《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER EIGHTH
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA TAKWAS🌼
Page 35-40
Tafe muke cikin motar babu mai cewa juna kala har muka karasa fitowa daga cikin unguwar, sannu ahankali muka haye saman titi. Ya soma tuki cikin kwarewa ayayin da yake ta k'akk'aucewa ababen hawa.
"Ina kakai driver dinmu? " Na sami kaina da k'awar da dogon silent dinmu ta hanyar jefo masa wannan tambayar.
Murmushin takaici naga yayi gami da fad'in"Zahrata Kenan...I can see dat u don't trust me at all.... Driver dinku na dakin mai gadinmu yana dan hutawa... "
Cikin yanayin damuwa nace"Toh idan ya fito yana nemana fah? Or lemme even say idan yaga dawowata dakai ah mota fah?....wani irin fassara kake tunanin zaiyi agame da fitar tawa dakai?"
Ganin baida niyyar cewa komai ya sanyani fadin"Mubeen pls speak out for Allah's sake.... "
"Don Allah Fadima can u atleast for once have sum rest of mind?.... Pls stop behaving lyk a kid... tun tasowarmu kike ta min sum silly silly questions which shows dat u don't trust me at all sai kace saceki zanyi......... "
"Na sani koh sacenin zaka yi.... " Na fadi hakan cikin tsananin b'acin rai.
Gani nayi yaci wani wawan birki don kadan ya rage ya bugi bayan wani mota adalilin furucin daya ji nayi.
Cikin tsananin b'acin rai naji yace"Fadima can u see what u almost tried to caused?.... Bana jin d'ad'in yadda baki bani trust bah at all... Shikenan since u don't have trust for me mu koma gida....... "
Yadda yayi maganar hakik'a ya matuk'ar bani tausayi,don haka da sauri nace"No, Mubeen d'ina am really sorry forgive me bazan k'ara bah... abinda yasa kaga ina haka its becuz of wat I encountered with ur family today....... "
Na danyi shiru can na cigaba"Mommy? Daddy? K'awar mominki? A friend from Zaria? Hanan and Jasmine?...... I nid sincere answers and explanations of this with immediate effect.... "
Advertisement
Akasalance naji ya furta"Its alright gimbiyata lemme find sumwhere to park... "
Sai alokacin na lura ashe har mun kai inda yake son muje.d'ago kaina nayi na zubawa wani Signboard idanuwa tare da karanta abinda aka rubuta ajikinsa. 'Grand square'
Adaidai lokacin ya k'arasa parking awurin parking lot na wurin.
Yace"Baby bismillah fito muje.. "
Atare muka fito, na soma kallon wurin kamar wata 'yar k'auye don hakik'a wurin yai min k'yau sosai Wanda har na kasa hakuri nace"Ina ne kuma nan? "
Murmushi yayi tare da fadin"'yar k'auye nan shine ake K'ira da 'Grand square'... Akwai supermarket da 'ice-cream joint' da dai sauransu.... So yanzu muje bangaren 'ice-cream joint'. "
Muka jera muna tafiya kamar wasu ma'aurata, mutanen wajen sai kallonmu ake don nasan mun matuk'ar birgesu. Kallon sararin samaniya nayi naga yadda ya had'e rai.
Atsorace nace"Mubeen had'ari faah kuma wallahi inason ace atleast zuwa karfe d'aya mun kama hanya.... "
Lak'atar hancina naga yayi wanda nake tunanin habit d'insa ne na yiwa mutum hakan,yace"Matsoraciya ruwa bazai sauko bah yanzu insha Allah... Kuma its juz five minutes after 12,and nace miki we ain't gonna spent more than 30mins here so kafin 1pm mun koma gida sai ku kama hanya.... Is dat taken matsoraciyata? "
"Uhmmm" kawai na iya cewa har muka shiga 'ice-cream joint' din. Yayi mana ordering 'vanilla ice-cream' wanda saida ya tambayeni nace masa shi nakeso kafin yayi ordering. I so much like 'vanilla flavored'
Wani centre plastic table muka nufa mai dauke da two plastic chairs. Zamar mu keda wuya sai gashi an kawo mana 'ice-cream' d'in shake da robobi. Mubeen ya biya sannan muka hau sha muna fira.
"Aha can u please gist me abouh d real 'sitting next to me as promised? "
Yace"Of cours! Why not?..... Kamar yadda kika sani Sunana wanda yake aiki ah 'Aminu kano teaching hospital'... Mahaifina retired custom ne... Matansa biyu... Haj. Fatima wacce itace ta farkon, sannan kuma mahaifiyata, Haj. Khadija wacce itace amarya.Dukkansu hatta mahaifina duk hausawa ne.Mahaifiyata nada shekaru kusan shidda kenan da rasuwa gashi yau Abba yabi sahunta."
Advertisement
Ahankali na furta"Allah ya jikansu da Rahama"
Yace"Aameen Zahra... 'Ya'yan Haj. fatima hudu... Engr. Mahmood Mustapha shine danta na farko, sannan Anty Maryam(tayi aure 'ya'yanta biyu) sai Usman, sannan autarta khairat, itama yanzu haka tana gidan mijinta da d'anta d'aya.
Mu biyu ne kacal agun mahaifiyata, Ni da 'yar kanwata Labeebah.... "
Da sauri nace"Then who is Hanan to your family don banji kayi including d'inta aciki bah..... "
Murmushi naga yayi tare da fadin"Zahra please calm down I will soon get to there... "
Ya cigaba"Gaba dayanmu Engr. Mahmood shine babba.Engr. na cikin wani hali na kuncin rayuwa adalilin rasuwar matarsa wacce suke masifar kaunar juna.Shekarunta kusan uku kenan da rasuwa amma har yau jinsa yake kamar yau ta rasu.Allah sarki Engr. tunda Zaynab ta rasu har yau yaki yin aure gashi bashi da d'a da ita. Akan kawo masa 'yan mata Kala Kala amma sai yace shi baiga mai kama da kuma hali irin na Zaynab dinsa ba, hakan da yakeyi idan an kawo masa en matan ne yasa aka daina aka zuba masa idanuwa kawai tare da sanyashi cikin du'a'i."
Cikin raunanniyar murya nace"Allah sarki... Allah ya kawo masa tallafin gaggawa... Ita kuma Zaynab Allah ya jik'anta." Tausayinsa kawai naji ya lullubemin zuciya.
"Aameen.... Toh daga shi, sai Anty Maryam, sannan Ni Mubarak.... Sauran duk kannena ne.Haj. Fatima wacce muke k'ira da mummy tana matuk'ar kaunata, ji take kamar ita ta haifeni donma zan iya cewa kamar tafi kaunata akan 'ya'yan data Haifa.Hakik'a sunyi zaman lafiya da ita da mahaifiyata, kuma nasan mahaifina ya koma ga mahaliccinsa yana matuk'ar alfahari da su... "
"Its okay... Atleast I have known a little abouh u.... Now answer the following questions.... Daddy? Mommy? Kawar mominki? Afriend from Zaria? And most important fara answering wannan questions din.... Wacece HANAN AND JASMINE.......... " Na masa wannan tambayar cikin k'osawa naji zancen.
Ahankali naji ya furta"Idan na baki Labarin Hanan da Jasmine zaiyi covering sauran tambayoyinki.... Ma'ana anan zaki sami amsoshin tambayoyinki..... "
Da sauri nace"Then bani labarinta......Tell me her position in ur family............."
Gyara zamarsa naga yayi, ido cikin ido yake kallona kafin ya soma da.......................... 📝
Hafnan's POV
Lol masoyan please don't be mad at me haka labarin yazo.... Buh let's watch out at episode 9 which will be coming soon insha Allah.
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial11 Chapters
A Descent Into Madness
The demon lord, Nerraz, kills a young woman in a bid to destroy the faction of warriors sworn to protect humanity from his kind. Little does he know that the one destined to follow in the footsteps was the woman's child whom he chose to leave alive in a moment of weakness.
8 190 - In Serial11 Chapters
Fearless
Clint Fjeldsted wants to come out of the closet, but he wants to make sure it's appropriately dramatic. When his first attempt goes horribly wrong, he's left with a broken arm and a high school environment which seems out to get him at every turn. With the help of friends and family, he's ready to take on everything the world throws at him.
8 123 - In Serial7 Chapters
Rising of Grenetas
"The fate of entire world is in your hands." The entire world drifts into endless sleep, Modern Buildings turn into Jungle, Unknown dangers lurk in those jungles Five teens find themselves awake, They have no idea what's going on, All they know is that the fate of entire world depends on them. A thrilling Fantasy novel which brings you to a dark and mysterious world where creatures beyond your imagination lurk along with their mistress - A crazy Sorceres who wants to create a new world.
8 78 - In Serial24 Chapters
Fearing Life, Coveting Death
Why do we live? Are you listening to me? Can you explain it to me? Whatever you answer or not, I will keep going forward... for this is my own answer. Reality is ever changing.
8 103 - In Serial26 Chapters
One Piece: The Elder Twin
(Previously known as Being Luffy isn't Lucky) An utterly random person comes to their senses to find out that they're being dangled by their legs, not to mention that they feel some slight vertigo. Upon realisation, they discover that they've become... ahem, I mean they share a body with the one known as Monkey D. Luffy and they also have no idea who they are themselves! The one thing they do know? They used to be an absolute loner. (EDIT: So... a few months later and I come back to this and read like a few chapters. Only to realize the absolute rubbish the story and everything has become. There was many needlessly developed things that just waste chapters and don't even develop anything. The fiction's Mary Sue was horrendously developed. I'm just repeating myself to try and convey how terrible it developed... like seriously. IF I were to update the fiction again I would be thinking of improved concepts and ways to present everything which would contradict the entire way I previously presented everything.)
8 132 - In Serial70 Chapters
[MXTX] Three Times the Love
One day, three worlds clashed into one. Wei Wuxian didn't understand why a sudden earthquake interrupted he and his lover's time together, why he'd exchange eye contact with an obsessive couple, nor why he'd find a gorgeous stranger weeping over a dirty ol' mantou. However, the cultivation world now has fierce corpses, ghosts, and demons within their lands and only trouble will brew if they continue to go rogue. The unknown had rounded three worlds who'd fight the heavens for their love, and go to the extremes. "We have three times the love!" !WARNING! [contains the three main ships and other multiple ships, such as LiuQiu, ZhuiLing, XiCheng, FengQing]- WRITTEN BY COOLCOOL-AID -============The cover is not mine! The fanart was found on Pinterest.
8 246

