《ƘADDARAR RAYUWA》Q page 12
Advertisement
*بسم الله الرحمن الرحيم*
Haske writers association💡
Writing by
Zaynab bawa
Follow on
Page 12
Jikin sawwama yayi sanyi sosai har yakaiga ta gagara aikata komai hakan yasa ta aika aka kira mata halima,
Halima ce taqarasa awaran ita kuma tashiga ciki,
Mama tayita yambayarta ko wani abunne yasameta amma sai sawwama tace mata batajin dad'ine kawai,
Tagaji da yawa,
Sannu kiyi sallah kikwanta dawuri mama tafad'i,
Toh sawwma tace tashige d'aki,
Tayi juyin duniyarnan tarasa mai yake mata dad'i menene dalilinta na damuwa danta fada masa gaskiya tafara tuhumar kanta, bacin randa kika gani shimfid'e akan fuskarsa shine dalilin damuwarki,
Zuciyarta tabada amsa,
Rass rass gabanta yahau faduwa, wani irin Tuquqin baqin ciki takeji, dukda cewa bawai wasu magana mai zafi tafad'a masaba amma ta tsinci kanta da jin zafin kalamanta agareshi,
Taso ace alaqarsu ta tsaya ahaka ayanda suke baya-baya,
Hakan yanayi mata dad'i domin har nishad'i take samun kanta aciki amma inaa,
Yazo gabaki d'aya yau yana neman tarwatsa mata wannan nishad'i data dade tanajin kanta aciki, yana neman ruguza mata dan farin cikinda take ciki,
Ruwa taji yana gangara akan kumatunda mai d'umi da dukkan alamu hawaye ne yake gangarowa daga idanuwanta,
sanya hannu tayi ta share hawayen,
Wata zuciyar tana son lallashinta da fad'in menene naki na kukan??
Wace magana mai zafi kika fad'a? Iya kacin gaskiyrki kika fada kuma hakanne dai-dai,
Sannan shima kuma babu wani mummunan abu daya fad'a kokuma alamun nuna cutarwa agareki,
Cikin wannan halin tadauki lokaci mai tsayi,
Tana kwance kunnuwanta suka fara jiyo mata sautin kiran sallar magrib,
Miqewa tayi jikinta duk babu qarfi tashiga cikin gida,
Ganin fitowarta ya sanya mama fad'in badai jikin bane har yanzu?
Yatsine fuska tayi tace wallhy,
Cikin tausayawa mama tace sannu yanzu kiyi sallah saiki kwanta dawuri harda gajiya ma a alamarin idan kinyi bacci zai wartsake in sha Allahu, idanma bai wartsakeba zuwa gobe sai anemi faracitamal amma in sha Allah zaima wartsake d'in,
Toh sawwama tace sannan ta dauki buta ta nufi bayi alwala tadauro ta gabatarda sallar magrib,
Tazauna Jiran isha'i kafin ashiga sallan isha saiga babansu yadawo,
Sannu da zuwa mama tafad'i ya amsa da yawwa bayan yakai wheelbarrow dinsa dan kangon d'akinda yake ajiyeshi ya ajiye,
Kusada mama yazauna yana fadin bismillahi, sannu mama tayi masa,
Suma duka yaran suka bishi da sannu ya amsa sannan mama tace barina kawo maka abunci,
Advertisement
D'aga hannu yayi yace A'a dakata bari nayi sallar isha'i tukunna,
Toh mama tace sannan takoma ta zauna sannan ta dubeshi tace baban sawwama yau kayi dare awaje,
Wallhy nayi nisan zangone baba yabata amsa kinsan abubuwan sai ahankali hakane mama tafad'i,
Baba ya kalli sawwama yace" mamana lafiya kuwa?
Sawwama data nutsa duniyar tunani' tayi saurin waigowa ta dubi mahaifinta,
Ehmmm baba banajin dad'ine, tafada cikin sanyin jiki,
Asshaa assha sannu mamana gajiyace wallhy, yarinyar tanada qoqari bata gajiya kuma yakamata ta ringa hutawa,
Dakuwa nasani dana taho matada faracitamal tasha,
Eh nima haka nace amma yanzu saita kwanta tayi bacci zuwa safiya idan bai sauqaba sai anemo maganin,
Allah yakaimu da rai da lafiya ya kuma sauwake, amin su duka suka amsa,
Bayan ankira sallar isha'i baba yajasu duka sallah bayan sun ida aka zubo abinci baba nasa daban mama itama nata daban amma hindu awajanta takeci, sai sawwama itada qannenta,
Sawwama wani yanayi takejin abincin saboda tanajin yunwa ne kawai ya sanyata cin abincin,
Amma hakanma bata wanici dayawaba tatashi ta wanko hannunta tayiwa iyayenta sallama tashiga kwanciya,
Sanda ta gyara wajan kwanciyarta dana qannenta sannan ta kwanta tahau aikin tunane-tunane,
Haka tayita zama har taji shigowar qannenta, idanuwanta suna rufe kamar mai bacci amma ba baccin takeyiba,
Sanda suka kwanta kowa yayi bacci amma banda sawwama,
Nidai bansan lokacinda sawwama tayi bacci ba."
————————-
Shikuwa sadam yakoma gida ransa yana 6ace taimakonsa daya bai samu kowa a palour ba dady kuwa baima dawoba,
Kai tsaye yawuce d'akinsa, bayan zafinda yakeji cikin zuciyarsa har garinma zafi yayi masa,
6alle botle na rigansa yayi ya jefata gefe sannan ya cire kayan jikinsa ya nufi toilet, tsayawa yayi ya kunna shower 🚿 ruwan yasauqa akansa ajiyar zuciya ya sauqe, ya 6ata lokaci yana tsaye ruwan yana zuba akansa yayi shiru kawai kwakwalwarsa bata tunano masa komai diff komai ya dauke masa,
Sanda yafara jin sanyi yaafara ratsa jikinsa kafinnan yadaura towel yafito akan katifa ya zube sai lokacin kuma yashiga tunani,
Zuciyarsa tanai masa zafi shin wai yarinyar nan maita daukeshi ne??
Shin ko tana tunanin cewa shi mugune kokuma da niyyar cutarda ita yazo?
Baida wata mummunanr manufa akanta amma ita sam takasa fahimtar hakan,
Tsoronsama takeji shin shi dodone kokuma me take nufi meta daukeshine? Shi kad'ansa yaketa jerowa kansa wannan tambayar,
Wani bala'in haushin kansa yakeji daya shige mata,
Advertisement
A kullum nunawa takeyi kaman takura mata yakeyi amma shi kuma yakasa gane hakan,
Gashi yau ta fito qiri-qiri tafad'a masa idan yanada zauciya saiya janye jikinsa shima daga gareta tunda ta nuna gabaki d'aya batasan mu'amala dashi bata qaunar wani kusanci daga gareshi,
Haka ya zauna ya saka wannan ya warware wancan ko kaya bai tashi ya sanya ajikinsaba har saida kiran magrib ya daki kunnuwansa,
Dakyar ya miqe ya nufi sirf dinsa ya bude gajeren wando yadauko da jallabiya gold yasaka, toilet yashiga ya dauro alwala yafice,
Koda yafita bai haduda kowaba saboda suma sun koma d'aki suna shirin gabatarda salla,
Bayan antashi daga masallaci bai jira dady ba kai tsaye yawuce gida,
A palour yasamu mummy ta fito dga dakinta ga dukkan alamu idarda sallarta kennan dan hijabin yana jikinta,
Zai wuce mummy ta kirawoshi tace" sadam na'am ya amsa hadeda juyowa nufanta yayi ya gaidata,
Ta amsa hadeda fadin yaushe kadawo,
D'azu sannan yadaura da fadin babu kowa a palour dinne shine nawuce ciki na gaji,
Toh sannu yanzu ma yaya naga zaka wuce cikin?
Har yanzu gajiyar tana tareda nine mummy ko sallan isha'i bazan fitaba zan yi ad'aki,
Abincinfa? Mummy tatambaya cikin nuna kulawa,
Mummy bazanci abinciba,
Inada test gobe zanyi karatu,
Jin haka yasa fara'arda take fuskar mummy ta fad'ad'a tana fadin
Toh shikenan kashiga zan aiko hussaina takawo maka ruwan zafi,
Toh kawai yace sannan yawuce ciki,
Bayan yayi sallar isha'i hassna tashigo hannunta daukeda tire,
Sallama tayi bai san shigowartaba yana kan aikin tunani,
sanda ta isa kusadashi ta ta6ashi tana fadin yaya sadam ga ruwan zafi inji mummy,
Kai kawai ya gyada mata sannan ya maida kanaa ya kwantar,
Itama tana ganin haka ta sanya kai tafice,
Ganin tafita yasanya ya komarda kansa ya kwanta,
Bai kula abunda takawoba har saida yaji cikinsa yafara kuqi da alamu yunwa taci karfinsa saboda ko abincin rana bai ciba,
Dama yabari akan zaibi wajanta yasiya awara toh sai wannan abun yafaru,
Miqewa yayi ya dauki cup flask ya dauka ya tsiyayi ruwan zafin damummy ta aiko masa,
Sannan yatashi da cup din a hannunsa yanufi kan drawer da take d'akinsa wanda duk wani abunda zai buqata an ajiye masa,
Tea yahada yadawo yazauna ya jawo tire din zuwa gabansa saboda harda snacks akai,
Iya abunda zai iyaci yaci yakoma ya kwanta,
Lokaci-lokaci yakanja tsaki,
Shi kadai yasan yanda yakeji cikin ransa dama sadam wajan zuciya ba bayaba,
Yana daya daga cikin dalilin dayasa kwata-kwata bai cika shiga harkan mutane ba saboda zafin zuciyarsa,
Ganin tunani bazai kaishiba zaiyita 6ata ransane kawai ya sanyashi daukan wayarsa yaci gabada danne-danne,
Hakan yadan ebe masa kewa amma sa'i-sa'i zancen yana fad'o masa,
Bayan yagama danne-dannensa ya kwanta bacci."
————-
Sawwama kuwa anata wajan da asubahi ma haka tatashi jikin babu dadi bayan sunyi sallah mama ta umarceta akan tashiga ta kwanta itada halima zasuyi duk wani aikace-aikace na gidan,
Dafarko sawwama taqi saida baba yasanya baki sannan ta koma,
Tana shiga kuwa bada dadewaba bacci ya ebeta,
Bayan gari ya waye baba yafita ya nemo mata magani,
Miqawa mama yayi yace idan tatashi abata sannan kuma kada abarta tafita tahakura na kwana biyu taji sauqi tukunna,
Bayan tatashi halima ta kawo mata abun karin kumallo sannan mama tashigo takawo mata maganin tasha, bayan tasha ta sanar matada saqon baba,
Sawwama bataso hakanba amma babu yanda ta iya,
Ganin haka tacewa mama ko halima zatayi idan yaso sai mama tayi mata aikinda bazata iyaba,
Hakan kuwa akayi mama tayi mata aiki ita kuma tafita dashi waje,
Sawwama tunda halima tafita lokaci-lokaci takan leqa waje ko zata ganshi amma babu kabarinsa,
Har yamma tayi liqis sawwama takan faki ido ta leqa amma bata ganshiba,
Zuciyarta duk tayi mat babu dad'i kardai yace bazai qara zuwaba take tunani azuciyarta,
Idan kuwa yayi haka baiyi mata adalciba akan tafada masa gaskiya kawai,
Toke menene naki aciki idan bai qara zuwaba? Menene dalilinki na damuwa haka?
Zuciyarta tashiga tuhumarta, gabantane yafadi a iya tunaninta bata gano amsar gambayartaba,
Nisawa tayi takoma d'aki,
Bayan sun shiga kwanciya kasa hakuri tayi ta tambayi halima akan kowa wani yazo? Tashiga ykmata kwatancensa,
A'a halima tabata amsa sannan tadaura da fadin me yafaru?"
Babu kawai ina tambayane sawwma tace haka tayi shiru tanajin sauqan nunfashin qannenta tasan sunyi bacci ita madai ba'a dauki lokaciba tayi nata baccin."
—————
Shikuwa sadam anasa wajan bayan yadawo daga school sanda yabiya ta wajan dukda da nisa sosai yatsaya amma sai yaga wata ba itaba,
Ransa yayi masa zafi sosai wato saboda yana takurata shine har tacanja waje kennan?"
Idan dan shine daga yanzu bazai qara taurataba abunda ya qulla aransa kenan."
✔️ote
Comment
Share
Follow
To be continued
Advertisement
- In Serial56 Chapters
Necromancer and Co.
In a time before the existence of the present, the gods decided to create a plane of existence where all their creations could exist in the same place. In it, all would be fair, and all gaps between races and technological advancements could be crossed with a single system that the gods had created. Every year, the gods would choose a new race to put in their land, and in this new group of beautifully unlucky people, Alen, his friends, and a few people from Earth have finally met their turn to be tossed into the playground of the gods. Unfortunately though, Alen was thrust into a forest of corpse-eating bears and horribly smelly undead on his first day, one of the many danger-zones of the continent the gods had chosen to throw them in. It would be easy to say that he simply died within the first day, or that he'd starved to death or whatever, but let's be honest... That story would be no fun to tell, yes? (Re-write of my first fiction with the same name.)
8 474 - In Serial9 Chapters
Forgotten Blood
The Story follows Hirotaka as he was reincarnated into one of his own games, which happen to be the newest game he was working on called Forgotten Blood. He wasn't born the hero but rather one of the strongest final bosses. Will his own knowledge about his own game hold some truth to his new reailty?
8 189 - In Serial14 Chapters
Witches & Knights & Unicorn Fights
[2022-06-04: Currently drafting Act II - been on a hiatus trying to edit all the typos and continuity issues out of the first 12 chapters. Will start posting again in a few of days, probably at a chapter-per-week rate] Once upon a time, Maeve Morgan decided to be born... but she doesn't quite remember why. The other day, a voice told her to tell her own story... but she's not so sure just where to start, or quite when to stop. Maeve Morgan just wants to be left alone on her island, really, to shingle her roof, and maybe catch a Gnome someday. Meanwhile, in another Timeline... Bardlii Noonstar embarks on a mission to chronicle the adventures of a common hooded rat, which the Sentient City of Owl claims is destined be the Realms' next greatest Known Hero. And somehow, all of this will become connected. Which of our narrators will untangle this curious knot, by bravely and kindly advancing the plot? (Contains occasional swear words of the PG-13 variety)[participant in the Royal Road Writathon challenge]
8 140 - In Serial10 Chapters
Paradise Unto Us, Virtual
Mit-Han-Rou was given a chance to take on the role as a dungeon master in a VR-MMORPG, Paradise Unto Us. Failing multiple times in real-life, he set his eyes onto virtual reality with the goal of creating his Shangri-La. To once again attempt to create his envisioned paradise, he sold all his valuables to purchase the newly full-feedback diving-casket (FFDC). With the launch date set at midnight, Mit-Han-Rou prepares to dedicate his time to a second life, a world made of data.
8 162 - In Serial8 Chapters
Hilarity of a Game-Breaking Player [Hiatus]
A powerful game-breaking solo player of a famous mmo game wakes up onanother world filled with your usual shenanigans of sword and magic.He is just hilariously broken and null of all common sense that extreme forms of hilarity ensues.Will the world ever be okay?Synopsis:Solo Player Jack Adams is unknowingly sent to another world.He discovers that he is the same character as of a famousmmo game he played. Jack decides to travel and explore his new andunknown world. This is my first story and is thus an experiment. I don't mind some criticism but don't be harsh.
8 146 - In Serial71 Chapters
The Gaang reacting to ALTA
It basically them reacting to ALTA
8 138

