《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 24 &25
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:2️⃣4️⃣-2️⃣5️⃣
_Bismillah_
_Sai yafara tunani, yafada mata ne ko kar yafada mata_.
Sai wata zuciyar tace ya fada mata kawai. Atleast zata danji sanyin sanin inda take, amma kuma zata shiga wani damuwa, amma yafi kar ta san ida take ai.
Sai yafada mata. Yana fada mata jikinta sai rawa yake. Inalillah wa inailaihil rajiun, wannan kuma wace irin masifa ce. Mizata fada ma iyayen ta. Sai kuma ta tuna da abun da ta fada masu. Kardai maganana ya jawo wannan accident din. Wayo ni Zaynab na shiga 3. Daga ina zanfara?
Jikinta na bari ta saka hijab, sai ta kira drivern gida, da shike shima a gidan ya ke. Ta fada mai inda zai kai ta, kuma yayi gudu.
Sai zabga gudu Mallam Idi driver, yake.
Ita ko hajiya sai tunani take. Yanzu inta mutu shikenan, ita tayi kisan kai. Amma fa Husna ta bata mamaki, sabida bata taba fita in bada izinin ta ba, amma yau din da bata fada mata ba, ga abun da ya faru. Amma dai ajali ne, no matter what sai yafaru.
Tana cikin tunani, Mallam Idi yace mata sun iso.
Da sauri ta fita daga motar, dan daman Mubarak yafada mata inda suke. Sai sauri take Mallam Idi na biye da ita, dan kana ganin Hajiya, toh kasan ba'a hayyacin ta take ba.
Sharp sharp suka isa emergency, nan taga Mubarak. Da sauri ta isa inda yake, saita fara mishi tambayoyi kala kala.
Ina zaku ne haka da ita kadai tayi accident din kai bakayi ba sai ita da mai keken?
Ni ina kan acaba ne. Gaskiya ban san taka manman inda zata ba, amma kaman gida su Fatima zata, dan ata hanyar gidan su ne abun ya faru.
Advertisement
Federal Lowcost zata kenan.
Yace a.
Toh mizata je yi a gidan da bazata fada min ba. Ko kuma sabida abin da na muku ne?
Ban san abun da zata jeyi ba. Wallahi Umma ni naja wanan hatsarin bake ba. Dan da iya abun da kika fada ne, Husna ba zata fita bata fada miki ba. Maganganu na su ka sa.
Ban gane maganganun ka ba?
Sai ya fada ma Umma ko mai. In ranta yayi dubu, toh ya baci.
Tana son tayi magana, sai kuka yaci karfinta. Sai umma tafara kuka, Mubarak ya rungumeta. Shiya san ya bata wa umman sa rai sosai.
Ko Mallam Idi dayaji maganan Mubarak, ya tausaya mata. Gori kara kara, bai ma danji shakanta ba.
Umma ta daina kuka yanzu, sai addua take. Allah yasa dai baiyi serious da yawa ba, dan serious kam yariga yayi.
Kowannan su na cikin duniyan tunanin sa, suka ji Doctorn ya kira Mubarak. Doctor Mubarak?
A firgice ya amsa, na'am Doctor Laiq
Sai yace masa su hadu a office dinsa. Sai umma tace itama zata, amma sai su biyun suka ce ta zauna ta jira su. Sai Doctor Laiq yace karta damu, yanzu zaa fito da ita.
Wai Mubarak ya akayi wannan mugun accident din ya faru ne, amma kuma ikon Allah, mai keken bai wani ji ciwo ba kaman ita.
Alhamdulilah. Toh miya samu kanwata.
It's not that much, mun gama dressing din duka ciwon dataji, kuma akwai karaya a hannu, kuma sai an duba shi sosai dan hannun na da complications dayawa wallahi.
Daya gama ma Mubarak bayani, sai Mubarak yace, shine kace it's not seriou? Ai it's serious tinda it has complications. Maybe I will be her doctor kawai.
Owk toh your choice.
sukayi sallama, yace mai sai ya shigo anjima da result din, sabida kafin a kaita wani ward din, nace aje ayi mata Xray. So When am coming to check on her, I will handover everything to you.
Advertisement
Yace toh, suka kara sallama, sai ya fita.
Cikin sauri yaje dakin da aka kaita. Nan fa ya jin muryan mutani a dakin. Kai! Har Umma tafar kiran mutan, hmmm. Sai yayi sallama ya shiga, suka amsa. Ashaima uncle Ibrahim ne kanin Abban sa, kuma yayan Ammin Husna, sune iyayen Fatima.
Dayayi sallama aka amsa, sai ya gaishai su, suka amsa. Sai uncle ya kalli Mubarak, ya akayi hakan ya faru ne.
Sai Mubarak ya fara sosa kai, shi gaskiya bazai iya fada mai gaskiya ba, dan ya san halinsa, yana iya mai komai a gaban su Umma. So sai yace mai, zata zo gidan su ne tayi accident. Sai kawu yace owk, amma ya akayi kai baka ji ciwo ba?
Ni bana cikin keken, acaba na hau.
Miyasa baka hauda ita ba.
Kut kardai Ya kusan gano shi ne, dan tambayoyin nan sunyi yawa gaskiya.
Mundan samu tsabani ne.
Owk toh.
*BAYAN SATI DAYA*
Ammi da umma ne zaune akan plastic chairs a cikin ward din da Husna take.
Abban Fatima yace kar a kira su Ammi a ranan, sai kaman da kwana uku. Haka ko akayi.
Yanzu kam jiki ya danyi dama, gobe In Sha Allahu za'a sallamai su, sai dai su rinka zuwa check up. Andore mata kasusuwan da suka karye, sai ciwo ciwon jikinta kuma almost kullum a ke dressing dinsu.
Sai ya shigo da ledoji niki niki a hannu. Tana jin sallaman sa, sai tajuya kai. Ai tunran data farfado, that is kwana 2 da hatsarin, bata son komai ya hada ta dashi. Ko muryan sa ma bata son ji. Gashi shikuma ya dage, sai ya shigo kullum, ko yana duty ko baya duty. Inma yana duty, abun na yawa, dan minimini sai ya shigo. Amma ko A batason ya hada su. Inma yana mata ya jiki, sai dai ta girgiza masa kai.
Yau ma haka, amma yau yana hutu ne. So yazo ne namusan man. Yana mata yajiki, amma ko juyowa batayi ba. Tin daman Ammin ta tafara noticing, sai abun ya bata mata rai. Ita dai bata san abinda ke tsakanin su ba.
Ammi na ganin, yanda yake gaishe ta, kuma ko ajikin ta, sai tace keh! Bada keh yake ba, wani irin wulakanci ne haka.
Umma tace a'a sweet sis kar muyi haka dake. Yarinyan da bata da lafiya, kika sani ko jikin ya motsa ne?
Bawani maganan jikin ya motsa, tsantsan wulakanci ne irin nata.
Kyaleta tayi wulakancin. Koma ya tayi da shi, he deserves it.
A'a umma kidaina biye mata.
Yayinda umma da ammi ke nasu, itama Husna take zabga masa harara. Allah sarki Mubarak. Har ya dawo abin tausayi.
Dan Allah Husna kiyi hakuri, ko bazaki yafe min ba yanzu, please.
Da Husna tayi wani uban tsaki, sanda su Ammi suka juyo.
Kinsha giya ne, ko kum ciwon ki na taba miki kai ne. Keh baki san ya grime ki bane ko mi.
Ammi please kiyi hakuri , ki barta, indai hakan datakeyi zai sa ta yafe min to ta cigaba.
Bangane ba, kai kasa tayi accident ne ko mi. Kumama ai yana cikin qadaran tane. miyasa bazaki yafe mai ba toh.
Sai tafara kuka. Ammi baki san abinda ya mun bane, am sure da zaki sani, kema zakiyi fushi da shi.
Koma me ya miki, duk abunda yafaru yana cikin qadaran ki ne, so ko me ma ya miki, saina yafe mai.
Hmmm Ammi sabida dai baki san abinda ya min bane.
Toh kifada inji.
Sai ta fada wa Amminta komai tun daga rashin kunyar datake mai har ranan da hatsarin ya faru.
_Thanks for reading, please comment. It's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial23 Chapters
The Most Overpowered Floofer
Petey, a Golden Retriever from Earth with a heart equally golden, was euthanized in a pound after over twelve years of love to everyone he met. Thankfully, a few very powerful people seem to agree that it seemed unfair, and gave him a chance to live life to the fullest in another world. Oh, and they gave him just a few perks... Okay, maybe a lot of perks.
8 273 - In Serial40 Chapters
Loser of Tarinath
When Jake is sentenced to a virtual world for crimes he definitely did commit, he finds that one bad decision puts him on a path he would never have picked for himself. Virtual reality worlds have become the preferred way of disposing of excess people, and some of the worlds are better than others. Jake finds himself in the swords and sorcery world of Tarinath, living not as the warrior he would have preferred, but as a healer with little ability to do the damage he so wished he could.
8 142 - In Serial50 Chapters
Vyndra Stories
After a horrible experience, Tom begins his new life in Vyndra. It is a new planet with a very different way of life than what you were used to. It is not only inhabited by human beings but by other alien species and virtual creatures that swarm in the network. Being a Gifted, he is obliged to serve his species, being nothing more than a child, he only follows what they indicate, but he will try to find his place and a goal to move forward.
8 90 - In Serial63 Chapters
Marine World
Resilient seventeen-year-old Aura must escape captivity while trying not to fall for her handsome security guard. *****Quick-thinker Aura and the three other modified girls in captivity have been planning an escape from Marine World for months. But when one of them going off the rails leaves the rest under scrutiny, Aura's chance at freedom becomes nothing more than a dream. That is, until a handsome security guard is sent to keep an eye on Aura, and the secrets of America's most favored theme park start to float to the surface, changing the world as Aura knows it forever.|Romance|Teen fiction|Young Adult|*If you aren't reading this book on Wattpad, it has been stolen. Please report the website!*
8 176 - In Serial13 Chapters
Triple Orb Academy
In the parallel world of Zeffernon, magic is equivalent to science. Magic is explored and used everyday, and it is something that cannot be eliminated. Since magic is drawn from the blood, it can never disappear from the world. This story is also posted on fictionpress.com and vicslab.com.
8 112 - In Serial29 Chapters
Paul Lahote x Reader
A girl, y/n faces the difficulties that come with moving to a new town. Well at least she has her cousin Jacob and his friends to hang with!Paul, one of Jacobs friends seems especially keen of the new face in town and will go to any length to protect her. But he has a secret he's not ready to share yet as he try's to protect y/n from the mysteries and dangers of his life and the town they live in.(I'm terrible at descriptions but probably better at writing(hopefully) any ways hope you give it a chance and like it!)
8 412