《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 39
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 39
Buɗe ƙofar ɗakin sadam da akayine ya sanyashi juyowa ya dubi wanda ya shigo, ganin najeeb ya sanya ya miƙe zaune, ƙarasawa ciki najeeb yayi ya zauna kusada sadam, Kallonsa sadam yakeyi har ya zauna baice masa komai ba, duka najeeb yakai masa yana faɗin me yake damunka sadam kasan kwana nawa ina kiranka baka amsawa? Ko ranar da result ya fita sanda na kiraka amma bakayi picking ba, nisawa sadam yayi yace bazaka gane bane najeeb wallhy ita kanta wayar ma ni wani lokacin bansan yanda takeba, gabaki ɗaya kaina yayi zafi, mai yafaru kanka yayi zafi? Najeeb ya tambaya, nisawa sadam yayi sannan ya shaida masa abunda yake faruwa, dariya najeeb yayi yace sadam mijin mata biyu, tsaki sadam yaja yace meye hakan? Na faɗa maka magana kuma kana yimun dariya, wata dariyar najeeb ya ƙara yi yace to ai naga kai ɗan gata ne mata biyu lokaci ɗaya, kaga mummy tayi suprising ɗinmu muna tunanin bazata barka ka auri ɗaya ba sai gashi har biyu zata aura maka, nisawa sadam yayi yace amma najeen nifa kaga abidar nan idan nace maka ga cikekken kamanninta nayi maka ƙarya, rabona dana ganta na manta, kuma kai ni inaga zamuzo sa'anni da ita dan ba ƙaramar yarinya bace, dafa kafaɗarsa sadam najeeb yayi yace haka zakayi hakuri sadam, kaga yanda mummy dakyar ta amince da zancennan abu kaɗan zaka yimata ta nemo abunda zata nemi ruguza maka naka auren, tausayin sawwama nakeji! Sadam ya faɗa cikim sanyin jiki, sannan ya ɗaura da faɗin bata nunanin bataji daɗi zancen aurenba bata nunamin damuwa akan cewa su biyu can aura ba, amma ko bata faɗa ba nasan deep down cikin ranta bazataji daɗi ba, tana da hakuri fiyeda tunani najeeb banaso hakurinta yasa acuceta, banaso ta shiga wani hali dalilin aurena, banaso a musgunawa sawwama saboda ina matuƙar sonta, nisawa najeeb yayi yace naji wannan sadam abu ɗaya zakayi idan bakaso a musguna mata, idan bakaso mummy ta tsaneta kayi ƙoƙari wajen kwatanta adalci atsakaninsu, kayi ƙoƙari ka fita hakkin kowacce acikinsu, kayi ƙoƙari wajan kwatanta adalci, ka danne sonda Kake yiwa sawwana idan suna tare su biyu da abida, hakanne zaisa mummy ta kalli cewa ka riƙe mata zaɓinda tayi maka hannu bibbiyu itama saita riƙe maka naka zaɓin hannu bibbiyu,
Advertisement
Allah yasa kawai sadam yace, sannan kuma ka daure ka ringa zuwa wajan abidan domin itama kuɗan saba ko kadanne bazai yiwu ace anyi sure bbu sabo ko kaɗan ba, hmm kawai sadam yace daga man suka bar wannan zancen suka shiga wani dance daban."
Bayan 5days sadam yana zaune a ɗaki mummy ta aiko a kirashi tashi yayi da sauri saboda shi yanzu sam bayason kiran mummy a akoda yaushe ta kirashi yasan akwai wani abun a ƙasa,
Zama yayi gefe yace gani mummy! Uhmm sadam dadynka ya bada kuɗi a haɗa kayan aure lefe, duka na abida dana wannan yarinya wayema sunanta? Sawwama sadam yabata amsa atakaice, eh ita toh shine na kiraka naji yanayin gidansu saboda kowa a haɗa masa dai-dai ƙarfinsa,
Amma mummy mai zai hana a haɗa duka iri ɗaya ba dai-dai dady ya bada kudin ba?
Dankwalo mummy tayi masa tace ungo naka nan ai dai-dai ruwa dai-dai gari akanme zamu hada musu kayanda yafi ƙarfinsu? Ai ayi musu iya abunda hankalinsu zai iya ɗauka kawai,
Jijjiga kai sadam yayi yace iyayenta ba masu karfi bane, wani aiki yakeyi? Mummy ta tambaya, baya aikin komai sayarda abu yakeyi akasuwa, zaro ido mummy tayi tace kai dai sadam wallhy taurin kanka ne yayi yawa mace ɗaya bata isheka ba? Iyeh? Mata biyun ba wani amfani garesu ba, sadam yace nima abunda na gani kennan mummy gara abarni na auri wacce nakeso yafi, sake baki mummy tayi tace ahh kajimim banzan yaro toh tashi ka bani wuri baza'a bari ka auri wacce kakeso ɗinba,
Miƙewa sadam yayi ya fice cikin five days mummy tagama haɗa kayan lefe nasu su duka, amma na abida yafi na sawwama, zannuwa 40 ne ana abida na sawwama 20 komai na abida ya ninka na sawwama dukda kuwa mummy bataga gidansu sawwamma ba,
Bata bar dady yaga kayan ba saboda tasan zaiyi faɗa sannan kuma yace dole sai an ƙara na sawaama, haka a cikin week ɗin aka kai kayan abida yayinda biki sai matsowa yakeyi baifi saura 10days ba idan kaga mummy alokacin gaba ki ɗaya ta dawo busy,
Advertisement
Sadam kuwa yanda kasan ba bikinsa akeyi ba, domin shi ko sau ɗaya baije yaga amaryar ba,
Sai da mummy ta sameshi tayi masa faɗa sosai sannan yafar zuwa ya ganta,
Ita kuwa sawwama ta maida hankalinta gabaki ɗaya akan karatunta taƙi saka zancen aurenda sadam zaiyi a ranta bare ya dameta koda sau ɗaya bata taɓa yimasa zancen ba kuma,
Daga taji zancen yana shirin damunta saita ɗauki Ƙur'ani taita karatu sai taji sanyi sannan ta ajiye,
Malam sa'adu ya tara yaransa gabaki ɗaya ya sanar musu da zancen auren sawwama ga sadakinta da aka kawo kowa sai ya kawo nasa karon a haɗa ayi abunda ya dace kowa sai mamki yakeyi sadaki 200k dan gidan waye haka kowa ya faɗi abunda zai iyayi banda yaya zakari wanda mamaki yagama kasheshi wato kuɗi hamisu yagani ya sanya yaƙi bawa isma'il auren hafsa kenan? Ya kasa ɓoyewa yabar abun cikin ransa gaban mahaifinsu da kowa yace ashe hamisu kuɗi yafi maka zumunci kenan? Sun kuida kai baba yayi ya kasa cewa komai, mahaifinsu malam sa'adu yace zakari mekake nufi kenan? Yaya zakari yace kwanaki nazo nasamu hamisu da wani zance ni aganina abun farin cikine da murna na shaida masa cewa ismail yaga ƴar wajansa yanaso tunda na faɗa sai naga fuskarsa ta canja maimakon yayi murna sai naga gabaki ɗaya ya canja fuska nida na ɗauka zaifi kowa murna, nabarshi akan zaiyi shawara da iyalinsa akan zai nemeni har yanzu zancen da nake maka baicemim zai bada ko bazai bada ba nidai kawai an kirawoni nazo da nazo na tarasda wannan zance, kaji ashe shi kuɗi yafi masa zumuncine, aikuwa kuɗi ba shine kwanciyar hankali ba inji yaya amadu, yaya sabiru yace amma hamisu ka bamu mamaki banyi zaton cewa zakaƙi ɗam uwanka akan kuɗiba, laraba mahaifiyarsu datake gefe tace yoh wannan matar tasa zata barshi ne ya farantawa ƴan uwansa rai? Itada take haifo masa ƴaƴa mata kaga sun zama mata jari, miƙewa tayi tana faɗin toh ni dai wannan aure bada yawunaba, malam sa'adu daya gama sauraron abunda suke faɗi yace laraba dawo man ki zauna, bbu musu tadawo ta zauna, malam sa'adu ya dubi baba yace hamisu kaji mai ƴan uwanka sukace inaso inji ta bakinka menene dalilinka na aikata hakan?
Laraba tace toh koma menene dalilinsa gida bai koshi ba za'a kaiwa wajene iyih fisabilillhi malam." aina aka taɓa yin haka? Ace gana gida yanaso a ɗauki yarinya abawa bare, ba'a taɓa yiba baza'a fara akanmu ba."
* FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*
*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*
LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!
TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.
3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516
KO KUMA.
ACCOUNT NUMBER:- 0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.
*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*
*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
Advertisement
- In Serial6 Chapters
The Magical Revolution of the Reincarnated Princess and the Genius Young Lady
Anne-Sophia, the Princess who remembered her previous life at a young age, as well as her old self’s intense love of magic, set off to live out her fantasies in this fantasy world.One day, during a magical mishap, she stumbled upon a scene where her brother Algard was breaking off his engagement to his fiancee, Euphilia.What nobody could have foreseen is that this strange meeting would end up changing the course of history.
8 216 - In Serial111 Chapters
The Last Primordials
In a world where people can serve as hosts to animal spirits, Huo Lohse Lang (Lolo), daughter of the Wolf Tribe leader, makes friends during her five summers in the training exchange. Little does she know just how critical those relationships will be on a quest to unlock the hidden mysteries of the original primordial spirits and save humanity from annihilation by an ancient evil. A young adult, slow burn progression fantasy written in eight novella-length parts and published together to make one epic adventure. The story is technically COMPLETED though in a rewrite process. See chapter "00- Rewrite: A Living Draft" at the beginning of the story to follow the rewrite process. If you have any comments or suggestions, let me know! I'd love to hear your feedback! Please be advised that this story contains a wide variety of traumatizing content and dark/adult themes. I avoid graphic details, but the content is there. Reader discretion is strongly recommended. If you would like more specifics, feel free to PM me. Story inspired ART!!! Standig Thank you to RenamedUser8903457!! Beautiful work. I am blown away. I had some fun with artbreeder.com to create some loose character sketches. They aren't perfect, and I might replace images from time to time with more accurate ones. However, in case you are curious: Character Images
8 249 - In Serial7 Chapters
The Unwanted Man
The date is 3rd February 2031, its been 10 years since the 'Rifts' came. People came out of these 'Rifts' and bestowed humanity with the 'system', a status panel where people could level up like in a game . Most of humanity was gifted with it, only the unlucky 5% of the world population was not gifted with the 'system'. Now ever since, rifts in the world formed and monsters that you would only see in fantasy came out. Goblins, Dragons and Demons all those type of monsters came out, people had to seal these rifts. People with the 'system' are able to level up by killing monsters from the rifts and are able to seal it, this people came to be known as Argonauts who ventured forth to the world beyond the rift. I am the unlucky 5% of the population that was not gifted with the 'system'.
8 106 - In Serial39 Chapters
Dreams Recounted
Each chapter is a different short story recounting a dream I've had. All dreams except for the spare parts chapters are the ones that have proper through lines and any subtext or takeaways from them is almost entirely up to you, the reader. Expect logic to not be all there. The self contained stories will have wildly different genres and 'storylines' so if the first chapter isn't your cup of tea, try the latest or even a random chapter. 105 Unwritten dreams stockpiled.
8 155 - In Serial10 Chapters
Like Snow on Hungry Graves
The emperor's illegitimate son is forced to take his half-brother's place and travel to an enemy kingdom for an arranged marriage. If the bride's family find out about the deception they'll kill the prince. If they don't, his guards have orders to assassinate him during the wedding ceremony to provoke a war. Along the way the prince meets a stranger who is oddly eager to help him get out of this predicament... on condition that he helps her hunt a sea monster.
8 82 - In Serial11 Chapters
Smile
When Phana is too tired to even smile
8 132

