soma magana...wai idon kaine zaiyi matukar farin ciki, idan kuma bakai bane, wani ne, toh still Alhamdulillah, don shi bazai taba mani dole bah...... Leedar am scared idan su Dad su kayi find out cewar ni dakai bah soyayya muke bah all diz while, tsorona mah bai wuce kada ya kira Dad d'inka ya kara tabbatarwa koh u are still interested in me,gashi duk mun gama raina musu hankali....... Please friends ina mafita? I really nid ur opinions pls....... "
Shiru ya ratsa atsakaninmu na wani lokaci mai d'an tsawo, gani nayi babu wanda keda niyyar magana which made me to start loosing hope in them.
Nace"Friends ya naji duk kunyi shiru ne? Please u guys should try and say something don Allah kada ku kashe min gwiwa...."
"Ni nama rasa ta inda zana fara... " acewar Fresh kenan.
Advertisement
Ash tace"Kai Kama gode kana da abin fada kenan... rasa ta inda zaka fara ne kawai.... Guy kawai ka fara koda daga tsakiya ne becuz ni dai aganina tayi two zero... Ita bah Leedar bah kuma ni dai I won't advice her to marry Mubarak... "
Leedar ne yace"Ke Ash kina da matsala sosai... Kai dai Bash wallahi Allah ya Kara maka hakuri don daga ganin Ayshar nan zata iya maida maka da gida ya zama gidan tv idan har ka kuskura kayi mata kishiya... And I can see dat Fadima is trying to take her advice of breaking up with Mubarak tunda yana da mata..... "
Da sauri na dubeshi, nace"No, Leedar wallahi I hav changed my mind of doing such....shi nake son na nuna wa mahaifina amatsayin wanda nake son na aura insha Allah... Buh the issue now shine mum d'ina da kuma family problems dashi yake fuskanta akaina... "
Ash dai sai sakonnin harara take aika masa da shi, ayayin da Fresh sai aikin dariya yake musu.
Leedar ya cigaba"Da kuma gaskiyarki.... Abinda nakeso ki gane shine, if truly he is a real man, kuma idan har yana kaunarki da gaske, dole zai san yadda zaiyi yayi fighting har yayi nasara,ya samu dangin nasa su amince....koya kace Dude? "
"Hakan take buddy... " acewar Fresh kenan.
Hakan ya baiwa Leedar kwarin gwiwar cigabawa"Fadima ga shawara .... Don't u think mu samu iyayenmu mu bayyana musu komai dake atsakaninmu? "
Cike da tsoro nace"No Lee don't even try dat, or lemme even say,stop thinking abouh doing such..... Da wani mah idanuwan kake son mu kallesu mu fada musu cewar tsawon lokacin nan da muka dauka tare bah soyayya muke bah.... Huh? Tell me... "
"I know dat duka iyayenmu suna da fahimta kuma insha Allahu za suyi mana uzuri tare da baiwa reason d'inmu kyakkyawar fahimta.... "
"Lee kake gani? Alright if u say so... Amma ni dai ba yanzun za'a sanar dasu bah.. "
"Duk yadda kikace... Amma ki sani ina daidaitawa da Ruhee💗 zanyi saurin sanar da iyayenmu... Because na k'osa na mallaki tauraruwar data dade tana haskaka zuciyata... "
Dariya muka sanya duka, nace"Lallai mah Lee koh kadan baka da kunya... Agaban babar yaya kake wannan rashin kunyar...? "
Da sauri ya Kama duka kunnensa, yace"Am so sorry babbar yaya.... "
Dariya muka sanya, Ash tace"Shege dan gari...Ka dai ki bari abani labarin abinda ke tsakaninku da ita yanzu, harda wani sai tana nan za'a tada maganar.....toh ka rike abarka ban son ji kuma"
"Dama haka nake so... Karki ji d'in"acewar Leedar.
Dariya muka sanya duka.
"Guys ina da shawara... Amma I don't know koh zaku karbi shawarar tawa tunda dai kunce Aysha bata abu irinna masu hankali... " acewar Ash
Advertisement
Murmushi mukayi duka, atare muka ce"Muna sauraronki... "
Ta cigaba"Ni dai agaskiya ina miki sha'awar auren Engr. Mahmood, sabida guy din nan ya hadu ne irin totally din nan.... "
Saurin taran numfashinta nayi"Ash meye haka? Anya kina da hankali kuwa? Taya za'ai na soma tunanin cin amanar Mubarak? Koh kuwa kin manta cewar Mahmood wan Mubarak ne?....... "
"Sanin cewar shi dan'uwansa ne ya sanyani fad'ar hakan... Kuma naga dai bah abin tir! bane tunda abin alheri nake maku fata, wato ' acewarta
Leedar ne yace"Agaskiya Ash ke tunaninki ya banbanta dana mutane.... Taya za'ai taci amanar Mubarak ta hanyar auren dan'uwansa? Bama wannan bah... So kike takai kanta wurinsa tace tana sonsa? tunda dai bamu tabbatar da cewar Lallai yana sonta bah...we are juz thinking maybe he's having a crush on her....iyyeh Ash fada min? "
"Oho! tayani tambayarta"acewata kenan
"Hey! guys don't be mad at mah gal... Shawara ai ta bayar.. Tunda bai yi muku bah ai sai kuyi saurin dismissing d'insa, bah dole... Future tashi mu tafi mu basu gu, sun fi kusa... "
Fresh ne yayi wannan maganar amma acikin wasa yayi sa. Ash ta mike kamar yadda ya umarceta, suka sanya kai suka tafi, leaving Leedar and I alone."
"Besty shawarata shine... Kije kiyi istihara, ki nemi zab'in ubangiji... Idan har Mubarak shine mafi alherin, toh Allah ya daidaita tsakaninku, kuma Allah ya sanya ya shawo kan yan'uwansa... Amma nima zuciyata na tunanin wani abu akan wannan Mahmood d'in kamar yadda Ash take thinking... "
Cike da mamaki nace"Besty even you? Toh ina mah zan sake ganinsa....?
Murmushi kawai yayi tare da furta"Very soon Allah zai kawo miki mafita.... mun fah dade anan,so pls let's get going... "
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Mubeen ne tare da Hanan acikin mota, sun sauke Jasmine kenan amakarantar da take zuwa, mai suna 'precise international school'.Hannun Hanan yayi sauki, don agaskiya tana matukar samun kulawa awurin Mubeen bah kadan bah.
Tare suka je wurin aikinsa, yayi reporting, sannan suka wuce Na'ibawa don an soma batun rabon gadonsu.Amma ba wannan ne zai kai shi bah, yana so yaje ya nemi gafarar Mummy da 'yan'uwansa.
Suna isa gidan, suka gan dukka sauran 'yan'uwansu sun rigasu isowa.An yada zango acikin Babban falon gidan. Mahmood ne kawai bai iso bah. Bin 'yan'uwansa yayi yana gaidasu. Labeebah tayi kamar bata sanshi bah,gaisuwace dai kawai ta shiga tsakaninsu.
Dakin Mummy suka nufa don ita bata falon.Da sallama suka shiga cikin dakin.
Mummy na ganinsu tayi saurin dauke kai daga dubansu.
Ganin hakan ya sanya Mubeen saurin isa gareta,durkusawa har kasa yayi tare da rirrike mata kafafuwa, alokaci daya kuma ya saki wata wahalalliyar kuka don fushin Mummynsa agareshi wata babbar musifa ce.
Yace"Haba Mahaifiyata fushinki agareni wata babbar musifa ce ga rayuwata, don haka please ki sassauta min..... Nasan koh kusa ban kyauta miki bah mahaifiyata, dats why am here to tell u dat am really sorry, don Allah ki gafarta min Mummyna..... "
Hanan ce itama ta Iso gareta,durkusawa tayi kamar yadda taga mijinta yayi, itama ta fashe da kuka"Mummy please ki yafewa mijina... Hakika abinda ya aikata rannan koh kusa bai kyauta bah,ki tuna cewar dan'adam baya wuce kuskure.... Mummy ke mahaifiyace agareshi,so please ki gafartawa danki... "
"Mummy nayi miki alkawari, bazan sake tayar da maganar bah, idan hakan shine zai sanya ki min Murmushi kuma ki gafarta min... Don farin cikinki mahaifiyata shine nawa farin cikin nima.
Jin abinda ya fada, ya sanya Mummy murmusawa tare da d'ago fuskarsa tana share masa hawaye, tace"Son tun kafin zuwan wannan ranar na riga da na yafe maka.... I hav already forgiven you kan dukka laifin daka min, wanda na sani da wanda ban sani bah... Da kuma wanda zaka min anan gaba, duk na hada na yafe maka d'ana... Kuma naji dadi sosai da kace ka fita daga hanyar yarinyar nan, don ni zaman lafiya nake maka sha'awa son.... "
"Thank you mum... Ina kaunarki sosai.. "
Ahankali tace"Nima hakan dana... "
Mubarak ne yaji ajikinsa kamar ana kallonsu, ai kuwa juyawar da zaiyi, kawai ya hada idanuwa da Mahmood wanda ke tsaye ya jingina bayansa da kofar dakin. Ganin sun had'a idanuwa da Mubeen ya sanyashi yunkurin barin dakin.
Da sauri Mubeen ya dakatar dashi"Please brother wait.... "
Jin hakan ya sanya Mahmood dakatawa ba tare da ya juyo bah.Sannu ahankali Mubeen ya taka har zuwa gabansa.
Kamo hannun Mahmood yayi, yace"Dan'uwa am so stupid for fighting with you because of a woman... Kana iya kirana da komai da ranka yakeso because am a coward.... "
Da sauri Mahmood yakai yatsa ya datse lips din Mubeen, alokaci daya ya soma girgiza kai"No kanina don't say dat... Wallahi awurina komai ya wuce....ance zomu zauna kuma zomu Saba,Allah ya yafe mana duka.... "
Hanan ce tayi murmushin murna tare da furta "Ameen yayanmu"
Ya nemi gafarar Labeebah hadda mijinta Mus'ab sanda yazo daukarta bayan sun kammala abinda ya tarasu.Duk an shirya,an koma one juz like before..................... 📝
HAFNAN'S POV
Toh Anya Mubeen zai iya hakura da Zahra kamar yadda ya fadawa Mummynsa kuwa? Kila dai ya fada mata hakan juz to cool her heart ne.
Sannan kuma Anya kuna ganin zaman lafiyar nan zai cigaba da d'orewa agidansu Mubarak kuwa?
Hint:Hmmm ku dai ku biyo Hafnan because will gonna spoil everything..
Please pray for me fever na damuna!!!
SAHIBARKU CE
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial55 Chapters
Villainous
DROPPED // ABRUPT ENDING -------- Being born a slave is unquestionably one of the most monstrous situations a person can find themselves in. Being reborn into the body and memories of a child slave abused and killed by her peers is something one step further. Thrust into an alien world with magic and science bound together and maintaining the social hierarchies of aristocracy, Li Mei had one more go at life, a brilliant shining opportunity. Burdened by a lifetime and a half of experience with the worst kinds of people, filled with an overwhelming desire for freedom, and granted a generous user interface, Li Mei will not just wreak havoc upon her murderers. They will call her ‘villainous’, but they can’t comprehend her drive to take vengeance one step further than was even wrought upon her.
8 140 - In Serial24 Chapters
World of Impurity: A Gacha LitRPG
"IMPURITY DETECTED. FOR THE SAKE OF A PURE, HUMAN FUTURE, SUPPRESS IT NOW!" Veteran mercenary Kyle Licht is shot in the head and wakes up in an alternate Earth as an eighteen year old. History now speaks of a clandestine organisation dedicated to suppressing and researching anomalous, reality-impure entities—Impurities—and how they utterly failed at a critical moment. The veil of secrecy lies in shreds. Impurities exist unhindered across the world, in all their reality-distorting, disaster-causing, atrocious glory. Humanity is locked in a war of attrition against these monsters, seeking any measure that will let them see another day. So what's a mercenary turned youth to do? Put his new system interface to good use and begin dealing with those Impurities, of course! But what's this? Very Hard difficulty? Random 'gacha' elements for item and unit acquisition? An interface-mandated, mysterious Assistant lurking in the back of his head? Yeah, this job is looking to be a real bumpy ride... [participant in the Royal Road Writathon challenge] Feature List: - A LitRPG inspired by containment fiction such as Lobotomy Corporation and SCP! The system also takes cues from WRPGs such as Fallout and Deus Ex. - A protagonist who starts off weak in body but sharp in mind. All those years fighting on the battlefield haven't amounted to nothing! - Cyberpunk, semi-apocalypse setting. - A potentially life-ruining experience (for the protagonist) - Gacha hell (also for the protagonist) NO LONGER BEING UPDATED. WILL BE REWRITTEN SOMETIME IN THE FUTURE.
8 354 - In Serial12 Chapters
Tales Of The Arcane
After dying, Josh, the world's best scientist, was sent to a different realm. A realm in which magic isn't just a fantasy but a real and very tangible thing. After being reborn, Josh receives a new name and a restart in life. During his new life, Josh faces many hardships and difficulties. After all that happened in his past, Josh just wants to live a normal life. But the gods. They have a different plan in store for him.
8 122 - In Serial16 Chapters
Bang : reincarnated as parrot
Story of bang lead by tragedy into him reincarnated as parrot in kasav world then die and send as a human to demons relme after argument where his adventures starts
8 132 - In Serial11 Chapters
Down, Up And Around | DISCONTINUED/REWRITTEN
When the souls of the dead start appearing in the mortal world again, the campers at Camp Half Blood start to get worried. But when two souls show up together, they don't know what to think. This calls for the OG team. Heyyyyy so this is just basically a PJO/HOO TSoA crossover fic All rights go to Rick Riordan and Madeleine Miller
8 108 - In Serial39 Chapters
Magic Continent Zero
Long ago the world was in peril with infighting and bickering. A great war broke out when the invading demon continent attacked the human continent. The demons are much stronger than the humans but the humans were able to hold off the demons with their ability to use magic. It all seemed lost until a great wizard rose up and helped lead the humans to victory. A talent like the world has never seen. His profound understandings of magic made him respected by all the nobles on the continent. After the war he turned down all positions and decided to only teach the students he wanted noble or not. These were the choosen 7 children and only them were given his direct knowledge on magic. However, 20 years ago a great tradgedy befell the human continent. No one knows the exact details but what was known is a great magical barrier went up over 1/3 of the entire human continent that has stood ever since. The teacher was betrayed by one of his students. Himself and the rest of his students scattered across the human continent and into obscurity. Our protagonist is of low birth and has no talent but longs to learn magic. Usually only the rich nobles can afford magic teachers and the books needed. Will he ever become the great wizard he wishes to be? ***** There are no release dates for this story but I tend to try to drop 3 chapters a week spaced 2-3 days apart from each other.
8 102

