《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER SIX
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_watpadd:Hafnancy_
Masoyana please bear with me, bazan dunga muku updating every time ba becuz am a student and kun san student always busy... Buh I promise to be updating anytime na sami lokaci... Thanks for your support.. One love💗
🌸
Page 25-30
Tafiyar 131km mukayi,dayake motar nada gudu don haka in juz one and the half hour muka iso Kanon Dabo,jalla mai babbar suna..ga mata ga mota,ga naira ga kuma gwauron dutse yaro koda mai kazo an fika..kirarinsu kenan.Throughout our journey idanuwana biyu ko gyangyadawa banyi bah becuz am eager to meet my Mubeen,adaya bangaren kuma ina cike da fargaba wanda ban san kona menene ba.
Suhaima kuwa da Ash queen sunsha baccinsu ayayin da ni kuma da Malam Iro driver jefi-jefi muke dan taba fira,yana bani labarin kano da irin ni'imomin da Allah yayi mata dayake shi din asalinsa mutumin Kanon ne.
Umma ta kira yakai sau biyu tana tambayar inda muke amma sai dai na baiwa Malam Iro waya ya fada mata sabida ni ban San wurare bah becuz bana yawo ko tafiye- tafiye..daga scul,gidansu Ash queen sai gida ake samuna.
Mubeen dina mah munata waya dashi,shima idan yayi tambayar Inda muke,hadashi nake da Malam Iro ya fada masa.Duk acikin zancensa yafi furta"Juz can't wait to see you my Zahra.." Mubeen dina kenan..shi kadai yake kirana da Zahra if not kowa Fadima yake kirana....Gayen yasan takan soyayya ne...Don haka taya za'ai bazan rikice akansa bah?
I have known Kano to be a busy state always..ire iren ababen hawa da kuma mutane zaka kansu all moving up and down...This is my second time of being to Kano..farkon zuwana lokacin da zan rubuta Jamb ne...sannan zuwana na biyun nan ba sai na kara maimaitawa ba don kun riga da kun sani.
Bamu wani sha wahala ba muka iso Na'ibawa Yarakwa Wanda shine unguwarsu my Mubeen..lallai kuwa mamaki ne ya kusan kashemu yadda muka ga Malam iro yasan takan Kano gaba daya don sanda my Mubeen ya masa kwatancen gidansu wai kusa da wani sanannan mai saida kayan dangin itacuwa ne...ya kira sunan mutumin, atake yace ai yasan wurin.
Nace"Lallai Malam iro agaisheka Kasan in and out din garinka abinka"
Yayi dariya sosai yace"Ai Hajiya ni banga Wanda ya isa ya batar dani agarin Kano ba...ni da garina ai idan ban San wurare ba ai naji kunya"
Gaba daya muka sanya dariya kamar ba gidan rasuwa zamu ba.Ahakan muka iso layin da Mubeen ya mana kwatance,ai kuwa muka hango tarin jama'a maza zazzaune akofar gidan...su dattijai ne,matasan ne hadda yara kankananu.
Kirjina ne ya soma bugawa da sauri da sauri ganin am juz about to set my eyes on my Mubeen, driver yayi parking karkashin wata bishiya dan nesa da jama'ar.
"Hajiya Karama ina ganin nan nefa gidan rasuwar,ki kirashi kiji." Acewar Malam Iro
Murmushi nayi nace"Toh Malam Iroro"
Advertisement
Kafin nakai ga dialing numbarsa,sai kawai ga kiransa ta shigo,da sauri nayi receiving. Ahankali na furta"Hello my Mubeen munfa iso..." Na soma waige waige ina masa kwatancen duk abinda na gani don mu tabbatar koh we are at the right place.
Yace"Babyna barka da zuwa....u arrived at the right place... Yanzu kanwata zatazo ta shigar daku ciki,driver kuma zanzo na taho dashi zuwa wurin maza..."
So nake nace"Kai kana ina?" Amma ina sai yayi saurin kashe wayar.
Na fadawa su Suhaima yadda mukai dashi.Akalla mun kai kusan mintuna goma muna jiran sister din tasa ta fito amma shiru kakeji.
Afusace Ash queen tace"Malama nifa gaskiya na gaji gashi duk na takure cikin wannan zumbuleliyar hijabin sai kace wata matar limamin sarkin makka..."
Dariya muka sanya duka,nace"Gashi ba sabon ba ba wai akuya da kwalliya...an saba yawa da fingilalliyar gyale...."
Malam iro ya karba"kamar wata Elizabeth bah"
Muka fashe da dariya,Ash queen ta daure fuska tace"Malam Iroro wallahi ka fita ah idanuwana idan bah haka ba zan maka rashin mutuncin" dama ita dashi sun saba tun ba yau ba.
Ash queen kenan ba ruwanta da hijabi,idan ka ganta sanye cikin hijab,toh sallah zatayi,don koh zuwa gidanmu da tayi da gyale tazo,tayi rolling nashi inform of half sunnah,wai ahakan zata ta'aziyyar ,sai danayi da gaske kafin ta karbi hijab dina ta sanya.Inda take birgeni,duk iya shegenta bata iskanci irinta 'ya'yan zamani,shiyasa tamu tazo daya..ita dai batta da tsiwa,masifa da kuma jijji dakai.
Duba agogo nayi,naga 10:20am,adaidai lokacin mukaji ana knocking glass din windon bangaren da Ash queen ke zaune,don ita Suhaima agaba ta zauna,mu ke baya.Atake muka gane wacce muke expecting ce.Don haka cikin hanzari muka bubbude kofofi muka fito.
Mukai arba da doguwa,chocolate kyakkyawar yarinya kusan sa'ar Suhaima.Tsayawa kallonmu nida Suhaima tayi baki bude,yanayinta ya nuna is lyk she is even confused.
"Waccece Anty Fadima matar tamu acikinku?" Ta fadi hakan tana nunamu nida Suhaima.
Na kalli Suhaima wacce itama din ni take kallo,muka sakarwa juna murmushi ba tare da cewa budurwar uffan ba.
Suhaima ce tace"Sister juz guess..."
Ash queen tace"Don Allah malamai ba wannan dramar taku ce ta kawo mu nan ba...please lez juz do wat brought us here and get away."
Ta dubi 'yar budurwan nan tace"Kanwata ga matar taku can..." Ta fadi hakan tana nunoni da 'yar yatsa.
Atake naga 'yar budurwar ta washe hakora tana farin ciki ayayin data nufoni tana fadin"Ni dama can hankalina yafi karkata zuwa gareta becuz her beautiful face looks more matured and besides,zuciyata tama bani cewar lallai kece fiancée din yaya Mubarak.."
Ta karaso ta rungumeni"Anty Fadima barka da zuwa..we are happy to see you..Hakika yau dan'uwana zaiyi kwanan farin ciki adalilin ganinki azahiri da zaiyi yau...akullum baida wata magana sai taki,most of his talks is all about Fadima Sa'ad...kowa nasa yasan da labarinki,kuma agaskiya zan Iya cewa yayan Nawa is lucky to have dix beautiful charming woman as his wifey to be..."
Advertisement
Ta cikani daga rungumar data min tana murmushi,sannan ta cigaba"I believe dat today komai yazo karshe ...may Allah bless dix day for u guys...Anyway am Hanan his fifth younger sister."
Nace"Nice meeting you Hanan...ya Karin hakuri?"
Tace"Hakuri an gode Allah...Abba lokaci yayi,yabi sahun Umma" hawaye ya gangaro mata.
Atake naji wani tausayinta ya bugi zuciyata,nace"Hanan yi hakuri zamuyi...addu'a itace suka fi bukata daga garemu...Allah yakai rahama da haske kabarurrukan su.."
Gaba daya aka amsa da"Allahumma ameen"
Ta juya suka gaggaisa dasu Suhaima da Malam Iroro,suka mata ta'aziya sannan tace"Anty bismillah Ku mu shiga cikin gida."
Nace"Yauwa Hanan akwai kaya acikin booth..ki tsaya mu shigar dasu...Malam Iroro don Allah taimaka ka fitar mana dasu."
Bude baki tayi ta Bini da kallo,da kyar ta Iya furta"Sister Inlaw wasu kaya kuma?"
Cike da kunya nace"Sadaka ce ba yawa." Adaidai lokacin Malam Iroro ya gama fidda kayayyakin daga booth..Kuloli biyu ne,ta famke data kunun aya...sannan sai wata madaidaiciyar bag mai shegen kyau dauke dasu casbaha,bagdadiya,hisnul Muslim da kuma 40rabbana as I said earlier,bag din arufe take don haka ba zaka Iya tantance meke ciki ba idan bani dana zayyano muku ba.
Bin kayayyakin tayi cike da mamaki tana fading"Haba wife u don't have to do dix....ko ta'aziyyar da kuka kawo mana daga wuri mai nisa ai is okay...anyway we are very grateful sister inlaw Allah ya biya...amma nidai bazan bari Ku kwashe kayayyakin nan ba as u said,Ku bari zan turo yara su kwashe."
Ta juya ga Malam Iroro "Malam don Allah kayi hakuri yanzu zaizo ya tafi dakai wurin maza don nasan so yake mu tashi anan kafin ya karaso."
Da sauri nace"Shi yana ina?"
Ta murmusa tace"Yana nan cikin mazan yana kallonmu don shi ya kirani mah yace na fito na shigar daku ciki tare da yi min kwatancen motarku."
Gabana ya yanke ya fadi,atake nakai dubana inda tarin jama'ar nan ke zaune.Randomly nake rolling eyes dina babu gaggautawa juz to capture his handsome face because nayi saving fuskarsa akwakwalwata tare da taimakon many pictures dinsa da nake da.
Ko mai kama dashi ban hango bah which made the rate of my heart beat to increase.. Why? Because am scared kada tunanina na kullum ya zamto gaskiya ayau...kada da gaske din banyi masa bane because komai kyawun mace still wani d'a namijin zaiji sam baki masa bah at all,forget about looks,personality matters.
"Anty let's go mana karki damu zai shigo cikin gida.." Hanan ce ta kamo hannuna tana fadin wannan maganar.
Cikin mutuwar jiki nabi ta kamar wata wawiya ayayin dasu Suhaima suka take mana baya.Gaban jama'ar nan muka zo muka wuce,naga mun nufi wani katon gate baki Wanda nake da tabbacin lallai gidansu din kenan.Tun fara tafiyarmu kaina aduke yake har sa'ilin da muka shiga cikin gidan.Sai faman zuba addu'o'i nake acikin zuciyata.
Sabida dukar da kan dana yi ya sanya bazan iya fassaro muku tsarin gidan ba amma dai zuciyata ta bani gidan acike take wanda hakan ya bani tabbacin cewar lallai mahaifin my Mubeen babban mutum ne.
Koh wani bangare na gidan inda danginsu my Mubeen ke zaune suna karbar gaisuwar ta'aziya sai da Hanan ta kaimu muka musu gaisuwa.Agaskiya my Mubeen dan dangi ne gaba da baya don bazan iya kirka adadin manya da kananun mutanensa da aka kaimu muka gayar bah.Daga karshe Hanan ta kaimu wani apartment wanda naji ta kirashi da bangaren Mummy (step mum dinsu).
Dakinta ta kaimu wanda ya wadatu da ni'imar sanyin Ac da kuma kamshin daddadar turaren daki wanda wani burner ke aikin supplying ayayin da kamshin yayi diffusing dukkan ilahirin dakin.
Zama mukai kan wasu luntsuma-luntsuman cushions din dakin.
Hanan tayi murmushi tace"Sannunku Anty agaskiya kunsha hanya lemme refresh you guys first kafin abinci ya iso...."
Kamar ince a'ah sabida kunya amma sai na tuna cewar idan nayi hakan na shiga ukuna da Ash queen don gara ita Suhaima akwai al'kunya amma Ash queen zata iya bada ni agidan inlaws dina...lol dat's my Ayush bata daukar last at all.
Hanan ta bude wata karamar fridge dake dakin ta fiddo wasu drinks din kwalaye da kuma bottle water,ta jerasu saman wani tray ta kawo ta ijje mana agabanmu.Bata gama ijje wa ba wata karamar yarinya tayi sallama ta shigo dakin da wani babban cooler ahannunta tana jansa da kyar sai faman nishi take alamun ta gaji da yawa.
Ganin hakan ya sanya Hanan karba tana murmushi,tace"Jasmine sannu da kokari..."
Cikin kwarancinta na yara tace"Granny ce tace akawo mah baki...wai tana nan shigowa su kara gaisawa idan sun kammala..Anty please kuci kunji granny na bulala idan mutum bai son cin abinci."
Yarinyar ta fadi hakan tana kallona wanda maganar tata ya bamu dariya duka,atake anan naji yarinyar ta kwanta min arai.
Hanan tace"Matar yaya don't mind her...haka Jasmine take da shirme...she's the second daughter to our eldest brother 'Engr.Mahmood Mustapha'."
Karasowa inda nake yarinyar tayi,idanuwanta suka yi rau-rau alamar zatayi kuka sabida dariyar da taga ana yi mata.
Hannayena ta kamo tace"Anty wallahi da gaske nake granny tana bulala don Allah kuci abincin kada ta bugeki kinga kina da kyau sosai......"
"Gaskiya ne baby Jasmine dita granny bama bulala kurum zatayi bah, hadda tsallen kwado mah zata sanyasu idan suka ki ci..............."
Da Sauri na dago kai ina kallon direction din dana ji wannan maganar ta fito cikin zazzakar murya.
Bugun zuciyata ne ya tsananta ah sa'ilin dah two eyes dina sukayi capturing gorgeous handsome face dinsa.........muradin raina
HAFNAN'S POV
Lol habibtee's anfa kai gun.........wat do u tink or ur view abouh dix chapter?
I know dat dix chapter is very small buh I juz have to update it sabida Ku San ban mantaku ba...promise to be updating akai akai idan na samu lokaci."
Please don't forget dat ur votes counts...love you all and thanks for reading!!!
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
"A Dream and a Book"
Books, legends, stories, movies, cartoons - all these are myths that we know they will captivate us and call us. Sometimes I want to be a private citizen there and in those battles that beckon us. I'm not a writer or a poet. But I will tell you this story.
8 59The Beast Gamer
Brady Omuan has always been the good kid at school. He seems like perfect child who has no problem with life.Seems. His parents divorced when he was 13 because his mother cheated on his dad.He may be the perfect child in real life but in game... He's a bit crazy...This is my first attempt at writing so please tell me of any and all mistakes I make and any suggestions you may have please share them. I would like to mention how some people have been hating on my story because of chapter four. This is a MATURE tagged book for a reason so please be mature when reading my fiction and keep an open mind.I have a mentor who has been helping me improve my Fiction and me as a writer so I have been working on editing older chapters. So far I have edited chapter 1, and 2.
8 164Wisdom And Wolf
When I was twenty one I bought my first motorcycle. My only motorcycle. A Harley Davidson XLX, Sportster. Her name is Rohdindae, it comes from the Silmarillion and loosely translates to Horse of the Silent Shadows. This two wheeled mare, of iron and steel, was my sole means of transportation for almost 5 years. Rain, sleet, snow, or hundred degree heat, it didn't matter, I was in the saddle. We went all over this side of the Mississippi together. To places long forgotten by progress or filled to their capacity with humanity. Interesting word humanity, it means all off human kind in one definition, generosity and compassion in another. How often these two definitions are at bitter odds with the other, is something to be seen. These words are a mash up. Tales of the road. The people I met, stories I listened to, and the loves I saw grow, all find themselves here, mixed within these pages. From Maine to Mobile and all the places in between, where people still, somehow, cling on to the good fight. The only fight worth fighting.
8 125Ku Terluka Saat Kau Senang
Micha Ostor, a godling, was cast out by his parents for failing to live up to their expectations. They threw him down to the Retribution Fields, where the playthings and failures of deities inevitably find themselves in sooner or later. In the pits of despair, he finds himself drawn to a conflict between the rulers of this hell, where the line between friend and foe are blurry at best.
8 135tHe NeVEr eNdiNg dANgANroNpA mEMes
hhhhhhh it's the fourth instalment to my danganronpa meme series. none of which i take credit for, i'm simply sharing them with the world obviously big ol spoilers for the entire danganronpa franchise
8 194The In-Between // an It and Stranger Things crossover
Y/N L/N never thought she would leave the comfort of Hawkins, Indiana, but after the events that left Hawkins flipped upside down, her parents were quick to rush her away from all the action and to a small town in Maine called Derry. she quickly became friends with a group of people who called themselves the Losers Club and finds out that Derry isn't so quiet and normal as her parents might have hoped for. but now it's 1987, three years after the Losers Club defeated It and two years after Y/N and the Party last defeated the Mind Flayer and demodogs, and both forces are back at full force, only this time they seemed to have teamed up to create an even bigger problem than either group had ever seen. there's only one way to stop the horrific events that are taking place and Y/N isn't so sure how it's all going to play out. then again, if she wants to save her friend and protect the lives of her family and friends, this would be the only way.it was time for the Party to meet the Losers Club| It x Stranger Things Crossover |{ some Bill Denbrough x reader }
8 65