《ƘADDARAR RAYUWA》Advert

Advertisement

*YARIMA FAYAD*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡

(home of expert and perfect writers)

Written by

zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)

#Follow me on

Littafin YARIMA FAYAD na kudine zaki biya 200 kacal domin mallakarsa ta wannan accnt no din 0003075326 Zainab m bawa JAIZ BANKA da shaidar biya ta 08161146563 Kokuma mtn recharge card ta wannan no din 07065283730 hadeda shaidar biya ta no din."

*FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*

*FEEDOHM - SILAR WAYE?*

*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*

*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*

*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*

*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*

LITTAFI BIYAR AKAN___500,

IDAN HUDU KIKE SO___450,

IDAN KUMA UKU NE___400,

IDAN BIYU KIKE SO___350,

IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!

Asslamu alaikum ina masoya littafin YARIMA FAYAD, free pages sun Ƙare masu buƙata ku shigo daga ciki,

Ku shigo daga ciki dan warware muku wannan cakwakiya da ruɗani dake cikim wannan littafi, shin cikin dayake jikin ruma na waye? Menene haɗin Rumaisa rumasa'u? Menene haɗin rumaisa da mijin rumasa'u? meyasa alokacinda rumaisa ta shiga matsala ta nemi taimako daga wajan mijin rumasa'u? Shin bakwa ganin akwai wata a ƙasa? Mai yasa rumasa,u take blaming kanta akan abunda yafaru da Rumaisa? Mai yasa mahaifan rumaisa basu ɗauki zancen cikin dayake jikinta da zafi ba? Kun san yanda iyaye zasuji alokacinda akace ƴarsu tana ɗauke da cikin da ba'asan ubansa ba, amma shin su mahaifan rumaisa mai ya hanasu ɗaukar zafi!? Mai yasa basu ɗauki mataki ba? Ko dai akwai wani abu a ƙasa ne? Kai nima dai nace akwai wani ɓoyayyen all'amari, Mai yasa bbu wanda yayi mata faɗa akan cikin dayake jikinta? Me yasa waɗannan iyaye zasu kasa tambayar ɗiyarsu uban cikin dayake jikinta?

Kai wannan lamari da ɗaure kai yake

Toh mu ganagara shashin yarima Shin menene dalilin dayasa yarima kullum yake cikin damuwa? Menene Dalilin dayasa ƴan uwansa suka tsani matarsa? Mai yasa matar yarima bata iya zama wane ɗaya dashi Kullum tana wata ƙasa? Menene yafaru a rayuwar yarima watannin baya? Ko dai wannan abuunda yafaru watannin baya yanada nasaba da tunani da kuma damuwar da yarima yake ciki? Yaya akayi likita ya shaidawa yarima cewa bazai haihu ba?

Advertisement

Su waye suka kashe abbas?😥🥺 Menene dalilinsu na kashe abbas? Bakwa ganin akwai wani hargitsi da ƙulalliya a ƙasa? Anya kuwa tunanin mutuwar abbas kaɗai ke sanya yarima cikin damuwa?🤔 nasan tabbas waɗannan tambayoyin suna cikin ranku kun kasa samun amsarsu, ayayinda kuka karanta free page na YARIMA FAYAD, nasan zakuso a amsa muku waɗannan lamari a warware muku wannan cakwakiya, kushigo daga ciki domin warware muku wannan cukurkuɗeɗɗen lamari, 200 biyunka kacal ta isa ta warware maka wannan ɗumbin tambayoyin, filla-filla a hankali-hankali zamu tafi kowacce tambaya daga ciki in warware muku ita kada ku manta ɗari biyu kacal🥰 Ku shigo daga ciki kada ku bari abaku labari."

* FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*

*FEEDOHM - SILAR WAYE?*

*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*

*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*

*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*

*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*

LITTAFI BIYAR AKAN___500,

IDAN HUDU KIKE SO___450,

IDAN KUMA UKU NE___400,

IDAN BIYU KIKE SO___350,

IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!

TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.

3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516

KO KUMA.

ACCOUNT NUMBER:- 0003075326 ZAINAB M BAWA

Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.

*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*

*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*

To be continued

Zaynab Alabura

people are reading<ƘADDARAR RAYUWA>
    Close message
    Advertisement
    You may like
    You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
    5800Coins for Signup,580 Coins daily.
    Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
    2 Then Click【Add To Home Screen】
    1Click