《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》Announcement
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*NADAMA* _(2020)_
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
MARUBUCIYAR
*-RAYUWAR HUSNA*
*-MAHAKURCI MAWADACI* _(2020)_
*-BANBANCIN KABILA*
_AND_
_NOW_
*NADAMA (2020)*
_COMING SOON_
Littafi mai tattare da abubuwa kala kala, ga ilmantarwa, ga fadakarwa, ga nishadi, ga tausayi, daidai sauran su.
Hy guys! I hope you guys are ready to show me love in this new book of mine?
It's going to be written in engausa as always.
Wannan sabon littafin, yana kunshe ne da abubuwa kala kala, yanda wasu suka sa duniyanci a gaba, suka manta da cewa duk abun daka shuka, shi zaka girba.
Naima dai a wannan littafin, ta kasance mai son duniya da abun da ke cikin sa, ga rashin kunya, ga son rayuwar karya. Mahaifiyar ta da yayyin ta da kannan ta, suna goyan bayan ta sosai, don ko su suna tambayan ta kudi, ko ta siya masu abu, kuma basu tambayan ta inda ta samo, ita dai ta kawo su ci. Amma mahaifin ta ya kasance baya so, gashi da tsanani, but due to the fact baya yawan zama a gida, she lived her life the way she wanted, taci duniyan ta ba babbaka.
Kai fa kar na gama baku labari, kuzo baku jin karanta littafin lol.
Ku biyo ni kuji yanda ta kaya.
Ku nuna mun so ta hanyar comments hilis.
Zeexee ce ✍✍✍
Advertisement
- In Serial7 Chapters
The Iron Alchemist
When young Boone Rigger is pulled into the most fierce Gunslinger Tournament in the country, he must find the courage to kill, or be buried six feet underground.
8 146 - In Serial87 Chapters
Level system vs Cultivation methods
Experience vs Meditation.Muscles vs jade-like skin.Medical treatment vs acupuncture.Engineering vs ancient knowledge.Humans vs immortals. This is a story of Revolution. ------------------------- *Originally from Scribble Hub
8 325 - In Serial14 Chapters
One Piece : In World of One Piece
A guy is dead and is reborn in One piece world.
8 180 - In Serial27 Chapters
Among the tear soaked flowers
a world unkwoun to hima life ripped from him a family yearned forfollow the story of a young man trying to regain part of his shattered life
8 145 - In Serial3 Chapters
Kalego x Student / Lemon?
Anime : Welcome To Demon School! Iruma-Kun
8 137 - In Serial11 Chapters
Mr. Kim | [A Jinayeon Story]
Where Im Nayeon, a college student, falls for a college lecturer, Kim Seokjin.
8 60

