《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER SEVEN
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE? 💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA BAKWAI🌼
Page 30-35
Ido cikin ido muke kallon juna ayayin da kowannenmu ke raya wasu al'amura acikin zuciyarsa agame da juna.Kyawun Dr. Mubarak ya wuce yadda nake ta tsammanin gani. Namiji ne tsayayye mai cikar zati da kamala...kwarjininsa mah har wani kashe min idanuwa yake wanda hakan ya sanya nayi saurin kawar da idanuwana daga kallonsa.
Na koma kallon Jasmine wacce tana jin muryarsa ta ruga da gudunta wurinsa tana fadin"Daddy oyoyo wato dazu shine ka tafi ka banni ina ta nemanka ko? "
Lakatar karamin hancinta naga yayi yace"Am sorry babyna nayi laifi ayafewa Daddy... "
Tace"Toh Daddy na yafe maka amma wacece waccan antin mai kyau sosai...? "
Tayi masa wanna tambayar tana nuno ni da 'yar yatsarta ayayin da ni kuma na kasa kunnuwa naji ko mai zai fad'a mata.
"Kawar mominki ce... " hakan naji ya fada tare da nuna Hanan wacce naga yana gama fadin hakan ta juya tabar dakin.
Gabana sai fadiwa yake.... Daddy? Mommy? Kawar mominki?.... I juz nid answers to dix questions da zuciyata ke tambayata akai.
Kaina akasa ina tunanin abinda Mubeen ya fada, "Kawar mominki ce.... " wannan maganar shi yafi tsaya min arai.
"Bugun zuciyata sannu da zuwa..... Please Zahra juz tell me dat am not dreaming....tell me dat ganinki da nakeyi agabana yanzu its reality..." Maganarsa ce ta katse min gajeriyar tunanin da nake.
Hadiye wani katon abu kamar dutse nayi wanda naji ya tokare min mak'ogoro, nace"Mubeen u ain't dreaming.... Its ur Fadima Sa'ad sitting before u.... "
Murmushi naga yayi, sannan ya juya yana kallon Suhaima wacce sai kokarin son boye fuskarta take atsakanin cinyarta, amma kash! ta makaro don ya riga ya ganta.
Nunata yayi da 'yar yatsa yana fadin"Hey! Lil sis I caught u...wato ke mai wayau wai zaki boyemin kada na ganki koh? ... Haha ai tun awaje na gama capturing faces dinku... Gaskiya kina matukar kama da My Zahra.. "
Dago kanta tayi tana dariya, tace"Kai yaya Mubeen wallahi kayi mana wayau sosai... Wato Kai kana ta kallonmu mu bamu sani ba....don't worry ai muma zamu rama"
Yace"Yo! Bah gashi kuma din kun raman ba? Ko kuwa ba kallona dukanku kuke ba yanzu?"
"Hey! Caught one looking at me now... " Ya nuna Ash queen da yatsa wacce kallonsa take amma fuskar nan tata cike yake da alamun tambaya.
Dariya muka sanya duka sai kace wurin shakatawa muke ba gidan rasuwa ba.Anan muka kawo karshen barkwancin da wasannin, muka soma gaggaisawa tare da masa gaisuwar rashin da yayi.
Advertisement
Yace"Oya baby Zahra sauko kuci abinci.... Lil sis, mal. Aysha asauko pls kada abincin yayi Sanyi.. " (Dama yasan Ash queen don ina yawan bashi labarinta)
"Ni akoshe nake.... " hakan na fadi cikin wata irin cool voice wanda ni kaina ban san cewar inada ita bah.
Hararar wasa naga ya jefeni dashi, yace"Ai wallahi baki isa ba.... Baby Jasmine samo min bulala na Zane beautiful antin nan naki don naga bata son taci abincin.. "
Jasmine ce naga tana kokarin fita samo bulalar, ban san sanda nace"Jasmine dawo zanci.... " bah
Dariya akayi duka, yace"Better... "
Shi da kansa yayi serving namu akan plates din da Hanan ta kawo. Tuwon shinkafa ne da miyan taushe wanda yake tashin kamshin spices, miyan yasha namomi dasu ganda.Dayar kular dana ga ya bude wanda Hanan ta kawo daga baya,Fish pizza ce, yana kokarin zubawa kowa ah plate na dakatar dashi "No, ka barshi tuwon mah is okay.... "
Bai kalleni ba balle nasa ran zai tankani, sai dai kawai naga ya cigaba da abinda yakeyi. Ya zubawa kowa nashi sannan ya turawa kowa agabansa yana fadin"Pls ku saki jikinku... Relax and feel at home... Idan kun gama zan dawo don nasan an soma nemana awaje... "
Yana gama fadin hakan ya juya ya fita ayayin da dakin ya rage daga ni sai Suhaima da Ash queen. Ash queen na gama ganin ficewarsa naga ta sauko saman cushion tana gyara zumbuleliyar hijabinta, tayi zaman cin abinci tana fadin"Wallahi Fadima ni matsalata dake kenan akwai iya black market.... Yadda nake ganin wannan fish pizzar nake hadiyar yawu 'yar banza da yanzu ya wuceni Kenan don da'ace wani ne da kika ce wannan tuwon ya ishemu toh wallahi da kila ya sanya ayi waje dashi....... "
"Ai ke wallahi Ayush ba'a iya zuwa bakunta dake awuri.. " acewata Kenan.
Suhaima na gani itama ta sauko kasa ta janyo tata plate din pizzar tana fadin"Ai nima wallahi ina kallo dai pizzar nan bazata wuceni bah.... "
Baki na bude cike da mamaki nace"Laah!! Hadda kema din? Tot u will ghat ma back ashe duk line d'aya kuke da Ash? "
Ash queen tace"Kanwata rabu da ita kinji muja girkinmu ita kuma ta cigaba da shy shy dinta. "
Shiru nayi kawai abina ayayin dana mah dauko wayata ina dan danne danne. Sakon Mubeen ne ya shigo, the message goes lyk diz,
"Baby Zahra please I want to have a talk with you... Idan kin kammala cin abincin please Hanan zata kawoki inda nake don ALLAH.. "
Advertisement
Mikawa Ash queen wayar nayi don taga sakon,atare suka karanta da Suhaima.
Ash queen tace"Yauwa gara mah kije kiji ta bakinsa kam becuz I have alot of questions for u relating to dix Mubarak amma sai mun bar gidan nan sannan zamuyi discussing... I guess u know beta than I do kan tambayoyin da nakeson na miki... But for now juz go and see him first idan Hanan din ta shigo.... "
Hanan ce ta shigo dakin taga kowa nacin abincinsa amma ni sai tabe taben waya nake.Rokona ta hau yi kan na dan taba wani abin mana koda kadan ne. Dakyar dai ta sami na tsiyaye lemun kwali ah cup nasha amma duk nacinta naki naci abincin.
Mummy ce tayi sallama ta shigo dakin rike da hannun Jasmine.Muka amsa mata sallamarta. Cike da fara'a tace"Takwara sannunku da zama... Kune da wani dawainiya haka da yawa... Ai ko zuwa gaisuwar da kukayi its okay ai basai kunyi wata hidima ba... Allah ya saka da alheri.. "
Kaina aduke na amsa cike da kunya"Haba mummy wannan ai ba wani abu bane..... Allah dai yayi masa aikin gafara
"
Tace"Ameen thumma amin.... Yanzu d'an gidan nawa ya sameni yamin bayaninki da kyau wai ashe ke friend d'insa ce daga Zaria......"
Da sauri na d'ago kai muka shiga kallon juna da Ash queen da ita Suhaimar, kafin na maida kallona zuwa ga Hanan wacce naga tayi saurin dauke kanta daga kallon da nake mata.
"Ehhhh.... Ha.. Ka..ne mum... my" Na sami kaina da stammering ayayin maida mata da amsar tambayarta.
"Assalamu alaykum mummy kizo kinyi baki suna falon baki... .... "
Da sauri na dago kaina na zubawa halittar daya shigo dakin wanda shine wanda yayi furucin nan.Zan iya cewa tunda nake arayuwata ban taba ganin namiji mai kyauwu,hankali da nutsuwa ba kamar wannan don yadda yayiwa mummy furucin nan anatse yayita. Atake Anan naji kawai ya birgeni.
"Toh Injiniya gani nan zuwa.... "
Idanuwanmu suka hade ayayin daya juya zai fita, ahankali ya furta"Sannunku..... " wanda idan bawai ka kasa kunnuwa bane toh tabbas bazaka iya jin meya fada ba.
Azuciyata nace"Nasan koh ba'a fada min ba wannan shine
Mummy ta mike tana fadin"Don Allah kuyi hakuri ina zuwa." Ta fice ayayin da Jasmine ta bi bayanta.
Magana muke son muyi atsakaninmu amma presence din Hanan awurin ya hanamu.
Hanan tace"Anty yaya na jiranki awaje wai kizo please..."
Kallonsu Ash queen nayi, Ash queen din ta min Signal alamar inje din.
Kallon Hanan nayi sannan na furta"Toh muje... "
Ahankali na mike nabi bayanta muka fice daga dakin. Tunanin abubuwa barkatai suka bi suka min yawa agame da Mubeen because ni banga wani kwakkwaran bayani da yayiwa 'yan'uwansa agame dani ba don zan iya cewa kamar Hanan dince kawai tasan relationship din dake tsakanina dashi....."toh Wai meke shirin faruwa dani ne? " tambayar dana yiwa zuciyata kenan wanda na tabbatar amsar tambayata yana tattare da
So nake nayiwa Hanan tambayoyi Amman sai na sami kaina da jin nauyinta.
Har kofar gida muka fito alokacin duk mazan dake zaune akofar gidan duk an watse.
Juyowa tayi ta kalleni tace"Anty waccan Ash colour din motar Shine aciki, nan zan barki kije ki sameshi....... "
Idanuwana ne suka kai gun motarmu, da sauri na tuna cewar tare dafa driver muka zo kuma ni ban ganshi awajen bah.kafin nakai ga tambayar Hanan batunsa kawai juyowar da zanyi naga har ta shige cikin gida.
Sannu ahankali na soma takawa zuwa gun motar da ta min kwatance. Motace k'irar 'Mercedes benz ML350'.
Ina kaiwa gun motar naga ya fito yana fadin"Babyna dan shigo muje mu sami wani wuri muyi magana.... Promise not to spent more than 30mins there..... "
Ahankali na furta"Mubeen how can I trust you? "
Cike da mamaki yace"Fadima u mean u don't trust me or what? .... Na rantse da wanda raina ke hannunsa I mean no harm to u.... I juz want to reveal to u the real da kike tare da.... Please Fadima trust me..... "
Ahankali na saukar da ajiyar zuciya, nace"Shikenan muje tunda har kayi rantsuwa da Allah... Amma ka sani idan har ka cutar dani tabbas iyayena bazasu taba yafe maka ba.... kuma ka cika alkawari please kada mu wuce 30mins... "
Yace"Hmm Fadima kenan duk naji..... "
Daga hakan muka shige motar ya tadata muka bar layin...................... 📝
Hafnan's POV
I know dat u guys are really confused as I am now.... Buh lets chill and watch out for Episode eight which will answer the following questions.....
(1)where is Mubeen taking Fadima Sa'ad to?
(2)Is he really hiding his relationship with Fadima from his family?
(3)Who is Hanan to Dr. Mubarak? cuz as we can see she's the only one dat knows abouh his relationship with Fadima Sa'ad, and lastly
(4)Where is Mal. Iroro?
Yanzu wasar zata soma armashi.....
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
One Last Mission - The Hunt For Siregar
The Sequel to One Last Mission.Having received his assignment from the Emperor, Zack Assegaf heads off to lead his troops into battle against the pro-coup forces and their leader, the renegade Field-Marshal Dzhokhar Siregar. Meanwhile, he's also been assigned to work alongside Jude Chiang, the mysterious Biro Keamanan Negara Director, with whom he had just developed a rivalry.Yet there is more going on than meets the eye, for Assegaf and Chiang had in fact crossed paths during the Civil War, fighting side-by-side against a gauntlet of dangerous threats in what seemed like a lifetime ago. Now thrust together once more, both men will be forced to face their past, as they struggle against a formidable enemy which threatens even their combined might...
8 195The Dying Detective
A humdrum banker seeks out an unusual detective, known for taking cases too strange for police to solve, to find his vanished niece. The client soon finds himself in over his head as his eyes are opened to a secret world. One that has been hiding within the shadows of his alt near-future city of London. Magic and technology merge in a feat to rescue the kidnapped girl and bring her safely home to her family.
8 94A Different Destination
"All paths lead to Rome." All choices eventually lead to a common destination. Dionysus(Dion) interpreted the 'destination' as death. No matter how rich, strong, or intelligent one is, they will eventually die. At twenty-three years old, he realizes that he was right...but also wrong.
8 86The Forgotten Universe
In a world of where there are supposedly 10 parallel universes, Only nine remain known. The Capital universe is trying to both find this tenth universe to exploit it, and trying to rid the universes of "rebels". One such "rebel" is Drin, a Drowen, - subspecie of the Drow elves - formerly feared as the strongest knight within the Universal Realms (this whole world). Now, as a fugitive, he too, along with his friends and allies (all of whom are also extremely strong), look for the tenth universe. not to exploit it, but to save it. _______________________________________________________________________________________________________________ Although this series doesn't use the work of other creators, it has plenty of references and homages - both obvious ones and more obscure ones that require you to know the series being referenced. Hope you can find all of them. _______________________________________________________________________________________________________________ And most importantly, I hope that you enjoy this story and that it brightens your day - even a bit.
8 92Story of the twilights
Twilight university. The home of the elites. A paradise for prince and princesses, a school to raise prodigies...A school for gods@*@*@*@*@*@*@*@*@*@*@*In a school full of elite and professional individuals, a class pyramid system was made to separate individuals with higher potential and those with lower skills. Everyone of those individuals aims for the top seat, even if they're at the lowest class of the school's food chain.Naturally, a predator-prey relationship was established among the higher class and the lower class.A school where everyone strives for the top. A school where perfection is everything.....Among them are twelve unique students who have successfully secured the top of the top's seat. A seat given only to those who rightfully deserve the title.....The title of the twilight gods.Join the absurd world of 12 students entitled as the twilight gods and one of them well, one of them is a God literally! a God that controls a world with the strongest ability in the whole world but who? out of 12 people? can you guess?
8 153Two Existentialists | S.R.
"How many existentialists does it take to screw a lightbulb?" Spencer asked with a small laugh. Once again the room was silent. You faintly heard Agent Rossi mutter, "Don't.""2. One to change the light bulb and one to observe how it symbolizes an incandescent beacon of subjectivity in a netherworld of cosmic nothingness," he said. The room was silent still, until you laughed. His eyes looked up at yours in confusion. "Wouldn't they sit in the dark and hope that the bulb decided to light again? An existentialist would never change the bulb. He would allow the darkness to exist," you questioned.-#1 #spencerreid#1 #mgg#1 emilyprentiss
8 108