《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 40
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 40
Malam sa'adu yace bazamu yanke hukunci ba ai batare munji ta bakinsa ba kai hamisu muna saurarenka yimana bayani, yaya akayi ɗan uwanka yace yanaso ku haɗa ƴaƴanku auren zumunci kuma ka turo bare? baba yayi shiru yayi ƙasa da kai mahaifinsa yace A'a kai hamisu bakai muke saurare bane kayi shiru ka kauda kai gefe?
Ɗagowa baba yayi yace baba nima kaina ba sona bane hakan zanzo ace nabawa ɗan ɗan uwana auren ɗiyata kodan ƙarfafa zumunci amma abun ba haka yakeba ita mamana kusan 2yrs kenan suke tare dashi wannan yaro baba ko makarantama shine ya sanyata islamiya Da boko kuma shine ya ɗauki ɗawainiyarta, tun lokacinda yafara nemanta nayi masa alƙawarin aurenta shine dalilin,
Toh kunji ta bakinsa malam sa'adu yace sannan yadaura da fadin amma kai hamisu ai Shi bayani yanada daɗi tun farko saika yimsa bayani tunda ɗan uwanka ne zai fahimta amma ba kayi masa shiru ba,
Baba yace yayi hakuri yaya bada nufi nayi ba amma ga ƙanwarta halima za'a iya bashi tunda tsakaninsu bbu yawa idan tagama makaranta sai ayi auren, laraba tace mai yasa sai ƙanwarta ba itaba? ai itan za'a juya abashi, malam sa'adu yace laraba bazaku maidani ƙaramin mutumiba, iyayensa sunzo a mutumce sun nemi aure awajena nabasu bazan zama mai magana biyuba tunda akwai ƙanwartan a aura masa itan kamar yanda shi hamisun ya ɓuƙata, kai kuma hamisu basai tagama makaranta ba za'a haɗa da yayarta ayi bikin gabaki ɗaya, ai aikin gama ya gama ya riƙe ƴaƴansa shima Allah yabashi rabonsa aishi baimayi tunani ba lokacin dayaje neman auran ɗiyarka wajanka ai kamar yanda uwarsu ke haifan ƴaƴa mata haka suma ƴaƴanta zasuyita haifa riƙe kayanka ka jiƙasu ka shanye, laraba ta faɗa cikin zafin rai, haka kowa yayita yaɗawa baba magana yana jinsu yayi shiru, yaya zakari yace ku rabu dashi kawai ai jinine bayason haɗawa dani nima na yafe Allah ya haɗa kowa da rabonsa haka Allah yakeyi arziki muma Allah ya bamu dai-dai rufin asiri, yana gama faɗin haka ya tashi ya tafi suma kowa da kowa ya watse aka bar daga baba sai malm sa'adu awajen, kwanatr masada hankali malam sa'adu yayi yace kaje kaci gaba da nema in sha Allahu bazamuji kunya ba zan tattara abunda zan tattaro suma ƴan uwanka abunda suka kawo sai ahaɗa maza kaje kaci gabada addu'a Allah zai dai-dai ta komai sallama baba yayi masa ya koma gida dukda halinda yake ciki bai sanarwa mama halinda suke ciki da ƴan uwansa ba, hankalin baba yatashi sosai domim kuwa duk cikin ƴan uwansa shine mai ƙaramin ƙarfi wanda abunda zai sanya acikinsa sai ya fita ya nema."
Advertisement
yaya zakari ya koma gida ransa a matuƙar bace mahaifiyar ismail take tambayarsa abunda ya faru ya shaida mata tace dama nikam tun ranarda kadawo kake faɗamin kaga sauyin fuska a tatttare dashi lokacin da kayi masa zancen nasan cewa akwai matsala akwai abunda yake nufi, amma auren yaran masu kuɗi har wani daɗine gareshi? Yaranda ba wani tarbiya garesu ba, gasu dai ga kuɗin sai muga yanda zasuje muna man muna zuba idanu, yoh wayasanma ko kuɗinnasa bana Allah da annabi bane, tunda har zasu iya Cire 200k su bada sadaki kamar wanda sukazo sayan yarinyar, haka dai sukayita ai banta auren har suka gaji sukayi shiru."
Sadam yadawo zuwa wajan sawwama kamar yanda ya saba kullum-kullum a kullum yana sanya rai yaji sawwama tayi masa magana amma shiru,
Ranarda ya gaji da shirunta domin bai san ma'anar shirunba ya tsareta yana tambayarta, bakiji maina faɗa bane? Sawwama tace uhmm banjiba kuma taji kawai batason zancenne, ƙarya bata dance dakeba sawwamaty nasan kinji amma barina sake maimaitawa yanda zakiji dakyau, nace ko sau ɗaya baki ta6a yimun magana akan aurennan ba? Baki nuna ɓacin ranki ba, bbu kishi bbu komai shin baki kishi nane?'
Yaƙe sawwama tayi tce yaya sadam nuna kishina ko rashin nunawa bashi zai hana yin auren ba to mai zaisa na tayarda hankalina na tayarda naka?
Haka Allah ya nufa Allah yasa hakan shine yafi alkhairi, sadam ya amsa da main yana mamakin hali irinna sawwama shekerunta ƙalilan amma halayyarta na masu shekaru da yawa."
har biki ya ƙarato sau biyu sadam ya ta6a zuwa wajan abida ahakanma saboda mummy ne tayi insisting shiyasa, abida kuwa sunyi event sosai guda ɗaya sadam ya hallara ahakanma mummy ce ta sanya shi agaba kafinnan, Ranar friday aka ɗaura auren sadam da abida, aranar aka kai amarya."
Mummy ta kashe kuɗi sosai a bikinnan kamar wacce tun farko takesson auren, abida kuwa mahaifanta sun zuba mata kaya sosai kamar bada kudi aka siya ba, tunda akayi auren sadam ke ƙoƙarin kyautatawa mata gwargwadon iyawarsa kokaɗan baya nuna mata auren rashin soyayya sukayi, kamar yanda yake ƙoƙarin bawa sawwama itama lokacin ta,
Advertisement
A wannan lokaci abida da mummy suka fara ƙoƙarin sunja ra'ayin sadam yanda gabaki ɗaya zai hakura da auren sawwama."
--------------
Jikin yarima kwana biyu yana ɗan tashi da dare ko kaɗan basu samun bacci danma wani lokacin mai martaba wajansa take kwana,
Nabila sai idan rana tayi kafinnan take samun bacci, wahalarda takesha kwana biyunman ba abune mai misaltuwa ba,
Haka yauma suka kwana basuyi bacci ba, da rana ma haka tayta juyi akan gadon ta kasa bacci tunanine fall cikin ranta samada shekara guda suna abu ɗaya sai ciwon yayi kamar zai warke sai ya dawo sai yayi kamar zai warke sai yadawo, kwana biyunnan har wata rama tayi, zuciyarta ce take tambayarta shin haka rayuwarta zata ƙare cikin bauta batareda wani ci gaba ba? Haka zata zauna tayita bautar mutuminda bai masan tanayi ba?
Wanda a fili ƙiri-ƙiri yake nuna tsanarta, yanzu tafara gajiyawa sosai da irin hali take ciki koda yaushe rayuwarta ahaka take, tund ata auri yarima ko anguwa bata taɓa zuwa ba shekara guda, Sau biyu ta taɓa kallon mahaifiyarta, mahaifinta kuwa a shekarannan bata sanyashi a ido ba, nabila batasan lokacinda kukan tausayin kanta ya kwace mata ba, sanda tayi kuka har kanta yafara yimata ciwo sannan ta tsagaida ta ɗauki waya da danna."
* FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*
*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*
LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!
TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.
3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516
KO KUMA.
ACCOUNT NUMBER:- 0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.
*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*
*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
Advertisement
- In Serial109 Chapters
Earth's Alpha Prime
[System is assimilating Earth with the rest of the Vast Universe.]
8 503 - In Serial15 Chapters
A Hero Past the 25th: Old Empire
Have you heard this? In the fabled land of Ortho, the eve of ruin draws near, and people are summoned from another world.One of those people was not like the rest… Having survived through the infamous Darkwood, Itaka Izumi journeys to the heart of the Tratovian Empire, seeking vengeance against the sovereign himself. In the City of Lords, Bhastifal, Izumi and her friends wind up as pawns in a devilish game, with the highest stakes. This is the third part of A Hero Past the 25th Part 1 | Part 2 | Part 4-7
8 175 - In Serial49 Chapters
The Unexpected Engagement of the Marvelous Mr. Penn
In May, 1899, a hundred and fifty unassuming envelopes are delivered to households across the city. Most of them will be picked up by butlers and carried on silver trays to their recipients. All of them contain invitations to the wedding of Lady Eleanor Serrs to Mr. Ryce Penn. When the newspapers hear about it, they start buzzing. Who can blame them? This would be the wedding of the century! She’s the daughter of Duke Erravold Aubrey-Serrs, and the Marvelous Mr. Penn is one of the most famous men in the country. But Penn is famous for being the city’s most notorious thief. He’s an unrepentant attention-seeker with a taste for gems and danger. And Eleanor swears that she’s never met him. Chief Inspector Lucas Haley, Penn’s long-time nemesis, is called in to protect the Aubrey-Serrs family and try to figure out what the master thief is planning. He’ll need all his experience and tenacity for this case, as it quickly becomes obvious more is at stake than the reputation of an innocent woman.
8 93 - In Serial30 Chapters
My son is a Reincarnator... But so am I!?
Zi Yang ends his life full of despair and hatred only to end up in a new one as a father!? How will he cope?! On top of everything, he became a clan leader with a system and to top it all off, his son is a reincarnated genius! ----- I suck at writing synopses, please don't go, I love you.
8 196 - In Serial13 Chapters
A Peaceful World
A boy who couldn't obtain any peace in his life attempts to find it in a virtual reality game. Will he be able to find it or will the game turn out to be more than what he expects?
8 141 - In Serial50 Chapters
Aot x reader (book #1)
A single soul who is watching aot. Wake up, wake up, she's in the freaking anime!Also, I might accidentally add a manga spoiler in this fanfic. Not only aot but maybe kny too. So, if you wanna read, go on and enjoy. This is actually my first ever fanfic. 😁😁Attack on titan belongs to Hajime Isayama.Demon Slayer belongs to Koyoharu Gotouge.乃ㄖㄖҜ 1 ✔︎
8 179

