《UQUBAR UWAR MIJINA》part 12/13
Advertisement
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story)(Full Of Sorry)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
Sayner Naseer Nd Aisha Abubakar(Dimple Deepika).
Anti Rabi'atul adawiyya Ina gaisuwa karki damu innazo Yola a gidanki zan sauka.
Welcome back Bandirawo am Bestie Aishat B Umar.
Pls amin uzurin rashin jina da'akayi ayyukane sukayi yawa amma insha Allah yanzu na dawo
(12)&(13)
Toh haka nake zaune a gidan yayana lokacin cikina nada wata biyu,to lokacin da matar yaya na tagane inada ciki ta tsorata sosai.
Kuka tasamin tana tambayata wayamin fyad'e,saboda ita a zatonta kamila irina yazanyi na yarda nayi zina harnayi ciki.
Uhm nace"...bakisan jarabar dake jikinta ba bakisan aikin da'ke jikinta ba."
kuka nake nakasa magana saboda nima nasan wani abun yana bibiyar rayuwa ta,amma nakasa gane menene.
Dakyar nafad'a mata komai ina kuka sosai,kuka itama takeyi tace"....Fatima yazanyi da wannan abun Dan Allah karki fad'awa Mama kinga ke kad'aice gareta karki fad'a hankalinsu ze tashi."...
Cikin kuka nace"....Anti Hajara wlh in Yaya yasani nashiga uku kasheni zeyi,tace"....tashi muje asibiti a zubar dashi inba hakaba wlhh anshiga uku jama'a zasu sami abin fad'a a gari."
Tashi nayi muka kama hanya batare da nace mata natab'a yunk'urin zubarwa ba,muna zuwa wani specialist hospital.
Magunguna suka bamu sukace muna zuwa naci abinci nashasu cikin zai zube,muna zuwa gida naci abinci sosai nasha magani inajiran lokacin dasukabamu yayi cikin ya zube.
Da daddare bayan munci abinci muna fira yaya yashigo anti tamin saida safe tashige,nikuma dayake ana d'an zafi saina kwanta da nufin anjuma innasha iska saina shige.
Advertisement
Ashe wannan kwanciyar danayi wani abin al'ajabine zai faru,Allah ne zai nunamin cewa komai saida izininsa yake afkuwa.
Ina kwance a tsakar gidan bacci yafara d'aukata sai naji k'asa tayi wata irin girgiza mai firgitarwa,bude ido nayi a zatona mafarki nake amma sainaga dagaske ne ba mafarki ba tsakar gidan duk jijjiga yake.
Take wani tsoro ya ziyarceni,at the same time kuma naji wani irin girgiza kamar wani babban naman jeji yana zuwa gareni,saboda ina iya juyo takun abun kuma ko wane taku sai inda nake ya girgiza.
Nide tsoro ya rufeni kuma na kasa tashi na gudu,ga d'an k'aramin cikina yafara fitowa saboda inada girman ciki.
Abunne yake k'ara nufoni kuma a lokacin girgizar da k'asar takeyi tak'ara tsananta,cikeda tsoro nake k'ok'arin tashi saboda har nafara kuka ina karanto addu'oi.
Abunne yazo ya tsaya agabana kuma lokaci d'aya nadaina jin girgizar, kaina na d'ago a tsorace don kallon menene.
Abin mamaki zakara (cock) nagani bawani mai girma ba, kuma fuskarsa tamk'e abun tsoro Yana tsaye akaina.
Cikin murya mai ban tsoro da tsawa kamar ta mutum ya ambaci FATIMA!!!!! har sau uku,Kafin na amsa naji muryar yarinya k'arama tana amsawa,bangama tsinkewa ba saida nagane cewa daga cikina maganar ke fitowa.
A tsorace nakai hannuna kan cikina inda abunda ke cikina yace"....Na'am,kuma duk wannan abun ba mafarki nakeba idona biyu kuma ko'ina da duhu se hasken farin wata dake haske tsakar gidan."
Muryarsace tak'ara dawo dani duniyar danaje,yace"....Fatima da fatan kina lafiya babu abinda yatab'aki?,amsawa tayi tace"...Eh lafiyata kalau babu abinda yasameni."
Yace"...to Alhamduliilah nayi farincikin babu abinda yasameki,daganan kuma ya juya yafara tafiya nan take kuma ko'ina yafara girgiza kamar lokacin dayake zuwa.
Yana kaiwa k'ofar gidan naga ya bac'e,saboda daman bansan tayaya yashigo ba tunda an kulle gidan.
Wani wawan k'arfi ne yazomin bandamu da cikin jikina ba na antaya d'aki da mugun gudu nasaka sakata,kuma se alokacin jikina yafara rawa saboda gaskata cewa wannan abun dana gani a zahiri ne ba mafarki ba.
Daganan na yanke shawarar bazan sake yunk'urin zubda cikin ba,da safe da anti ta tambayeni ko ansamu nasara ban b'oye mataba nafad'a mata itama taji tsoro don haka tace"...mu bar cikin wata aya ce wannan,kuma Insha Allah zata kula dani tasan ba halina bane k'addarace"...
Toh muje zuwa.
Taku a kullum.
Young Novelist.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Autah✍
Advertisement
- In Serial3409 Chapters
Super Gene
In the magnificent interstellar era, mankind has finally developed teleport technology, but when trying to teleport, they are not sent to the future, the past, or any land known to men…
8 372 - In Serial214 Chapters
Apocalypse Parenting
Earth seems to be the latest victim of an amoral interstellar empire looking for entertainment, and no one has a way out. Kids and the elderly are being treated just like everyone else. Can a mother-of-three keep it together as the world falls apart? Updates Tuesdays and Thursdays.
8 450 - In Serial8 Chapters
The Citadel's Survivor
Having survived the destruction of his own earth, Kim Hooper now resides on an earth similar to his old one. But there is one large difference. This world is filled with so-called heroes that fight against the monsters that brought ruin onto his own world and which stem from the countless dungeons and towers that litter this world. Stuck in a similar-but-different world, he enters one of that world's most famous 'hero academies' so that he can fight against the creatures that killed his friends and family and ravaged his world. Armed only with the mysterious system-like power that saved him from his old world, he sets out to stop this earth from falling into the same fate that his old one did. Heavily inspired by 'The Novel's Extra' at first.
8 93 - In Serial61 Chapters
Star Dragon's Legacy
Millennia have passed since the Dragons had found us. Millennia have passed since they left us, separating the world in plumes of eternal rainbow fire. Millennia have passed since people began to wonder: were we worth saving? Dragons were beings of myth. Now, people do what they can with the magic that works best for them, while trying not to get on the bad side of any powerful fae or nobles. A rare few are afforded the chance to meet credible proof of the Dragons, the undisputed heirs and heroes of this declined age: The Scaled. These Children of Dragons are stronger, hardier, and some would say far smarter that other humans, differentiated only by the horns on their head and scales on their skin. Rael is...not one of them. But Rael does need to protect one. Any and all feedback is appreciated. Don't touch the Patreon button, I still haven't finished setting it up.
8 139 - In Serial9 Chapters
Flutterdash-Love at sight
8 61 - In Serial10 Chapters
فكرة الرواية طلعت بالحمام لحد يستغرب من الي بيقرأه
8 95

