《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 9and 10
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zeexee)_
🅿️:9️⃣-1️⃣0️⃣
This page is dedicated to my sweet hearts, Wasila and Bilkisu. I love you guys soo much.🌹
_Bismillah_
_Ita ko Husna mizatayi inba ihu da salati ba._
Tanata jijjiga shi, amma ina, ko motsi baya yi, sai ihu take, amma ba mai amsa mata dan duk an watse.
Husna tama rasa yanda zatayi, sai kawai tafara laluba jikinsa, cikin ikon Allah taga wayar sa. Bata wani bata lokaci ba, ta dubo number Yaya Yusuf ta kira. Shima din kaman ya na jiran kiran ne, sabida bugu daya kawai ya dauka.
Yana dauka, ko sallama Husna batayi ba, ta fada masa abunda yafaru, bata ma tsaya jin amsan sa ba ta kashe wayar.
Tinda daman estate daya suke da iyayen Faiz, Yusuf baifi 30 mins ba ya iso dawasu cousins din su guda biyu Mahmud da Khalil.
Da sauri suka shiga cikin gidan, suka fara tracing din inda suga ji kukan Husna.
Suna shiga suka ganshi kwance akasa, Husna na kuka tana jijjiga shi.
Basu wani bata lokaci ba suka dauke shi, Husna na biye dasu abaya, suka kaishi cikin mota.
Gudu Mahmud yake sosai, kafin kace mi, har sun isa asibiti.
A asibitin kuwa, suna ganin condition dinsa, straight emergency aka kaishi. Sai lokacin Yusuf ya Kira gida, ya fada musu abunda ke faruwa, dan daman bai fada musu ba.
Daddy na jin haka, ya fada ma mummy, haba sai gidan ya rikice, dan daman yan biki basu wuce ba.
So, daddy da mummy da kanin daddy suka tafi asibiti.
Suna isa daddy yakira Yusuf ya tambaye shi inda suke, Yusuf ya fada mai.
Husna ko inba kuka ba, ba abunda take. Haka mummy ta ita rarrashinta.
Advertisement
Awa daya, biyu, uku, har hudu doctors na kan Faiz, dan tun 10:30 pm suka iso, amma har 2 am, doctors basu fito ba. Nan volume din kukan Husna ya karu. Mummy kuma sai aikin rarrashin ta take.
Itama din ji take kaman ta rinka kuka, amma ina, bazata iya ba.
Daddy yaga lokaci ya wuce, yacewa Khalil ya maida Mummy da Husna gida. Da kyar Husna ta yarda ta tafi gida.
Suna isa gida, aka fara tambaya ko ya ta shi, mike damun shi. Amma ko A basuce ba. Hakan yakara tada musu da hankali.
A asibiti kuwa, suna wucewa da 30mins doctor yafito, da sauri Daddy da uncle Aliyu suka je wajansa. Sai yace su samai shi a office, amma kafinnan, yayi rashin lafiya ne ?
Daddy yace shi bai sani ba. Sai Yusuf yace a gaiskiya da safe da shi yaje ce mai ya shirya, yace mai ba shi da lafiya, kuma baisan ida ke mai ciwo ba, so shi he thought ko maybe he was nervous ne. Kuma suka yarda akan cewa he was nervous ne. Sai doctor din yace owk, amma still su daddy su biyo shi office.
Suna isa office din, ya nuna musu wuri su zauna.
Dasuka zauna, sai yace da su, komai arayuwan nan qadr ne, su rugumi Qadara.
Jikin daddy na bari yace dashi, bangane ba.
Doctor yace toh, _Kullu_ _nafsin zaika tul mauwt._ Danku ya ...
Daddy bai majira yakarasa ba, ya fara salati. Shike nan, yau ne fa aka daura auran sa, Inalillahi wa Ina ilahi rajiun.
Da kyar daddy da uncle Aliyu suka fita daga office din.
Suna isa inda su Yusuf suke, kaman nurses din na jiran sune, suka fito da gawan Faiz.
Yusuf na ganin an rufe Faiz da farin kaya, ya sulale akasa, sauran kuma sai salati.
Advertisement
Jiki a sanye, suka je suka cika forms, sukayi clearing din komai, suka tafi gida da gawan sa.
Da suka shiga gida, kowa yatashi, dan yanda suka ga kowannan su, ya tsorotar da su.
Shikenan ya mutu, Husna tafada ta kamkamai daddy. Kufada mu gaskiya, daddy mijina ya mutu ko, kufada mun.
_Allah sarki Husna_
Da kyar aka samo kanta. Daddy ya fara magana, yace this life is not permanent, kuma everyone is destined to die. Kuma shi Faiz lokacin sa me yayi, so Faiz ya rigamu zuwa gidan gaskiya sai dai mu tayashi da addua.
Wayyo, Husna ta kwala wa ihu, shikenan saita some.
Haba sai gidan ya rikice, aka far kuka. Yanbiyu ma sai kuka suke kaman ransu zai fita. Mummy ma baa magana. Duk sundawo abun tausayi.
Lokacin da labari ya isa gidan su Husna, nasu gidan ma ya rikice. Ana idar da sallan fajr, suka kama hanyan Abuja.
Sanda kowa ya iso akayi sallan janaiza. Faiz yasamu mutani sosai.
*Allah sarki rayuwa. Haka* *wata rana muma* *za mu bar duniyan.* *Mutuwa bashida rana,* *kawai in lokacin ka yayi,* *toh shikenan ko* *mikakeyi, sai ya dauke* *ka. Ka zamanto kullum* *kana shriye. Ka rinka* *sawa a ranka, cewa at* *anytime mutuwa na iya* *zuwa.*
Husna tabi tadawo abin tausayi. Da kyar ta ke ci take sha. Gashi kowani lokaci tana cikin kuka ne.
Mummy, daddy da Yusuf da su twins ma sai ahankali. Saidai dauriyan da iyayen da Yusuf suke. Amma Yusuf in ya na nan shi kadai, sai yayi kuka, kuma yarinka blaming din kansa, wai daya sani, daya fada wasu daddy.
Bayan anyi sadakar uku, aka fara watsai wa. Su daddy dasu Abba'n Husna sukayi zama, su daddy sukace Husna takoma gida tayi iddanta.
Da kyar Husna ta bisu, wai ita kam bazata, wai su twins na tuna mata da mijinta.
Allah sarki, Husna tabi tazama kamar zuchaciya. Itaga su twins saita fara comparing dinsu da Qalbi'n ta. Duk abu da ke relating ta Faiz, bata son taga wani ya taba.
_Such is Life Hussy, been a widow is not easy, and it comes along with challenges_ .
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivates a writer_
Love💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞.
Advertisement
- End275 Chapters
Game of Divine Thrones
In a survival game to select new Gods, mankind is summoned to another world filled with different races.An endless competition in order to fill the Divine Thrones, but despite 40 years having passed, the game still hasn’t ended.Humanity’s strongest, Overlord Chun Woohyuk, decides to start anew.With his return to the past, everything will change.
8 691 - In Serial109 Chapters
Entropy's Servant
"I see. If someone's wronged me, it's fine if I just take revenge, right?" After having presumably died, Arthur is reincarnated into a 'fantasy', almost game-like world by its Goddess of Light with only a few memories on set subjects, and, grateful for this second chance, he decides to try to help this world as well as he can.However, after a 'certain event', it turns out everything isn't as nice as it seems, and...?!Now serving the Goddess of Darkness and determined to get revenge and win his adorable goddess's heart in the process, what will the man who has taken control of the demon country do? (I'll try to update this weekly, probably usually on a tuesday. Well, we'll see.)
8 85 - In Serial43 Chapters
Sovereign of Creation
The ambition of the people has made this whole place a field of war, and when the abysmals race arrived, they took this one step further, transforming everything into a Hell.Asherit is a 6 year old little boy, due to he is the only hybrid between the human race and the abysmal race, he is hated by everyone except his mother whom, although she is Queen of the greatest Kingdom, is also a prisoner of the Abysmal King.In order to protect those that he loves most, Asherit will enter in a world full of wars, schemes, assassinations and mysteries where only the strongest Cultivators can survive.Join Asherit on this journey full of action, adventure, romance and fantasy, which will help him grow and become stronger to fulfill his goals. This webnovel is also available at scribblehub.com, wattpad.com and redsky194.blogspot.com
8 110 - In Serial7 Chapters
Blood means your related, it doesn't mean your family.
Just because Lexa and Alex share the same blood, it doesn't mean that they will be family. Raised by the Queen of Azgeda, Alex has learned to hate. She hates Trikru, she hates the coalition, and most of all, she hates the commander. Allowing Skikru into the coalition was the final straw. The Queen of Azgeda has released Alex and now she vows to kill the Commander, her sister.
8 178 - In Serial10 Chapters
The day I became leader of the Soviet Union
A story made by me. Starring me and other people.
8 106 - In Serial55 Chapters
Ashaangi in My Dreamland
As a favourite pair of everyone, ashaangi is my favourite pair too. This is my first story which is purely fictional, Not intended to hurt anyone. All the character names are just used and not related to anyone
8 286

