《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 7 and 8
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zee-xee)_
🅿️:7️⃣-8️⃣
This page is dedicated to everyone reading this book, I love you all loodie loodie.💋
Ko ina ya cika da mutane, ba yaran ba, ba manyan ba. Kowa na cikin farin ciki.
Kai ba zaka tashi ka shirya bane ?yayan Faiz Yusuf kenan yake tambayan Faiz.
Wallahi yaya bana jindadi ne tin jiya da dad'dare, kuma fa nasha pain reliver amma ina.
SubhanalAllah, ina ke maka ciwo ?
Wallahi nima na kasa ganewa, am just feeling pains every where and also been restless.
Don't worry, ala you are just nervous ne shiyasa. kuma ma normal ne ai tinda it's a big day.
Toh maybe.
Aha, sai ka tashi ka shirya ko, dan kai kadai ake jira.
Yace toh. Yusuf na fita ya tashi yafara shiri.
Ya sa shadan sa mai tsada sky blue, sai yasa hulla da agogo, sannan yasa takalmi, sai yayi final touch da collections din tura rukansa.
Ahankali yake takawa daga stirs har ya isa living room inda kowa jiransa kawai yake.
Yana isa living room, abokanan sa suka fara zolayan sa.
Kai ango kasha kyau, wannan kyaun haka, ai sai amaryan mu ta kasa sukuni. Sa'ad abokin sa ya fada.
Shiko Faiz murmushi yayi ya kauda kai, dan shi kadai yasan abun dake damun sa.
Haka suka fita daga gida motocin su ajere, sai Suleja.
Haka gidan su Husna shima acike yake da dangi da abokan arziki.
Husna ma ansha kyau sosai, ga makeup dinta yakara fitar da kyaun ta sosai. Haka kawayan amarya ma sunyi kyau sosai, baa magana.
Ita dai Husna, sai tunanin barin gida take. Ya rayuwanta zai kasance da Faiz, za suyi zaman lafiya ne kodai. So yanzu zata bar gida kenan itama taje ta fara familyn na ta, zata bar Ammi da Abba da Nana, Allah sarki Nana'n ta, ita kadai da iyayensu, ba abokiyar hira, bata san lokacin data fara hawaye ba, sai taji Zulaihat na goge mata hawaye.
Advertisement
Haba Hussy'n Faiz, mike saki kuka ne, yau fa zai zama naki.
Husna tace bakomai, am just going to miss my Family ne kawai.
Ai zaki dinga ganin su. Suleja da abuja minti nawa ne. Haka dai ta ita kuka Zulaihat na rarrashin ta.
Su Faiz sun isa Suleja sallan Zuhur saura minti 2, so masallaci suka je straight.
Ana idar da sallan Zuhur aka daura auran *FAIZ* da *HUSNA* .
MashaAllah Faiz ya fada. Yama manta baya jin dadi sai murna yake.
Ita ko Aunty Hussy, ana fada mata an daura, ta fashe da kuka, shikenan Faiz yayi nasaran rabata da family'n ta. Haba kuka take kaman an mata rasuwa.
Lokacin daukan amarya yayi, sai nasiha ake mata, ita ko me take inba kuka ba. Sai ma lokacin da Abba da ummi kemata nasiha. Da kyar aka rabata dasu. Nana na ganin zaa wuce da Addan ta itama tafara nata kukan.
_Allah sarki yan'uwa rabin_ jiki.
Wani gida mai mugun kyau aka sauke su. Gidan dan dai dai, amma yanada kyau, baa magana. Compound din gidan ma abun kallo ne.
Aka shiga ciki dai aka kai amarya har dakinta. Lokacin da yan kawo amarya zasu wuce, haba sai Husna takara rikicewa. Sanda Aunty Hajara ta daka mata tsawa kafin ta dinyi shuru.
Sai kuma ummi'n Salifa tace, I thought kince ashirye kike, miyafaru yanzu.
Husna takal laita ta kauda Kai.
Suko sauran me zasuyi inba dariya ba.
Karfe 9 daidai Faiz ya rabu da abokanan sa. Kitchen ya shiga, ya dauku musu cups din da zasu sha Milk da shi.
Yana rike da cups da laidan kaza a hannu, yafara jin jiri, kawai sai yaji jikin sa ya rikice masa. Ya kasa gane inda ke mai ciwo. Adad dafe dai ya iso kofar dakin da Husna take. Ya murda kofar dakin kenan, ya fada a kasa.
Ita ko Husna mizatayi inba ihu da salati ba.
_
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivates a writer.__
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial44 Chapters
Pokemon Oasis
From abandoned to finding his destiny in a familiar world, follow Heath in his quest to become a Pokémon master that only few have accomplished. This world is AU, I don't own anything but my OC characters *Not sure if I want to make this story my main priority or make a completely "Original piece" *
8 150 - In Serial16 Chapters
The Polymathic Warrior
There is one thing Matthew is sure of in Royal Road, and that is his character is a fluke, or as other people call it, a glitch. His avatar, Mathgar, is a Humanus Prime, a mysterious race, which no one else had access to. With this in mind, he trains as much as he can, completes the strangest quests, and begins his journey to become the master of everything, the Polymathic Warrior!
8 157 - In Serial30 Chapters
Divine Experiments
A megaannum has passed since the War of Loss ravaged the universe, and the gods have grown complacent. They seek to expand their followings by restarting that ancient conflict. To accomplish this, they set out on a series of divine experiments to create new heroes and champions for their coming age of conflict. If only any of them went as planned.
8 149 - In Serial29 Chapters
Path of Cultivation: Starting the process
Description -Aliens -Technology -Cultivation -LITRPG elements -Space Exploration -Mind opening -Dungeon Core -Space Ship -First person view (after prolog) -Reality bending -Grand space adventure series start -Techno babble -The character has balances to his crazy power This is the story of a young man who lost his old life but was granted great power. An evil emperor chases him, intent on claiming the power he so covets. However, as the main character will soon find out, power is relative, and what seems like a strength can also be a weakness. Parts of the story may be inspired by real life events. This story contains elements of spiritualism, wuxia, cultivation, manna use, dungeon cores, as well as technical marvels typically seen in space warfare novels. Additionally, there may be unnerving elements, including assassinations, cloak-and-dagger, manipulation, sexual situations, and other thought invoking plotlines. Read at your own risk. The path of cultivation awaits…
8 295 - In Serial49 Chapters
SURREAL
Mani can't have kids Her husband Divorce her the only thing she wanted was a family now she had found one
8 129 - In Serial43 Chapters
BRUINS 3
Welcome to the most dangerous trilogy of women's soccer. (3/3)
8 190

