《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER NINE
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA TARA🌼
Page 40-45
Zai soma magana kenan mukaji k'arar tsawa wanda k'arar ba k'aramin tsoratani yayi bah, kuma adaidai lokacin text message ya shigo wayata daga Ash queen,kamar haka,
"Malama hope kina dai ganin had'ari koh? and dix is 15mins to 1pm... Don Allah duk inda kike ki taso mu kama hanya kada ruwan nan ya sauko bamu bar garin nan ba... "
Ina gama karantawa na d'ago kai ak'idime ina kallon Mubeen nace"Mubeen don Allah mu tafi kawai kada ruwan nan ya sauko ya tsayar damu anan...Gashi Ash ta min text wai nama taso mu kama hanya kawai... So juz leave the discussion zuwa wani lokaci idan kai ka kawo min taka ziyarar.... " Na mike da niyyar fita ah 'joint' din.
Da sauri naji yace"Don Allah Zahra ki tsaya ki saurareni don yau nake son muyi ta ta k'are... "
"No Mubeen bazan iya saurarenka yanzu bah don gaba d'aya hankalina ya k'arkata zuwa gun 'yan'uwana da kuma can Zaria..... " Na fadi hakan cikin k'osawar mu bar wajen.
"Koda kuwa zan fadi miki cewar akwai dangantaka mai k'arfi tsakanina da Shi din mah bah zaki tsaya ki saurareni bah....? "
Da sauri na kalleshi,na koma na zauna da mataccen jiki. Cikin rashin kuzari nace"Ban fahimta bah... Pls ka fitar dani acikin duhu.... "
Ahankali ya cigaba da magana kamar bai son yayi, yace"is my wife not a blood sis...and is our 4years old daughter........... "
Ak'idime na mike ina fadin"What????? Mubeen mai kunnuwa suke jiye min?? Mubeen dama ashe kana da aure yaudarata kawai kake son kayi.... ? pls answer me now.... " Na fadi hakan already in tears Allah mah yasa inda muka zauna babu mai jin abinda muke fada sai dai yaga actions namu.
"Don Allah Zahra take it easy I can explain...."
Cike da tsiwa nace"U can explain what??? everything here is clear and straight forward..... Hanan matarkace and Jasmine 'yarka... Toh What else do u want to explain here again??.... Mubeen nidai juz accept the fact dat ka riga ka gama da rayuwata totally... " Na karashe maganata cikin tausayawa kaina, sannu ahankali na soma rera kuka mai tsuma zuciya.
Sai daya kyaleni nadan taba kukan maybe don na dan sami rest of mind ne don kun san ance wani kukan yakan yi reducing pains, zuciya takan sami dan sassauci.
Don kaina nayi shiru, na koma yin kukan zuci. Ganin nayi shiru ne ya bashi damar cigabawa"Hanan 'ya ce ga wata k'anwar Mummy. Mummy itace tayi rik'onta tun tana yarinya har zuwa sanda ta mallaki hankalin kanta.Tun tana k'aramarta yarinyar ta shaku dani, nima hakan na shaku da ita.
As time goes on, shakuwarmu ta wuce over wanda na lura ita yarinyar mah harta kamu da matsanancin sona, ni kuma har ga Allah Soyayyar wa da k'anwa kawai nake mata.
Advertisement
Ganin ta kamu da matsananciyar soyayyata ne ya sanya na soma k'aurace mata don bana son soyayyar ta mata yawa acikin zuciya har tazo mata illah.Ashe abinda ban sani bah kuwa shine, ashe dama can Mummy ta kudira aranta son ta had'amu aure ni da Hanan d'in.
Sanda tajewa Mahaifinmu da kudirin nan, nata atake yayi na'am da zancen tare da nuna mata lallai yama fita son wannan had'i.Mahaifiyata kuwa tama riga ta rasu kafin wannan zancen ya taso, koda yake even if she was alive,nasan bah zata hana hakan faruwa bah don yadda suke zaman lafiya da Mummy da kuma yadda taga Mommin ke masifar kaunata dole ta mata k'ara ta hanyar yin na'am da batun.
Lokacin da aka tunkareni da zancen,gaskiya bazan iya ce miki nayi murna da batun bah, haka zalika bazan iya ce miki ni banyi murna bah, but nadai san dad'ina d'aya, alokacin bani da wacce nake so... Ma'ana bani da kowacce budurwa don ni am not after ladies at all.
Don haka na amince Hanan ta zamo matata kamar yadda suke so, don ni Sam bana iya yiwa mummy gardama. Amincewa da nayi da request d'inta shine ya k'ara mata kaunata azuciyarta tare da k'ara min wani k'ima da daraja ah idanuwanta.
Ba'a wani dau tsawon lokaci bah magana ta gama kankamawa,aka bi aka bazawa dangi cewar ni ne zan auri Hanan. Ashekarar da Hanan din ta kammala secondary school d'inta toh ashekarar aka d'aura mana aure. Ayanzu haka shekarar nan ta kammala School of Health dinta dake nan area Bridget kano.
Rayuwar aurena da Hanan rayuwace mukai mai cike da tsafta da mutunta juna, don Hanan yarinyace mai hankali, ladabi da biyyaya, tarbiyya, uwa-uba respect da Hakuri.Farko farkon aurenmu bana yadda mu zauna kusa da juna ko na bari wata dogon hira ta shiga tsakanina da ita don har lokacin kallon k'anwa nake mata, amma sannu ahankali Hanan yarinya mai basira,ilimi da kuma wayau tasan yadda tayi ta koya mini yadda zan sota wanda hakan ne ya janyo na soma had'a shimfid'a d'aya da ita har muka sami haihuwar mai sunan mummy My Zahra am so sorry I know u are hurt Buh I juz have to tell u the truth...... "
Cike da takaici nace"Never mind abouh dat....Yanzu dai fad'a min wani irin basaja kuka hada kai da ita akaina don na lura acikin dukkan family dinka is like she's the only one dat knows abouh my relationship with you..... Ina sauraronka..... "
Kafin ya kai ga bani amsar tambayata, wayata ta hau ringing, 'Ummu Fadima' na gani akan screen din wayar as the caller. Gabana ne hau fad'iwa, cikin lokaci k'ank'ani na nemi hankalina na rasa don fargaba.
Da kyar na iya danna wurin 'receive' tare da mak'ale wayar akunne.Kafin nakai ka magana naji tace"'Yar Kareematu hope dai kun soma shirin tasowa don its pass 1pm already? "
Advertisement
Jin ta ambaci pass 1pm ya sanyani gwalalo idanuwa waje ina kallon Mubeen,Na dai sami kaina da furta"Insha Allahu Ummu Fadima yanzun mah muke shirin tasowa.. "
"Good.... Safe trip daugh... Allah ya saukeku lfy and please kindly extend my condolences greetings to my inlaw.. "
Murmushin takaici nayi tare da furta mata "okay" kawai, sannan tayi hang up.
Azuciyata nace"Ummu Fadima, Mubarak sitting next to me here can never be ur inlaw because he has a wife and even a daughter..... Kuma kin sha fada mana cewar insha Allah bah zaki taba yadda 'ya'yanki su auri mai mata bah, sai dai azo asamesu daga baya, if possible mah ah auresu su kadai, no second wife......Mubarak here is one of ur culprit wanda nasan bazaki taba bari na aureshi bah gashi ni kuma ina sonsa but not sure koh zai iya mah aurena yadda mah na lura is like my relationship with him is secrete to his family ....... maybe mah yaudarata kurum yakeyi..... "
"Hala Umma ce...... " hakan naji ya fada.
Kai kawai na daga masa alamar "Eh" tare da saurin mikewa ina fadin"Mubeen idan kana yiwa Allah ka tashi mu tafi its pass 1pm already............... "
Kafin na gama rufe baki sai kawai ji mukayi an kece da ruwan sama tamkar da bakin k'warya.
Cike da tausayin kaina and nearly in tears nace"Mubeen have u seen wat u juz caused?tun dazun nake tace maka mu tafi kada ruwan nan ya tsaremu anan amma kaki Ji... gashi irin wannan ruwan kafin ya tsaya sai ahankali..... Yanzu wani time kake son mu bar Kano har mu kai Zaria ayau dinnan kafin Abbana ya Koma gida? "
Zaiyi magana kenan mu kaji k'arar text message ya shigo wayata. It's Ash again.
"Yanzu nasan kina cike da farin ciki tunda gashi har ruwan ya sakko ya samemu agarin mutane.... Kin ga kuwa sai ki zuba ruwa akasa kisha don murna becuz u are 2geda with ur man and u ghat no worries......... "
Guntun tsaki naja tare da furta"Banza mara hakuri kawai..... How I wished u were in my shoes sai naga ta yadda zakiyi.... " ignoring din message din nayi ba tare da maida mata da reply bah, sai mah kashe wayar dana yi gaba daya.
"My Zahra pls am so sorry duk ni na sanyaki cikin halin da kike ayanzu..... Mu dan Kara hakuri insha Allah ruwan zai tsaya....... "
"For how long Mubeen.....? "Nayi masa tambayar nan cikin takaici.
"Very soon insha Allah..... " acewarsa
"Allah yasa" kawai na iya cewa.
Ya cigaba da tatsuniyar gizonsa"Aranar farkon dana soma jin muryarki awaya, ban mah fah ganki kenan bah, but aranar na soma experiencing abinda ake kira da Ma'ana aranar naga macen da naji at once na soma sonta becuz Hanan zabin iyaye ce, kuma sai bayan aure na soma sonta, amma ke kuma ni na gani nace ina so.
Hakan ya sanya na kasa hakuri sai dana bayyanawa Hanan batunki wanda tuni ni da ke mun riga da munyi nisa ah soyayya. Hakika zan iya cewa Hanan ta shiga wani hali sanda naje mata da zancenki wanda ni kaina saida na matuk'ar tausaya mata amma inaaa, idanuwana sun riga sun makance da soyayyarki balle ince zanyi back up don tausayinta.
Itace wacce ta bani shawarar naje na sanarwa da su Abba Zancenki don ita ashirye take ta zauna dake idan har sun amince, don ita ta fini k'aunar abinda nake 'So'.
Tuna mata da hud'ubar mummy agareni nayi, ah inda take yawan cewa "Mubarak wallahi ban yadda ko da wasa ka had'a Hanan da wata 'ya mace bah ko bayan raina ah kul! dinka....Kar inji kuma kar na gani kaci amanarta ta hanyar keeping side chicks awaje.......... "
Da sauri na tari numfashinsa"Wato yanzu nice side chick din kenan right...?
Yace"No my dear, to me u are not..... dalilin dayasa muka boyewa kowa na family dina relationship dina dake kenan...... "
"Haba, yanzu na gano bakin zaren.....No wonder dat was why I was not welcomed well as ur fiancee.....dat's why kuka shirya basaja kai da ita azuwan ni friend d'inka ce... daughter d'inku kuma kuka fad'a mata cewar k'awar mominta ce Ni........ Wao bravo!.... A job well done to you guys kunfa birgeni agaskiya....... Amma hope ka kwana da sanin Cewar ni ka Cuta? Meyasa baka taba fada min cewar kana da aure bah har saida ka bari ka gama gina soyayyarka acikin zuciyata ta yadda kasan I will never let you go..... ?
"Dana kuskura na fada miki hakan, nasan da kin rabu dani wanda na kwana da sanin cewar bazan iya rayuwa babu ke bah, sabida son da nake miki Zahra 'SO' ne wanda ruwa bazai iya kashe kishinta ba.... Gaki da sunan Mummyna da kuma 'yata, hakan shi ya taimaka wajen kara min matsananciyar sonki da kuma kaunarki......... "
"Believe me idan nace maka its not too late for me to leave you har abada now...... " Na fadi hakan Wanda na tabbatar ni kaina am not sure of wat I said.
"Zahra wallahi believe me u cant... " Ya fadi hakan yana kallon k'wayar idanuwana wanda hakan ba k'aramin sanya jikina Sanyi yayi bah. Kasa furta komai nayi sai aikin kallon juna muke Cike da shaukin SO................... 📝
Hafnan's POV
Dearie's pls am sorry naso na rubuta fiye da hakan but my batri is getting down.... See u guys at night.
Tofa Mubeen da Zarex yau fah ake yinta..... Can't wait for episode ten too.
Remember dat ur votes counts.. Thank you all!!
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- End764 Chapters
My Senior Brother Is Too Steady
After being reborn in the ancient times before the Great God-Conferment War, Li Changshou becomes a minor cultivator. He is neither destined for great things nor great woe. His only dream is to live a long life as a cultivator. In order to survive in the cruel Primordial Times, Li Changshou tries hard not to accumulate any karma—killing inevitably leads to feuds.
8 750 - In Serial9 Chapters
An Otherworldly Tale: The Guild Moroides
Once, long ago, there was a guild. This guild consisted of the most talented people in their era. Time and time again, they saved the world, every feat just adding more to their fame. From Dragons, to Demon Kings, to Gods, they prevailed. They became legends lost to history. This is the story of the guild known as Moroides. The guild consisted of dozens of talented members in its prime, but our story begins with three. The ones who started it all. The brains. The brawn. The hero. ------------------------- Part 1: To Kill A King Part 2: To Defeat A Dragon Part 3: To Win A War Part 4: To Protect The Pantheon Part 5: To Live Our Life Part 6: To Embody An Evil Entity Part 7: To Guard Against A Greater God Part 8: To Sacrifice sentience Part 9: The Most Painful Poison
8 204 - In Serial16 Chapters
Abyss "tomb of the gods"
Zion Mendoza a normal office worker and a book worm suddenly thrown in a world full of possibilities, a world where the only limit is your imagination and resolve... note: this is my first novel so i apologize in advance for all the the grammatical error. any suggestions and comments are welcome and appreciated * the cover i found in google and did't claim ownership of it, if the owner want me to take it down just me a msg. thankz """"cover only temp.""""
8 247 - In Serial32 Chapters
The Rising Fist Saga (Progression Fantasy)
There is one rule in the countless worlds of cultivation, no matter the gods, monsters, or people. Death is power. The name is Bones. That's it. Just Bones. It's not great, but I give my summoner some slack. He is missing some memories. It's a long story. Vampires, betrayal, forbidden love, dragons, swords, magic, monsters, witches, probably some death, and all the other good stuff. Or at least we think so. As I said, he has no memory. His backstory could be anything. Anyway, my nameless summoner struggles to survive in the wild—until I come along. I am the new boss now. With me in charge, we have a fighting chance at this thing called life.
8 93 - In Serial200 Chapters
tHe NeVEr eNdiNg dANgANroNpA mEMes
hhhhhhh it's the fourth instalment to my danganronpa meme series. none of which i take credit for, i'm simply sharing them with the world obviously big ol spoilers for the entire danganronpa franchise
8 224 - In Serial16 Chapters
THE MANGLE
8 197

