《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 11 and 12
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:1️⃣1️⃣-1️⃣2️⃣
This page is dedicated to my loves, Zulaihat, Surayya and Salifa. Ina sonku looodie loooodie.😘
_Bismillah_
Husna batada wani aikinyi sai kallon hotunan Faiz, tana kuka.
Yau ma kaman kullum ne. Tana idar sallah, ta sa hoton sa agaba tana kuka. Wayo mutuwa, ka rabani da rabin raina, ka rabani da mai son na. Allah sarki yayana ashai duk zumudin da kakeyi ashai duk abanza ne. Hanya zankara samun wani kaman ka, hanya zan kara samun wanda zai nuna min so kamar yanda ka nuna min ?
Allah ya jikan ka, ya kai haske kabarinka da duk wayanda suka rigamu gidan gaskiya. Amin.
Wata daya kenan da rasuwan Faiz, amma ji take kamar yau ne ya rasu. Ta kasa yin komai, da kyar take ci take sha, kuma kullum tana cikin daki. Tamayi differing din second semester nan, dan ba zatayi concentrating ba kuma ma bata gama takaba ba .
Ammi na nan ta tsaya a bakin kofa. Duk abunda Husna keyi take ganin. Yar tata na bata tausayi sosai, dan gaskiya in Abba ne, zatayi fiye da haka.
Haba Asma'u, me yasa kike haka ne, bakida wani ayikin yi sai kuka, kema ki duba kiga yanda kika ramai danAllah. Duk fa abunda zakiyi fa Faiz bazai dawo ba, yawuce fa kenan forever. Ya gama kwana kinsa a duniya, ya gama duk abunda ya kawo shi duniya. Amma kuma kefa, kwata kwata yanzu fa shekarun ki 18, you are still a small girl, you still have opportunities awaiting you. Ko kuma haka kike son kici gaba da rayuwa.
Allah sarki Ammi, nima ina son inga nafara cire shi a zuciyata, amma ina'a, ba yina bane Ammi, dan wallahi am trying and it's not work.
Advertisement
You have to put more effort, ki daina sa hotunan sa agaba kina kallo kina kuka. First step dinda zaki dauka kenan. In bahaka you won't move on.
Kai ammi, hanya ko zan iya, dan gani nake inba kalla hotunan sa ba, wata rana nima zan bishi. Dan hotunan sa sun zamai mu kaman oxygen.
Wai ni Husna soyayya hauka ne, mutumin nan yarasu fa, shikenan bazaya kara dawowa ba haba, get that into your thick skull.
Haka dai ammi take ta mata fada har ta zo ta yarda zata daina, kuma zatayi koka rin cire shi a zuciyanta.
Better dai. Kuma In Sha Allahu, Allah zai hadaki da wanda yafi shi.
Kalaman Ammi sun bata mata rai sosai, yanzu a ganin ammi zata iya auren wani kenan, kut da kyar in zata iya zama da wani wallahi.
Wata uku kenan da rasuwan Faiz. Allah sarki rayuwa. Yayan ta yatafi kenan fa har abada bazai kara dawowa ba. Allah sarki *NOORUL* *QALBI* .
Yau aka jai kwaso kayan Husna. Husna na ganin kayan, saita fara kuka. Da wani zai ce mata aranan da aka daura auranta Qalbi ta zai rasu, wallahi bazata yarda ba. Amma wai gashi tayi three month da aure, kuma three months da rasuwan mijin ta. Wallahi bazata tabi yin wa wani fatan irin qadr din ta ba. Dan ita ka dai tasan yanda takai ji. Gata karamar yarinya. Kuma ta san iyayenta ba zasu yadda ta zauna ahaka ba aure ba. But for now, ita zatayi focusing akan gina rayuwar ta ne, bazata kula kowa ba.
*BAYAN WATA BIYAR*
Duk kukan daran da takai, Nana ke bata hakuri, in kuma abun yafi karfinta, itama tafara kuka.
Yau ma kaman kullum, Nana ta sa ido taga addan ta na kuka, amma shuru kakeji. Za dubata taga ko lafiya, amma sai taji tana barci harda min shari.
Advertisement
SubhanalAllah ta fadi, gaskiya today calls for celebration, don ita ta manta da last time din da addan ta tayi barci mai kyau, amma kuma yau harda min shari take.
Da sauri ta sauko daga kan gado, ta jai dakin iyayen su, tafada musu.
Da suri suka tashi su ma, suna biye da ita a baya. Suna shiga dakin, abunda yafara welcoming dinsu, shine min sharin Husna. Alhamdulilah suka fadi, ashai Allah zai kawo ranan nan. Gaskiya dole ayi sadaka gobe Ammi kenan tayi magana, Abba yace gaskiya kam.
Da Husna ta tashi da safai, tayi sallah, tayi azkar, ta karanta Al Qurani. Ta na idarwa, ta tashi ta fara aikin gida, tinda ranan sunday ne, kowa na idar da sallah suka koma barci. So Husna ta samu tayi aikin gida ba disturbance. Tana gamawa, ta fara grika break fast. Data gama, ta jaira akan dinning, sai ta shiga cikin daki tayi wanka. Sanda ta gama yin komai, kafin ta tada sauran.
Sudai sai kallon ikon Allah suke, hanya kuwa.
Abba ya kalli Ammi da Nana, suka gane abinda yake nufi, sai ya kira sunan ta. Husna?
Naam Abba.
Gaskiya we are all confused da wanan sudden change dinki, are you sure we don't need to see the doctor ?
Hahhhhhhh, Husna ta kwashai da wani irin dariyan da yasa duk suka tsorata, da har Nana dake kusa da ita ta tashi.
Kai jama'a, yanzu Abba aganin ka na samu tabuwan hankali kenan.
Gaskiya, abun naki tsoro yake bamu. Jiya kinyi barci harda su min Shari, yau kuma kin riga kowa tashi, harda yin breakfast, yau shai rabo. Kin San musaba yanzu sai muce Husna this Husna that, so it's surprising.
Kai Abba, now am behaving normal kuma kuna complaining.
A'a mama, don't get us wrong, we are happy for you, but the fast change in you got us worried ko ba haka ba. Ammi da Nana sukace haka ne.
A, na san this is a drastic change, amma I have decided to let go of everything. Yayana ya wuce. Kuma bazai kara dawowa ba. Wannan shine destiny na, gani karamar yarinya, I still have a lot to do da rayuwana, so I have decided to move on da rayuwata, amma that doesn't mean na manta da mijina.
Kai, naji dadin kalamun nan naki. Allah ya albarkaci rayuwan ki, yasa kar shan wahalan kenan.
Amin duk suka amsa.
Toh Abba, ai ni baka mun adduan ba.
Toh, kishi kenan, Husna ta fadi
Hahhhh duk sukayi dariya.
Toh Allah ya muku albarka duka.
Amin suka amsa.
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivates a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
Loiterous
The rewrite of a previously posted Loiterous with much more detail and much less wish-fulfillment.A shady young businessman, Jeremy Grand, decides to play the latest Virtual Reality MMO - Loiterous. Watch as he advances in the game and tries to keep both worlds and his often conflicting identities apart.You can find the older version of the chapters on my blog below.https://loiterous.wordpress.com/ Currently on HIATUS.
8 175Poems of a Demon
A collage of poems from a demon with morals.
8 174crime-free murder
最全人聽聞的兇殺案,最離奇的追蹤!食人晚餐、情人冰雕、人皮祭祀畫面、鏡中鬼魂……用普通人的心智,你永遠無法理解離奇的兇殺案的真正目的。催人淚下的休憩之景,以你的能力,為你的家人帶來了令人敬畏的生機。 聲明:有最后的歷史能力請放棄,智商心理負擔差的請放棄。直到片刻才猜出真相。
8 145Patroclus & Achilles (AU) (completed)
"I didn't meant for it to happen."A/N: Probs are the story is better than this introduction, sorry, I just can't really find the right words for this part. Also, the watermark on the cover is me, I changed my @ a long while ago
8 176Glacierwaif Act 1: Homefront
Runt is a PT:DRVG (Pigmy Troll: Domestically Raised, Vat Grown) Trooper for a corporation known as Megacorp, in the Dastardly Dark Empire of Evil Bas...erm, Baddies.The world he lives in is locked in a proxy war between the aforementioned nation and a nation known as the United Nations of Good Guys and Heroes. His purpose is simple: Protect the lives and property of all those who live in his nation. This first act focuses on his transfer to a new platoon and his exploration of Megacorp and its residents.
8 136Otsutsuki Allen (Hiatus)
Il était un vrai dieu dans l'univers mais il s'ennuyait avec cette vie et il avait l'intention de se réincarner dans un autre univers. Avec la moitié de son pouvoir, il a construit un monde un homme qui lui a parlé et s'est réincarné avec des tricheurs. Bonjour, c'est ma première histoire et j'espère que vous l'aimez. My story is not in english and i've not intention for write in is not by hate the england is for my bad grammar for example this texte
8 103