《ƘADDARAR RAYUWA》Ƙ page 34
Advertisement
**
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*HASKE WRITTERS ASSOCIATION*💡
Written by
zaynab bawa (z3iiyyb3rw3r)
#Follow me on "
Page 34
Washe gari dady ya fita da wuri dan haka sadam bai samu yayi magana dashi ba, wunin ranar haka sadam yayi shi jikinsa gabaƙi ɗaya babu ƙwari, har mummy sands ta afahimci hakan amma bata tanka masaba saboda tace duk ranarda abunda yake damunsa yayi tsamari taji tunda har yaƙi faɗa mata abun bai dameshi bane, daga ƙarshe wunin ranar a gidansu najeen yayi shi najeeb yaci gabada bashi shawarwari yanda zai ɓullowa al'amarin da yanda zaiyiwa dady magana ya ɗauki maganarsa da muhummanci sai dare yadawo yana son ganin sawwama amma bai samu yajeba, saboda yafiso har sai randa yayiwa dady magana dady ya amince tukunna zaije wajanta da gwarin guiwa, sadam bai samu ya zauna da mahaifinsa yayi masa magana dashiba saboda da wuri yake fita aiki sannan kuma yadawo da dare, dan haka ya yanke shawarar cewa zai bari a weekend ya sameshi d azancen, sannan kuma har wannan lokacin bai ƙara komawa wajen sawwama ba amma kullum suna waya akai-akai duk yanda yakeson ganinta haka ya haƙura,
Ranar friday haka ya wuni da faɗuwar gaba saboda washe gari yake sanya ran yiwa dady magana saboda ya gaji da wuni da kwana da taraddadi cikin ransa,
Bacci kaɗan sadam yayi aranar gani yakeyi kamar safiya bazata yiba saboda yanda ya ƙagu yayiwa mahaifinsa magana, tunda yaji wani daga cikin ƴan uwan baba sun fito neman aurenta ya gigita da zullumi take kwana aransa, zuciyarsa bazata iya jure rashin sawwama ba,
sai bayan yyi sallar asubahi sannan bacci mai nauyi ya ɗaukeshi, bai farkaba sai wajan ƙarfe goma 10:00am yatashi toilet yawuce yayi brush yayi wanka ya fito ya sanya kaya ya fita zuwa palour, qannensa yasamu a palour suna zaune hassna tace yaya sadam breaksfast ɗinka yana man diining mummy tace idan kafito a gaya maka,
Toh yafaɗi sannan yawuce dining bai wani tsaya cin abinci sosai ba saboda yanda hankalinsa duk baya jikinsa ɗakin dady ya wuce kai tsaye bayan yayi sallama ya tsaya bakin ƙofa mummy dake ciki tace shigo mana sadam,
Advertisement
Toh sadam ya amsa sannan ya sanya kansa ciki, a kishingiɗe ya samu dady yayinda mummy take gefensa ga dukkan alamu taɗi takeyi masa kuma yana jin daɗin taɗin dan yanda annuri ya nuna a fuskarsa, ƙarasawa sadam yayi ɗan kusa dasu ya zauna akan guiwowinsa ina kwana dady yafaɗa yana kallon mahaifinnnasa dady ya amsa fuskarsa sake cikeda annashuwa yace lafiya ƙlau sadam katashi lafiya?
Lafiya ƙlau sadam ya ansa sannan yace mummy ina kwana? lafiya son harka tashi? Eh mummy natashi,
Shiru sadam ya zauna yayi yarasa ta yanda zai furta zancen dayake bakinsa,
Dady ya tashi ya zauna ganin sadam a zaune yasan magana yake tattare dashi lafiya sadam naga kamar kana son yin wata magana kuma kayi shiru karkaji komai faɗa kawai,
Kallon mummy yayi yace mummy dan Allah zamuyi magana da dady, zaro ido mummy tayi tace mai kake nufi kenan?
Sun kuida kai sadam yayi yace da dady kaɗai nakeson yin magana,
Da mamaki mummy ke kallon sadam wato har akwai maganarda zaiyi da dadynsa batareda ita ba?
Murmushi dady yayi yace toh mummy d'an bamu waje zamuyi magana da son ɗinki dady yayi magana cikin zolaya, kyaɓe baki mummy tayi ta miƙe tana faɗin tunda ba'a gayyatarmu a cikin zancen ai koba afaɗa ba zamu tafi, mummy tayi ta waje sadam ya bita da kallo, ta fita da kusan 2minute amma sadam baice komai ba, dady yace sadam kai nake sauraro, waiwayawa sadam yayi ya kalli ƙofa sai yana kallon kamar mummy bata tafi ba miƙewa yayi yaje ya leƙa ƙofar, ganin bata waajn ya sanya yaja ƙofan ya sanya mata key yadawo kusada dady ya zauna shi dai dady kawai ya tsaya yana kallon ikon Allah bai san wace magana bace haka da har sai an kulle ƙofa kafin ayita,
Zaunawa sadam yayi daf da dady yace dady dan Allah wata alfarma nake nema awajanka, dady ka taimaka ka tausayamin ka dubi wannan zance da zanyi maka da kyakkyawan tunaninka, dady ka duba zancenann da muhummanci kamar yanda kowani lokaci nake ɗaukan all'amurana da muhimmanci,
Advertisement
Murmusawa dady yayi yace In sha Allah can yiwa lamarim kyakkyawan fahimta sadam kai dai yanzu karkaji komai faɗamin wace maganace?"
Dady ni dai dan Allah kayimin alqawarin bazaka ƙi zancen da nazo maka dashi ba, girgiza kai dady yayi yace bazanyi maka alkawari ba sadam saboda bansan zancen ba amma nayi alƙawari zanyi iya ƙoƙarina nayiwa zancen kyakkyawan fahimta yanda bazan cutar dakai ba, yanzu inajinka faɗamin abunda ke tafe dakai kabar wannan noƙe-noƙen, dady dan Allah kayimun aure wallhy aure nakeso yafaɗi zancen da sauri kamar wanda zai sanya kuka,
Dady bai san lokacinda yafara dariya ba yace sure kakeso sadam? Sun kuida kai sadam yayi yace eh, jijjiga kai dady yayi yace sai yanzu na fahimci dalilin dayasa bakaso mummynka taji zancen, amma sadam kasan yanda za'a kaya da mummynka akan wannan zancen koh?
har yanzu kallon ƙaramin yaro take maka wanda bai isa aureba, nasani sadam yace sannan yadaura da fadin sanin hakan yasa na sameka dady saboda kai kafi kowa fahimtata kuma nasan idan har ka amince to zaka iya shawomin man mummy,
Nisawa dady yayi yace har indai ta wajena ne banda matsala sadam saboda ko ni lokacin dana auri mummynka ban kai age ɗinka ba, kuma na riƙeta mun zauna lafiya idanba ɗan abunda ba'a rasawaba bazata ce maka ga wani mummunan abunda nayi mataba, amma inaso kasani na auri mummynka tana sona insa sonta, yanzu kai akwai wacce zaka kakesone?har kakeson aurenta?"
Gyada kai sadam yayi yace eh dady, nisawa dady yayi yace nafarko sadam kai ba aiki gareka ba, mummynka baso takeyiba kana kallon ahaka zaka samu farin cikin da kakeso?
nan da nan idon sadam suka cicciko yace dady dan Allah ka taimaka wallhy yarinyar nan tun bata kai haka ba nafara zuwa wajanta babanta ya hanata kula kowa hatta da ƴaƴan ƴan uwansa sun nuna suna sonta babanta ya hana saboda yanaso yadawo mutumin kirki mai cika maganarsa, dady dan Allah karkace a'a zan zama mayaudari, bazasu ɗaukeni mutum mai gaskiya ba ko kaɗan mutumcina zai zube idanuwansu, nima kaina cikin zuciyata can zame me kallon kaina matsayin maci amana, dady ina fada maka hakane saboda nasan zaka fahimceni kuma a halin yanzu bbu amfanin ɓoye maka komai,
Jijjiga kai dady yayi yace naji amma mai yasa abaya ka ɓoyemin? Saboda ina tsoron yanda mummy zata ɗauki zancen sadam tafaɗi,
Toh sadam nidai yanzu bazance komai ba sai dai Allah ya za6a mana abunda yafi alkhairi zanyi ƙoƙoari har naga nacika maka burinka, amma kasani kada ka saka hope akaina da yawa ka ɗauki alamuranka da miƙawa ubangiji shine zaiyi maka magnin komai ba niba,
tashi kaje idan zaka wuce kacewa mummynka inason magana da ita sai naji ta bakinta saboda tanada hakki akanka bazan taɓa yimaka aure ba tareda amincewarta ba."
* FITATTU BIYAR NA KUD'INE.*
*FEEDOHM - SILAR WAYE?*
*ZAINAB BAWA- YARIMA FAYAD.*
*ZEE YABOUR - DR MUHRIX.*
*HAJJA CE - ANNURIN ZUCIYA.*
*NANA DISO - GIMBIYA SUHAYMA.*
LITTAFI BIYAR AKAN___500,
IDAN HUDU KIKE SO___450,
IDAN KUMA UKU NE___400,
IDAN BIYU KIKE SO___350,
IDAN KUMA D'AYA KIKE SO 200.!
TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.
3126584401 FIDDAUSI MUSA FIRST BANK TARE DA SHAIDAR BIYA A 08036953516
KO KUMA.
ACCOUNT NUMBER:- 0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.
*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 07065283730 TARE DA SHAIDAR BIYA.*
*SANNAN MUYI ADDING D'INKI A FITATTU GROUP🌹...*
Ina kuke masoyana masoyan rubutuna🥰 hajiyata kin karanta bibiyata akeyi? Nasan bazaki kasa karanta Y'ar fari fa? Dakuma wanda nake rubutawa yanzu Qaddarar rayuwa? To yaya kikaji salon🥰😍 ya qayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane somon ta6ine cikin shirinda nayi na nishadatar daku hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na YARIMA FAYAD🥰 wannan littafin salonsa daban yake akwaia zazza6ar qauna🥰😍 ciki dana tanada muku, 200kacal zaki sameshi, ga dadi ga sauqi🥰 Don neman qarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,
Kokuma ki biya kudinki ta wannan accnt 0003075326 zainab m bawa JAIZ BANK.
Ku antayo daga ciki😊😌
Hajiyata kada ki bari abaki labari."
✔️ote
Comment
Follow
Share plss
To be continued
Zaynab Alabura
Advertisement
- In Serial20 Chapters
The Symphonia Of Erde (DISCONTINUED) (ARCHIVED)
Jakob Fowlhunter and Marie Budgerigar are bounty hunters who are always on the road; travelling from town to town, city to city, in search for wanted criminals that would fetch them some decent amount of gold in exchange for their life. A wicked job for wicked people as they say, but things weren't easy as it seems when THEY themselves are always on the run. Whether from vengeful barons or rivals with personal vendetta, there are always those who wanted them captured dead or alive (mostly dead though). But all of it would soon change when the two stumbled upon another curious duo; a former knight-wannabe adventurer and a travelling humanitarian doctor who isn't exactly a human. From there on, it's an all out adventure for four of them as they ventured across all of Erde; a world of wondrous magic, mystical beings, legendary warriors, kings of great and terrible, mighty dragons of all shapes and sizes and other stuff you would expect coming from a fantasy world archetype.
8 75 - In Serial8 Chapters
Djinn
Adam was a normal human until his mother introduced him to the secrets of magic. Once he discovered his True Name and revealed it to her, she revealed what he really was - A Djinn, the child of a Demon and Human woman - and promptly imprisoned him in a magic lamp. A decade later Adam's lamp is stolen by a thief, affording him a chance at freedom and revenge. -=-=-=-=-=- This is an Urban Fantasy, uncensored and unvarnished. It may contain bad words, bad things happening to good people, bad things happening to bad people, bad spelling, bad puncutation, bad grammar, and bad writing in general.
8 71 - In Serial36 Chapters
THAUMATURGY
Born into the house of elite wizards of Crimsonmane, Alicia Crimsonmane did not inherit the ability to control magic like her other relatives, which led to her being ostracised from her own family for bringing disgrace and damaging the prestige of House Crimsonmane. One day, Alicia found an obscure orb containing a rare and powerful source of magic that makes people willing to kill each other to get it. The orb attached to Alicia, granting her access to its power to create magic. However, her life would no longer be the same when many people hunted her for the Divine Grace. After a series of studies to find out the origin of the orb, she realised she was not just an ordinary orb mage. Her encounter with the orb would lead her to a greater destiny, having a significant impact on the conflict-ridden world of thaumaturgy...=========================================== Title: Thaumaturgy Author: RestuIbu Art cover: @pen_camp (twitter) Tag: Action, Fantasy, Magic, R18 Release schedule: Every Thursday and Saturday
8 204 - In Serial39 Chapters
Savior University
Ishikawa Akira, a young brash teenager, has always dreamt and aspired to be a superhero, just like those fantasy stories he used to watch. Unfortunately, this is an impossible dream with society's current standing. One day, a series of events led to a very tragic incident at the train he rode. What would happen next when he realizes the things society deem as impossible, suddenly stood right in front of him?(Inspired by anime like Boku no Hero Academia and Dungeon ni Deai)
8 83 - In Serial32 Chapters
Serial
Emmy will stop at nothing to become the next Prima ballerina - so what will she do when she finds out that a serial killer is stalking her? *****Emmy's life is going just as she'd planned: She's living in her own apartment, dancing every day and is just leaps away from being named her company's next Prima ballerina. And she's only 17. But all of Emmy's plans come to a screeching halt when the FBI shows up at her door to let her know that she's being stalked by a serial killer. Suddenly, the safe, insulated world she created for herself is riddled with violence, fear...and a growing pile of dead bodies. At first Emmy wants nothing more than to forget her chilling new reality - but her admirer isn't finished with her yet, and before she knows it, Emmy's stuck in a nightmare she can't dance her way out of. Content and/or trigger warning: This story contains detailed scenes of murder, rape, torture, sex and stalking, which may be triggering for some readers.[[word count: 80,000-90,000 words]]
8 192 - In Serial38 Chapters
Naruto: The Best ANBU
What if Naruto Uzumaki was smarter than he let on? What if Naruto was the smartest of his generation? What if Naruto was stronger than he seemed? What if Naruto was the famous ANBU Captain Killer Fox?What if these are not 'what if's'? I do not own any pics/videos used, and I do not own Naruto and any other characters other than any of my oc.(This book builds up so much, but is pretty anticlimactic. This was my first fanfic, so don't expect to much.)
8 296

