《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 26 &27
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:2️⃣6️⃣:2️⃣7️⃣
_Bismillah_
Dedicated to my tambari-lites more basira, karfin eyes👀, and zakin hands🤚🏼.
Tana gama fada mata, sai ta kura mata ido, dan taga reaction dinta.
Agaskiya, abun da Faiz ya fada wa yarta ya bata maka rai, amma kuma ita ma Husna, bata mai adalci ba, data ke mar rashin kunya.
Ko shi Mubarak ya tsorata, kar best aunt dinsa tayi fushi da shi.
Itama Umma baa barta ba.
Sai Ammi ta kalli idanuwan su daya bayan daya, sannan tafara magana.
A gaskiya banji dadin abuda kayi ba. Tafada tana kallon Mubarak. Shiko yana jin haka, ya sunkuyar da kansa.
Husna har ta jididi, zatayi magana kenan, Ammi tace kema, ban jidadin rashin kunyan da kike mai ba. Kuma lastly, ba kin ce kin manta da Faiz bane?
Sai taji wani iri, so itama Ammi zata bata laifi kenan, hanya Ammi taji ta correctly cewa shine sanadiyan hatsarin ta.
Bake nake tambaya ba, baki manta da Faiz ba haryanzu?
Ammi bahaka bane, amma it's not as easy as you all think wallahi.
Okay yanzu na gane baki da hankali. So shi yayan naki, baiyi da wace yake so ne, amma he is trying to give that up, amma ke ana magana kadan ki fara wa mutani kuka ko?
Ammi fa ba'a dalilina Umma tayi fushi ba. Kuma ai ranan nan, muna cikin mota tare, ya kirata wai shi yana sonta, kuma shi bazai iya son wata ba inba ita ba.
Wai haka. Wanan karon Umma tayi magana.
Tabbas anyi haka. Kuma wallahi banyi haka da wani nufu ba. I just did it just to make her jealous.
Nifa Khadija shiyasa nace nafasa auran, su barshi. Allah ya hada kowa da rabon sa.
A'a umma, baza ayi haka ba. A bar zancen in muka koma gida sai muyi shi da kyau.
Keh kuma madam, ina kara ganin, ko naji kina share yayan ki, sai nayi maganin ki, dan I believe bakiyi girman dazai hanani dukan ki ba.
Ammi fa shine sanadin hatsari na.
Ki min shuru. Hatsarin nan fa arubuce yake sai ya faru. Amma kuma yayan ki ne sanadi, but still kiyi tawakul. It had to happen, and it has happened. So kiyi accepting din qadaran ki kinji ko.
Ta amsa mata da toh.
Kar inji kuma kar ingani.
Ya isa haka, ki kyale yarinya. Ai shima yana da laifi. Miye na mata gori. Shi bai san mastayin ta ne a wajansa ba. Gaba da baya fa cousin dinka ce. Kai daya kamata ka tare mata in wani zai mata haka, amma ina'a, kai da kanka kamata hakan, inga ai inwani ma ya mata irin wanna ai bazai damaita ba, tinda na gida ya mata.
Advertisement
Umma wallahi am truely sorry. Bada son raina na fada ba.
Toh da son ran wa ka fada?
Umma danAllah try to understand. Nafada fa out of anger ne. Wallahi kuma sabida bana jin dadin yanda take nuna ma wani so ne agaba na fa. Abu kadan sai tafara kukan Faiz. Wallahi abun da yakara sani jin haushi kenan.
Ya isa haka son, ka kyale Umma da yarta. Kasan suna da wani irin raayi ne da baa ganewa.
Toh Ammi. Amma please ki kara bawa Umma da Husna hakuri, ko zan ji sanyi azuciyata.
Karka damu. Everything will be sort out in muka koma gida. As for now mika kawo mana ne acicin ledojin nan?
Harna ma manta dasu. Fruits ne a leda daya, daya kuma cup cakes nasa aka mata, dayan kuma shawarma ne da roasted chicken.
Iye mai kanwa. Waton harda cake. Amma dai shawarman na wa da na umma na ciki ko?
Baki da damuwa Ammin na.
Umma da Husna sai kallon su suke, suna ganin ikon Allah.
Toh muga cake din.
Sai ya bude ledan da cake din yake, ya fito da cake din acikin leda, ya bude carton din.
Ammi na gani tace MashaAllah, harda su sorry?
Akan cup cakes din aka rubuta sorry,da shike box of six ne. So extral 1 din daya rage, aka danyi rose akai aka sa shi a tsakiyan r's din.
Sai yaji kunya ta kama shi. Shidai bazai ce yana sonta bane, amma shi ya rasa abunda yasa ya fara feeling too attached da ita.
Ita ko Husna sai hararan cake din take. Although ya bata mata rai sosai, amma bazata iya barin abubuwan daya sayo ba. Dan gaskiya tana son cake sosai, ga shawarma. Yailahi, yayan ta yasan code dinta sosai, ba karya. Ga roasted chicken kuma na famous Bauchi club. Yazata ki abubuwan nan. Sai kuma ta kara fada aranta, amma sai ta danyi falko fa.
Umma kuwa sai kallon ikon Allah take. Kardai Mubarak ya fara son Husna ne. Ai data ji dadi sosai.
Ana ba Husna, tana yanga, amma data ga kaman last warning din da Ammi zata mata kenan, dai ta fara karba. Tana ci tana santi.
Alhamdulilah yau aka sallamai Husna.
Suna shiga gida, Umma ta kaita dakin ta, nan tamata wanka, ta shirya ta ciken kayan da basuda nauyi, ta zaunan da ita akan gadon ta.
Sannu mama na, Allah yakara sauki.
Amin ta amsa mata.
Bari naje nakawo miki abinci ko.
Tace toh umma ta.
Lailai ma umma, da son dinna ne, baza amai wannan tarairayan ba. Amma tunda Husna ce, har wani sauri kikeyi. Ki dai bi ahankali karki fadi tohm. Kar muzo mu samu wata karyyayen kuma.
Advertisement
Kut Khadija, bakisan miye uwa ba. Ai Albarka nake nema. Ko na karye ai ba damuwa.
Akwai damuwa fa, dan bazan iya jinyan mai karyyayen hannu da mai karyyayen kafa ba.
A'a karki mana gori. Ina karye akafa ai akwai wheelchair, sai in ita jinyan uwata akan wheelchair.
Shi ko Mubarak, suna dawowa daga asibiti, ya shige dakinsa, shima yayi wanka. Daya fito, ya shafa mai, yasa jallabi navy blue, sannan ya fetsa turarai. Yana gamawa ya wuce dakin Ammi straight.
Kai son ka sha kyau fa, ga ka kyakyawa, amma an hada ka da munmuna.
Maman tawa ce munmuna. Wallahi ku kiyaye ni dake da danki.
Kyalai su Ammi na, kishi suke. Ai kuwa naga alama. Sai hira suke, har aka kira sallan Magrib.
Suna jin kiran sallah, Mubarak yatashi ya wuce masjid, Ammi ta tashiga toilet tayi alwala. Tana fita, umma da Husna suka shiga toilet, sukayi alwala, umma na taya Husna.
Abin ba wuya, harsunyi sallan isha. Suna idarwa, sukaci abinci a dakin umma. Sai suka fara wani hira kuma.
Aha, daman ina son mugama komai ne for the day kafin muyi maganan danace mu dakatar jiya.
Gaskiya kam ya kamata. Umma ta fadi.
Mubarak da Husna najin haka, jikin su yayi sanyi.
Shi mubarak, baya son ayi maganan sabida gaskiya shi bai san abunda ke damun sa ba. Gaskiya shi yasan baya son ta amma why is he always jealousy idan tana kukan Faiz? Wanan question din kuma, bayi da amsar shi.
Ita kuma Husna bata son ayi maganan, sabida bata son afara tambayan ta abunda yasa takasa mantawa da Faiz. Dan gaskiya bazata iya mantawa dashi ba. As of now ita she is ready to accept whatever Umma ke so. Dan gaskiya umma na nuna mata so da kauna, so ita bazata butulce mata ba.
Umma danAllah karki janye maganan auren nan, na san sun bata miki rai, amma danAllah karki janye.
Hmmmm Khadija bazaki gane ba, tin daga ranan raina yafara baci. Ga mamana nan, bazan musu karya ba. Ita na fara fadawa, amma tindaga ranan narasa kwanciyan hankali. Yara da suke nuna wa juna so, suka zama enemies. Husna kuwa ina magana kadan zata fara kuka. Shi kuma Mubarak, ya rinka min zancen yarinyar da ko sadaka aka bashi bazai karba ba. Kinga ai dole raina ya baci. Shi yasa nace na janye, ko zan samu kwanciyan hankali, da peace and harmony gidan ya dawo.
Gaskiya banji dadin abinda kukayi wa umna ba. Keh Husna alkawarin da kika mana kenan, kika ce mana you have moved on, amma why does it feel like you are going back to your old self. Arayuwan nan, Umma fa bazata taba cutar da keba, kuma kema kin sani. Kai kuma Mubarak, uncle dinka ya fada min komai, yace yarinyar bata da kyaun ganin. Yarinyan da to hulla kanta bai samu darajan sawaba, balle dankwali. Ya akayi ne Mubi, I thought kana da idon ganin abu mai kyau ne. Amma kuma kabani kunya wallahi.
Toh kai aganin ka mahaifiyar ka zata cuce ka kenan ko. Inma Husna bata da hankali, ai kai kana dashi ko. You are 26 fa.
Duk suka sunkuyar da kai. Gaskiya maganan Ammi ya taba su sosai.
Sai Ammi ta cigaba da magana. Yanzu abunda nake so daku shine, ku ba umma hakuri yanzun nan.
Suka amsa mata da toh, sai suka tsuguna a gaban umma suna bata hakuri.
Nifa bawai nayi fushi bane, I just want peace kawai.
In Sha Allahu you will get that peace, zamuyi auren ko yaya? Ta tambayi Mubarak
Cikin shock yace ae.
Allah yasa dai da gaske kuke, dan ku biyun nan sai ahankali.
Dagaske muke fa, ko yayana. Still in shock yace ae hakane umma.
Toh umman mu ayafe musu ko.
Nayafe. Ai dole na ma na yafai. Sai Mubarak ya rungume Umma yace thanks such ummana. Sai ya kalli Husna yace akuwra wanda baza ya iya hugging ba.
Uwan ta wa kake disrespecting?
A'a umma ban isa ba.
Haka suka ita hira hankali ko wannan su kwance.
Mubarak da Husna, sunfara magana, amma bakaman masoya ba. Har yanzu, yana kan investigating inshi yana sonta ne ko mi. Ita kuma Husna, zatayi auran ne kawai sabida farin cikin iyayen su. Kuma Ammi takoma gida, tin dataga umma na ma Husna komai, ta ka, a fadan ta, wai ita bataga abunda ta zoyi ba, inba barci, sabida umma bata barin ta tayi komai.
Ita kuma Husna hutun da bata je gida tayi ba kenan.
Bayan sati biyu da komawan Ammi, akayi fixing din date dinsu kaman yanda umma ta so a december 26 2021 zaayi In Sha Allah.
_Thanks for reading, please comment. It's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
Up In Space
New chapter every other day Iain Compton never planned to be abducted by an alien spaceship. It just… happened. And now he’s been awakened 22,000 years in the future and half a galaxy away by a pair of oddly human seeming beak nosed aliens and a space ship A.I. that seems to have more than a few screws loose. Oh, and then there's this gorgeous alien woman who he probably shouldn’t trust at all. His plan is to find a way home to Earth, even if its unlikely to be remotely the same; to find a better class of companions among an often strange and inexplicable galactic community, at least one who won’t use him or sell him out at the first opportunity; and to do something about the parasites in his brain who are supposed to connect him to a library the size of the galaxy, but seem to only be telling him that almost everyone and everything he comes across wants to kill him. But at least he can still send tweets.
8 65Sustain
A cryptic warning sends Aura and her closest friend, Adan, on a mission to survive. Now they must confront a dangerous new reality as well as long buried feelings. And neither of those are made any easier by another mysterious survivor who may be much more than he seems.
8 97Hegemon of Another World
A doctor transmigrates into a world of magic. Devoid of modern technology but not of mysteries beyond science. Follow Ronan as he uses modern knowledge to his advantage and masters the magic to become the Hegemon of Another World.
8 176Black Sheep's Freedom
A group of youths is transported to another world governed by a [System]. Their future now lies at a crossroads. For survival, for power, for a way home, a path must be chosen. Will they grasp the inviting hand? Will they set forth unaided, unshackled? Yet the most important choice, however, is where to place their faith. The false worshippers? The oddball in their midst? Or themselves? For free will is precious and the die only rolls once. ----- This is a tale of how a [System] died, but don't tell people that, it is kind of a big spoiler. Although, it is implied from the first few chapters, so it might not be that big of a deal? ----- I'm a novice at writing and the story might have plotholes due to lack of careful planning, but I hope you readers will enjoy the journey as I do enjoy writing this. Not very familiar with the tagging system, so I'm going to take suggestions other than the ones I checked myself, thank you! Updates will be on Monday and Thursday each week. UTC +7
8 191Gay one shots
So this will be gay one shots!Along with the ships you guys know and I know. Like from bands, YouTubers, kpop shippers So yeah. I'll be updating this one whenever I have the chance. REQUESTS ARE ALWAYS OPEN OF YOU LIKE. COMMENT OR POST ON MY USER BECAUSE MY MESSAGES WONT WORK AND I DONT RECEIVE. OKAY READ ALIENS
8 100SoulSpark: Optimus Prime X Reader | Book 1
(Y/N)'s whole life would change the day she chose to buy a pair of glasses off of eBay. what will happen when she gets caught up in a war between aliens? When she meets the leader of the auto bots, her life would never again be the same.
8 93