《ƘADDARAR RAYUWA》K page 47
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Nace ba! Banfa yi editing ba😀 wajanda yafito ba dai-daiba kuyi editing a kwakwalwarku🙃
Page 47
A harabar gidan motocin su sadam suka tsattsaya sanda suka gama shiryawa sannan suka nufi apartment din da aka ajiye sawwama,
Da sallama suka shiga palourn suka samesu azaune akan kujerun dake falon itama sawwama tana zaune kanta lullube cikin gyale, gyalen very thick haka ko kadan ba'a iya kallo fuskarta taciki,
karasowa sukayi cikin palour din suka zazzauna, tunda suka isa idon sadam yake kan sawwama koda cewa bai iya kallo fuskarta, wani sanyi yakeji yana sauka cikin zuciyarshi yau yacika burinsa yau Allah ya nuna masa ranar daya dade yana muradin gani, yau gashi ga sawwama matsayin mata da miji,
Da addu'oi aka bude wajan sannan aka bisu da yan nasihohi wanda baza'a rasa ba, sadam gani yakeyi kamar da gangan suke jan lokacin nan suka fara shirin yin yan barkoncinsu sadam daya kagu yaja tsaki ciki ransa, akazo maganar siyan baki da sallamar kawayen amarya abokanai suka tsaya dan jan zance kamar yanda aka saba tsakanin kawayen amarya da ango, sake baki sadam yayi dan har cikin ransa yake ganin kamar da gayya sukeyi tsaki yaja a hankali bbu wanda ya jiyoshi nan yafara kunbura fuska, kudin da kawayen amaryan suka sanya bai kai yakawoba amma haka abokannan ango suka bisu da zolaya, kudinda duka fadi wai 5k wanda mutuma cikin abokanan ango za'a samu ninkin haka sau 10 ajikinsa, sadam ya ciro kudi bandir din yan 200naira 20k kenan ya mikawa kawayen amarya sanya hannu sukayi suka amshe sai aka sake shewa abokanansa kuwa ya shammacesune amma sam da bazasu bari yabada ba, da suna kallo ya kiko zasu cafke,
Bbu kunya sadam yace yanzu kam ai an sallama koh? Sai kowa yakama gabansa, gabaki daya gidan ya dauki ihuuu, wasu daga cikin frnds dinsa suka dauki phone dinsu zasu fara shooting sadam yayi saurin kare fuskarsa ya mika hannu ya kamo na sawwama ya mikar da ita duk jikinta bbu karfi ya nufi wani daki, a hankali take binsa kamar yanda shima yake tafiya da ita a hankali,
Sai da ya tabbatar ya sadata da dakin ya zaunar da ita akan gado sannan yajuyo yafito, har lokacin basubar video dinba dayake ba zama yayi a dakinba, wani murmushi sadam ya sakewa frnds dinsa mai ma'anoni dayawa yace kowa yakama gabansa zan rufe kofar gidana, nanma ihu suka sake sanyawa, yadubi najeeb yace plss najeeb ga amanar kannena nabaka ka maidasu gida lpy qlau,
Najeeb yace kai mai zai hana ka maidasu ni zaka bani amana? Wani irin murmushi sadam yasake mai kamada dariya wanda ban taba kallon irin wannan kurmushin kan fuskarsa domin har sai gefen kumatunsa suka lotsa dukda kasancewa basu lotsa dayawa ba, murmushi mai kama da dariya kenan,
Cikin wani irin falli wanda sadam yakeji dashi yace" ai ba saina fada maka daliliba kaima kasani nidai kakaisu gida lpy ka kula dasu Kar gobe sassafe a tasheni lokacin tashina baiyiba ace yara basu koma gidaba, najeeb yace oh ni yau naga ta kaina anya na taba kallon ango mai zumudinka kuwa sadam? Abun yayi yawa fa, najeeb yakara fadin kadai san mai zaka aikata idan kashiga ciki dan karamar yarinya ka aura yanzu ba dai-dai shekarunka ba, sadam yace najeeb banson cin fuska, juyawa najeeb yayi yana dariya yafara tafiya yana fadin menene abun cin fuska annan? Iyyeh mijin abida angon sawwama?
Advertisement
Su duka sauran sukabi bayansa harda yan uwan amarya suka fice, sai da yabisu har gate suka fita ya rufe kofa sannan yajuyo, da sallama yashiga har cikin dakin sawwama na zaune yanda ya barta yana karasawa ya zauna gefenta sannan ya sanya hannu ya cire gyalen jikinta gabaki daya, ya tsura mata idanu tadan rame kadan amma tayi kyau kam fatarta sai wani kyalli yakeyi,
Sawwama batayi auneba taji yayi hugging dinta a jikinsa very tight, saida tadanyi wata yar nishi, dagashi har ita ajiyar zuciya suka sauke kamar wanda sukayi wani aiki, lumshe idanuwa sawwama tayi tana shakan daddadan kamshin jikinsa wanda abaya sai dai ta shakeshi daga nessa amma yau ubangiji da ikonsa gashi kamshin har cikin jikinta, kwantar da kanta tayi a kirjinsa tayi luff domin sam jikinta babu karfi anma zuciyarta sai bugawa takeyi gabanta sai faduwa yakeyi,
shikuwa sadam sai wani kara matseta yakeyi sakamakon jikinta dayaji zafi rau kamar maras lpy,
Sun dauki tsawon lokaci ahaka sannan ya saketa yakai kallonsa a kan fuskarta, tayi wani fayau, sai hanci daya kara tsayi gakuma idanuwanta da girmansu yakara fittowa, cikin kulawa yakai hannunsa wuyanta yace Baby jikinki da zafi Sosai, shnkuyar dakai sawwama tayi domun suna baby sai yabata kunya sai kace wata karamar yarinya,
Zazza6i kikeyi? Kai tadaga masa alamun eh! Kin sha magani? yasake tambayarta! Nan ma kai tasake daga masa, kawota jikisa yayi yasake riketa yace baby talk to me mana say something kidaina amsamin da kayi, inason jin muryanki, kasa sawwama tayi da kanta duk kunyarsa tabi ta cikata yace ehem ina sauraron ki, shiru tayi takasa magana, dago kanki ki dubeni yayi magana sounding so serious, yanayin yanda taji yayi magana yasakata dagowa amma takasa saka kwayar idanuwanta a cikin tasa shikuwa duk kokarinsa kwayar idanuwansu su hadu waje daya,
Babyyy💞 sadam ya fadi dawnai irin voice din daya saka tsikar jikin sawwama zubawa, a hankali ta amsa da uyum! Me yake damunki ya jefo mata tambaya, Bab,,,,,,,,,, bata karasa babun ba sadam yayi saurin hade bakinsa da nata waje daya, gabaki daya jikin sawwama ya mutu takasa tabuka komai dai-dai da yatsarta takasa motsawa har saida shi dan kansa ya saketa, a. Hankali ya kamo hannuta ya mike sannan ya mikar da ita, yana kallon fuskarta yaga yanayinta amma sam taki bari takai fuskarta saitin nata, a hankali yace mata rakani mota muje mu kwaso kayan da zamu bukata,
Yafara gaba bbu musu sawwama tabishi abaya, duk abunda zasu bukata yadauki sauran ya mika mata, wasu kuma yabarsu a mota saita safe,
A cikin dakin suka ajiye yajuya ga sawwama yace kinada alwala? Kai ta girgiza masa a kunyace yace shiga ki dauro alwala kizo ina jiranki muyi sallah mu mika godiyarmu wajan ubangiji, tashi tayi tanufi toilet tadade aciki tana kallon ko'ina tunda take bata taba shiga toilet irin wanna ba, bawai zatace batasan irinta bane A'a sai dai kawai bata taba shigaba, sai na school dinsu wanda shima baiyi rabin wannan ba, matsa famfo tayi, tayi alwala tafito suka gabatar da sallah ya dade yanayi musu addu'oi sannan ya rike kanta yayi mata addu'a, yabude naman kazan babu yanda baiyi da sawwama ba taki ci, yazauna yadanci wanda zai iya yabar sauran,
Advertisement
Mikewa yayi yafita kitchen yadauki dan bowl haka yafito, yawuce toilet ya debo ruwa shiba mai sanyiba bakuma mai zafiba warm haka ya ajiye, dressingmirror yanufa ya dauki handkerchief dinsa daya ajiye da keys ya dawo shi tunaninsa zazzabin da sawwama takeji ne ya hanata cin abincin,
Kanta yana cikin cinyoyinta abunda yafaru datsu sai tariyo mata yakeyi gabaki daya yakasa kama kwakwalwarta yaya sadam! Yaya sadam din da koda sau daya bai taba attempting rike hannunta ba shine yau yayi kissing dinta?
Muryarsa ce ta kaste mata saka da warwaran datakeyi dagowa tayi tadan dubeshi tayi saurin kauda kanta gefe yace bakijiba nace dan juya bayanki, sawwama bata kawo komai arantaba tajuya bayanta batayi auneba taji ya zuge zip din rigarta dasauri ta juyo ta rike hannunsa tana girgiza masa kai, bata rai yayi yace sakemin hannuna kuma kijuya baya karki sake yimun musu kinji? Kai kawai ya gyada cikin tsoron yanda ya bata ransa ta kauda kanta gefe ya sanya hannu ya balle bra din jikinta ya cire rigan gabaki daya ta kare jikinta da hannunsa bai dakuba ko ajikinsa ya sanya hannu a ruwa yafara bin jikinsa da handkerchief yana messaging ko ina, hakan daya keyi ya sanya taji saukin zazzabin yadan sauka,
Yagama yadauki ruwan yace kicanja kaya ki kwanta ina zuwa, ajiyar zuciya tasauke hadeda fadin toh tayi saurin daukar rigarta ta maida, ya nufi toilet da ruwan har tagama sa wata doguwar riga tafita bai fitoba ta kwanta ta kulle idanuwanta gam wai acewarta yayi tunanin tayi bacci, wanka yayi yafito daga toilet din ya kalleta murmushi yayi domin ganin yanda idanuwanta ke kulle zakasan cewa a bacci tayiba,
Fita yayi yadade bai dawoba har sawwama tafara tunanin ko ba'a nan zai kwana bane, wata zuciyarce tace mata hala yatafi yiwa uwargidansa sallama ne,
Yadade bai dawoba koda yashigo yanemi can gefe ya kwanta ya kashe wutan dakin for more than 30minute ko matsawa jikin sawwama baiyiba nan da nan zuciyarta tafara raya mata akan cewa ko dama dole zataga ba dai-dai ba zataga rashin dauki tunda yasan wani yafara saninta kafin shi so dole bazaiyi daukintaba,
Nan danan idanuwanta suka fara kawo ruwa tana jin zafin cutan da akayi mata koma wanene bazata taba yafe masaba kuma koma wanene saiya wulakanta kamar yanda ya wulakantata, hannun sadam taji ajikinta ya sanya ya rungumota tabaya,
Jin yanda tayi kamar ta razana ya sanya yace bakomai zan miki ba so calm dawn kiyi baccinki,
Sawwama cikin ranta tanajin sanyi tawani wajan tawani wajan kuma sai taji babu dadi, after 5minute sadam yafara tabe-tabe da alamu dai ya canja shawara🙃 frm ba komai zanyi miki ba to komai zanyi miki!
At the end cikin wannan daran saida sadam ya kusanci sawwama, itadai tasan taci azaba dan dai kawai bazata iya kwatantashi dana baya bane, amma
Na baya dana yanzu babancin wahalarsu kadanne, sai dai kawai tasan ko babu komai na yanzu a matsayin mai aure take kuma yanzu anyishine cikin so da kauna ba kamar bayaba wanda akayishi cikin zalinci da rashin imani,
Shikam sadam dabadan mahaifin sawwama da kansa ya shaida masa cewa an tabayin raping nataba da bazai yardaba danshi ji yayi kamar a cikekkiyar budurwa ya sameta,
Sadam bai taba sanin sawwama nada mugun shagwaba ba sai wannan lokaci ko nan dacan kin motsawa takeyi, bbu abunda ta iyayi, dai-dai da breakfast a kan bed yakawo mata tayi,
Sai uwar shagwaba take zuba masa wanda ya sanyashi kasa fita ko'ina, ga wata soyayyarta datake kara narkuwa a cikin zuciyarta, ko ita kanta sawwama batasan tana son sadam kamar hkaba sai yanzu sam bataso ya matsa daga kusa da ita, yanda kasan kuliya luff-luff tana kwance a jikinsa."
Su sawwama amrya😅😅 bance komaiba."
Kuyi hakuri plss kwana biyu kunjin shiru, waya ke cimin caji dayawa shiyasa."
Nagode kwarai da gaske da kira da text message Allah yasaka muku da alkhairi,
Comment mai yawa please😢 idan akayi comment akayi comment😩 nima zanji nayi typing nayi typing, kuyi comment kuyi comment 😅 nayi typing nayi typing sai aga waye zai gaji." Nidai idanda comment in sha Allah bazan gajiba kuma idanda typing pleases karku gaji."
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
💞
Advertisement
- In Serial327 Chapters
The Vampire's Love: You Are My Destiny
Laura died when she was a baby. Out of desperation, her parents agreed on a deal with the mysterious couple to bring her back to life. Her family left their village and hide in a far away place… with no intention of honoring the deal.
8 1464 - In Serial51 Chapters
I, Kobold: A crafting cultivation litrpg monster story
A Sailor, after getting tossed from his ship in a storm, finds himself waking up in a world of swords, sorcery, monsters, and adventure.This could have been exciting, except that, instead of being a mighty-thewed Barbarian, Powerful Wizard, or wood-wise elf, He found himself in the body of a monster. Not just any monster, but the weakest, most cowardly, and well-known newbie-target, a kobold. Not only is he stuck as the lowest of the low, but he may also need to save two worlds, his new one and the one he came from! (Royal Road Writathon 2022 winner)
8 213 - In Serial17 Chapters
Transmigrator: Not really a PLAYER
The second personality played a cruel joke with the main character, but he did not despair. Having received the opportunity to become a transmigrator, he gets a new life. During sleep, he goes to a new world, the world he dreamed so much about ... The world of Naruto. In his new life, the main character will meet new friends to begin his journey, overcoming all difficulties. Follow him and see how he will conquer this world with his own hands.
8 150 - In Serial22 Chapters
He Who Slays by Stevenoth: Discontinued
A young man in his early twenties grows tired of being the only one without Royal Road. For two years, he was as frugal as one could be, and finally managed to save up enough for the installation. Now he shall embark on his own quest in hopes of standing on common ground with his classmates. Into the unknown he shall dash like a madman; in hopes of adventure, loot, and perhaps even love! Come along as we watch it all unfold!
8 206 - In Serial146 Chapters
Cherry Scent
Scarlett Delmonico is your average teenage girl, she takes dance classes and plays volleyball. She lives with her single dad in Atlanta Georgia where he's a baseball coach, after a few moments of persuading, Scarlett finally agrees to see the team. It doesn't take Scarlett long to decide to try out for the team, her father thinks it's because it gives her something to do but in reality, it's someone on the team that gives her a certain bliss feeling. A Jaden Walton ff Started: March 3rd, 2022 Ended: April 2nd, 2022
8 618 - In Serial22 Chapters
WayHaught Sexual Desires
PART 1 Wayhaught Gets HotterPART 2 Wayhaught Always & ForeverThis is Part 3... ENJOY ☁☁☁☁☁☀☁☀☁❤❤☁❤❤☀☁❤❤❤❤❤☀❤☀❤❤❤❤☀❤❤☁❤❤❤❤❤❤❤☁☁❤❤❤❤❤☁☁☁☀❤❤❤☁☁🎶☀☁☁❤☁☁☁🐬🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴Love.... Sex... Magic... Desires... Wants... Needs... Wayhaught wants it all!!!Can they have it all?? What happens when Waverly and Nicole realize its tough having three kids and not that much alone time???Will they fight and stay together or will Wayhaught become Way-Not❎❌#WayHaught❤ or #WayNot 😈????Read and find out !!!Love you guys and thank you for reading 💯✅✔#Lots Of Smut #Sex#18+
8 221

