《ƘADDARAR RAYUWA》K page 55
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on
"
Muna saida kaya, material, laces, atampha, shadda, takalma kayan kitchen da sauransu akan farashi mai sauki siya daya ko sari,
Alarabee's hair cream is available pcs, cotton, half cotton, yana gyara gashi, cire dandruff, hana karyewar gashi, yana softening gashi, yana saka bakin gashi yana saka cika da tswon gashi🥰 masu bukatar kaya ko hair cream ku tuntubu wannan lambar 08161146563
Page 55
Tun dawowar nabila har izuwa yanzu ba'a samu wani canji gameda lafiyar yarima, yana nan dai ayanda yake wata rana kamar mai cikekken lpy wata rana kuma akwana babu bacci, duk ranarda irin haka tafaru a wajansa mai martaba yake kwana,
Kwana yake yana yimasa addu'oi har abun ya lafa haka zai cigaba baya barin wajansa har sai anyi kiran sallah asubahi,
Tsakaninsa da nabila ma jiya iyau ne sam baya ko kaunar zama wajanda nabila take, tana zuwa waje zai bar wajan kokuma ya rufe idanuwansa koda awa nawa zatayi a wajan bazai budeba har sai tafita wani lokacin ahaka bacci yake daukansa,
Dukda kasancewar baya magana amma daga alamunsa nabila take ganewa cewa sam bayasonta kusa dashi kuma haka take kokarin kulawa dashi saboda yanda takejin tausayinsa dakuma soyayyarsa cikin ranta yasa sam bata jin zafin abubuwan kuma yanzu bata saka damuwar irin zaman wahalar da takeyi a cikin ranta sabanin baya da yake damunta, zamanta da yarima yanzu takanji ya fiye mata komai, gara tazauna dashi ahaka koda zai dawwama cikin wannan halin batareda yasamu lpy ba tanaji aranta zata iya hakuri da juriyar zama dashi, ahalin yanzu tarigada ta sadaukar da rayuwarta gareshi zata kare rayuwarta zaman aurensa zaman ibada kuma zaman bauta zataita dawainiya dashi dukda kasancewar baimasan tanayiba baisan da zamantaba baisan da rayuwarta, bai kuma san amfanintaba, tarigada ta sakawa ranta hakuri, juriya, da jajircewa, zatayi jinyar mjinta da iya karfinta da zatayi iya kacin iyawarta dan ganin ta kula dashi, ta sanda cewa sakamakonta yana wajan ubangiji kuma batasan ko hakan da zatayi shine silar shiganta aljanna ba,
Advertisement
Kusan 3oclock har yanzu umma batazo bashi abinciba kamar yanda tasaba da ganin alamunsa kasan yunwa yakeji yana kwance a palour idanuwansa a rufe yana numfashi a hankali,
Samada 10minute nabila natsaye akansa rana kare masa kallo mutum har mutum mai cikekken haifa da zati, fuskarsa cikeda nasaba alamun nutsuwa da kamala sun tattara agareshi ganinsa a haka bazaka tana cewa akwai wataa rashin lafiya tattare dashiba cikin tausaya masa nabila ta sauke nauyayyen numfashi, numfashin data jane ya sanyashi bude ido ya saukesu akanta gaban nabila yayi mummunan faduwa domin idanuwansa basu taba sauka cikkn nata irin hakaba, idonsa yadade akanta ahaka kamar mai wani tunani ko nazari gameda ita,
nan da nan jikin nabila yadauki rawa irin kallonda yarima yake mata saboda bai taba mata makamancin hakaba, tun saninta dashi bata taba kallo yayiwa wani makamancin wannan kallonba, dan sam baya yarda yahada ido da mutane, gabaki daya ya rikide yadawo mata ba yariman data saniba yadawo mata wani cikekkken mutum mai cikekken hankali,
A hankali takira sunansa yarima! Bai dauke ido akantaba yasa tasake cewa yarima kana jina! Kamar wanda aka zabureshi cikin sauri yadauke idonsa ya rufesu gam ya kankamesu, dasauri tazo kusa dashi tana fadin yarima lpy kana jina?
Kin kulata yayi tazo zata zauna kusa dashi yayi saurin matsawa bata zaunaba ta mike, dan taga alamun andawo gidan jiya, jiki a sanyaye tace barina sako amma abinci naga har yanzu umma bata zoba tawuce tadawo hannunta dauke da plate da abinci aciki da spoon sai cup da ruwa aciki,
Dan nesa dashi da zauna kadan takai abincin kusada bakinsa tana fadin bude bakinka kaci abinci kaga har yanzu umma bata zoba, kamar da dutsi take magana har tayi iya yinta tagaji yamaki bude idonsa balle yakarbi abincin ana cikin haka umma tayi sallama nabila ta amsa sallamar sannan tabawa umma izinin shigowa ta shigo,
Yarima yanajin muryar umma yabude idanuwansa umma takaraso ta shafa kansa cikin so da kauna da kulawa tace sorry haalifa kanajin yunwa koh? Wani lamarine ya tsareni kayi hakuri tafada tana zaunawa gefen kujerar da yake, tashi nabila tayi daga kan kujerar takoma dayanta zauna ta gaisheda umma cikin ladabi umma da amsa da fara'a tana fadin sannu nabila sannu da kokari Allah yabiyaki yayi miki albarka, cikin jin dadi nabila ta amsa da amin umma ta sanya hannu tadauki abincin da nabila tazuba a plate tace yaki ci koh?
Advertisement
Bansan yaushe haalifa zai saba ba sam yaki sabo zama kusan shekaru biyu?
Umma ta dubi yarima tace haliifa kaga wannan ta nuna nabila tace matarka ce dan Allah haalifa kasali jiki da ita zuciyarta a tsarkake take gareka, tana kula dakai tana dawainiya dakai zaka sanyata ta ringajin bbu dadi cikin ranta kaji?
Umma tayi maganane amma batada tabbacin yarima ya fahimci abunda take nufi,
Nabila da sunkuyar da kanta jikinta yadanyi sanyi wani lokacin abun yanadan ta6ata yanda yarima sam yaki sabo da ita yaki sakin jiki da ita, sam baiyarda da itaba, shekara biyu amma bayada niyyar sassauta yanayin mu'amalarsu, zamane da ake yinsa kuma ba'asan lokacin karewarsaba,
muryar umma ne ta katseta da cewa karki damu nabila in sha Allahu wata rana sai labari, Allah yabashi Lpy haalifa yarone mai dadin zama kwarai da gaske 'Dane na gari, ba yabon kaiba yanada sanin yakamata da iya zama da mutane nayi kokari wajan masa tarbiyarda duk matarda ta aureshi bazatayi kuka da halayensaba, na dorashi akan tausayi dakuma sanin darajar y'ay'a mata nayi masa rainonda duk wani wanda ya zauna dashi zaiji dadin zamantakewarsu, addu'a zmauci gaba dayi Allah yabashi lpy in sha Allahu komaima zakiga kamar ba'ayiba zakiga komai yawuce, kamar yanda kika kasance nace tagari in sha Allahu zai zamto miki miji nagari Allah yayi muku albarka baki daya, kanta yana kasa ta amsa da amin,
Umma tafara bashi abincin ahankali yake karba har yaci ya koshi, ta kamashi suka shiga daki saida ta tabbatar yayi bacci kafinnan tafito palour bazata tafiba har sai yaci abincin dare ya kwanta tukunna,
A zaune yanda tabar nabila tadawo ta sameta ta zauna itama,
Nabila ta fadawa umma abunda yagani datsu tattare da yarima tace umma sai naga kamar wani mutum daban, kamar wanda aka daukoshi aka canjashi,
Umma tarasa yanda zata fassara lamarin batasan dadi zataji kokuma akasin hakaba tunda batasan ainihin abunda yafaru ba, nisawa tayi tace ai ayanzu hakama nabila ayanda yarima yake abaya kamar wani aka canja bashiba,
Wani Lokacin idan na kare masa kallo sai naga kamar ba haliifa naba, wannan lamarin Allah kadai yabarwa kansa sanin meke faruwa, Allah ne yasan abunda yake boye yasan kuma abunda yake zahiri, a kullum addu'a mukeyi kuma in sha Allahu wata rana za'adace bazmau fidda rai da rahamar ubangiji ba,
Cikin sanyin jiki nabila tace Allah yabashi lpy, umma ta amsa da amin,
Saida yatashi umma tabashi abinci yasake komawa wani baccin kafin tayi musu sallama tatafi, nabila tashiga dakinsa ta gyarashi ta lullubeshi saboda dan sanyin dayake busawa a garin saida da ta kashemar duk wasu bolbs din dakin kamar yanda tasaba,
A kullum haka takeyin off din duk wani electric abu dake dakin saida safe ta kunna danshi idanya kwanta bacci baya tashi sai safiya tayi, addu'a ta tofeshi da ita sannan takoma dakinta,
Maimakon tayi bacci kamar yanda takeji datsu kuma saiya gagari idonta sai tashiga tunane tunane, koda sau daya bata taba jin maganar yarima ba, tanason jin koda kalma dayane ya furta mata bata taba jin muryarsaba tunda ta aureshi sai dai idan yana kuwwa idan ciwonsa yatashi, tadauki tsawon lokaci da kunce wannan ta saka wannan har Bacci yadauketa."
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial70 Chapters
Capital of Greed
[Participant in the Royal Road Writathon challenge] The Cosmic Realm, the Infernal Realm, and the Mortal Realm constitute the world of Avaritia, a prosperous land of might and magic. With Humans, Elves, Dragons, Hobbits, Dwarves, and even Gods inhabiting its lands, it is a world that is as rich in history as it is in strife. For thousands of years, the Three Realms were locked in relentless conflict; the Mortal Realm serving as the battlefield. The three sides secured victories both large and small, but none managed to truly prevail over the others. Unable to watch his children slaughter each other, the God King Raidriar sacrificed his own life and split the Three Realms, stopping the endless wars. However, with his death, he left a prophecy. “On the eve of the Fourth Millennium, when the tears of Ausar finally run dry, the Throne of Fortune will appear.”“And he who ascends the Throne will be named ‘King of the World’.” And now, many years have passed and the fabled time has finally come. The Three Realms have shown signs of reuniting once again and the Gods have begun to place their bets on their chosen champions. Amidst this contest of epic proportions arrives one pesky transmigrator. -------------------------------------------Main Character Introduction: Atlas Constantine, previously John Doe, is the newly transmigrated 13-year old Prince of the recently fallen Constantine Kingdom. He is a genius, narcissist, a megalomaniac, and an ex-politician with nearly sixty years of experience. He is known for his treacherous character, bottomless greed, and glib tongue. He is also petty, vain, shameless, paranoid, and manipulative. A person whose moral standards are egregiously low. To summarize him in a sentence... "If people ever ask you to define the word 'Genius', just tell them my name.":- Atlas Constantine-------------------------------------------Tags: Transmigration, High Fantasy, Male MC, Weak MC, No Cheats, Kingdom Building, Wars, Territory Management.Upload Rate / Time: 1 chapter/ day. 8:00 AM CST. Note: This novel is a High Fantasy set in a world with varied cultures and multiple races. It is important to note that the characters, events, and motives are PURELY FICTIONAL and have no relation to real events or people whatsoever.
8 183 - In Serial8 Chapters
When We Get To It
Rick’s niece, Elsie, was born with more magic than anyone is comfortable with. Count Seymour says he can help, but his research is driven by more selfish motives. Her parents just want her to come home. Rick returns home for the first time in years and finds the house emptier than he expected. When his brother disappears, Rick is entrusted with his young niece's safety. He knows nothing about magic, but history says the elves would be the ones to ask about Elsie's powers. Too bad no one has seen an elf in centuries. [Participant in the June 2022 Royal Road Community Magazine Contest. Good luck, everyone!]
8 211 - In Serial11 Chapters
It's Hard to be a Hero in a Parallel World
A hero is transported from the real world into a parallel world similar to the video game he's been obsessed with for the past few weeks. The problem is, this game is way too difficult, especially for a nerdy gamer boy to survive. He decides to leave the hero-duty to someone who is actually competent while he looks for a way home. He hopes his knowledge of the game will help him stay out of trouble. Unfortunately, as one would imagine, the normal events of a game would change drastically when the main character is nowhere to be found. Read as the unlikely hero gets into trouble with his new companions, while trying to survive life in this parallel world. This is an original story that takes inspiration from and pokes fun at many novels, video games, anime, and the stereotypes and tropes that appear in those media.
8 192 - In Serial12 Chapters
Dreams of Happiness (BonexScourge)
A ScourgexBone fanfic, because no one else seems to be writing it >:( anyone who ships Scourge with any other character, I actually don't understand the other ships, so, feel free to explain to me why they should be together...
8 158 - In Serial34 Chapters
Dracula's new Vampire Bride has arrived at the hotel. How will Mavis react to having a stepmother? How will Dennis react to having a grandmother?
8 212 - In Serial14 Chapters
Marinette Daughter of Batman
Marinette is mute. Her class hates her. Her parents disowned her, and her honorary uncle and aunt took her in. Marinette's class has a trip to Gotham, where she coincidentally finds her real family. Find out what happens.Highest ranking: #32 in marinettedupain-cheng
8 190

