《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part 5 and 6
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zee-xee)_
🅿️:5️⃣-6️⃣
This page is dedicated to my dear friend *FATIMA ZARAH* *EYMAN,* I love you so much hon.💋
_Bismillah_
Abun ba wuya, har su Husna sun gama first semester exams dinsu. Yanzu haka ta koma gida.
Gashi bikin ta ya kusa, nan da two weeks, sai shirye shirye ake.
Husna ce zaune cikin dakinsu, ita da wata cousin dinta salifa, yar kanwar Ammi, amma they are age mate. Suna zaune suna ta hira. Husna ko in ba maganan Faiz ba, ba abunda take fadi. Dan gaskiya yanzu kam ta koya wa zuciyar ta son Faiz sosai. Magana kadan sai ta kira sunan sa. Abun nata har umma da su Halima sukayi noticing. Sanda umma ta mata magana akan cewa tabi komai ahankali.
Wai Husna yaushe kika fara son shine haka, da baki dawani magana sai na shi. Salifa ta fadi fuska a yamutse.
A'a bana son sa ido. Kuma yazaki yamutsa fuska kina maganan *Noorul Qalbi* na. Kuma ma miya da maiki da lokacin dana fara son shi.
Aaaaaa, maida wuka mallama, daga tambaya kuma.
Wake fada da ke yanzu, amma dai in akan sa ne, zan iya fada.
Toh Allah ya huci zuciyan ki, daga tambaya kuma.
So what, learn to mind your business. Ai kema in kina naki bana sa miki ido.
Kut, hanya kinada lafiya kuwa, cause I think you are sick up stirs. Dan gaskiya Husna dana sani bata haka.
Husna na son ta bata amsa kenan wayarta ya fara ringing. Tana ganin wanda ke kiranta, ta fara murmushi, dan harta bata fuska. Ta kali Salifa tace kinga dan halak ko.
Husna ta daga wayar sai tayi sallama, bai amsa mata ba, sanda tayi har sau uku, kafin ya amsa.
Advertisement
Haba *Qalbi,* kana ji inata sallama amma ko ka amsa ko, ta fada kaman zatayi kuka.
Allah sarki Hussy, baki san abunda muryanki ke mun bane, wallahi ji nake kaman karki daina magana.
Kai yaya, baka gajiya da tsokana. But still nagode.
It's my duty to make you happy. So ya kike, ya mutan gida, ya shirye shirye kuma.
Am fine, mutan gida are all fyn, shirye shirye kuma an bar wa masuyi, dan ni ashriye nake.
_Ummm, su Husna an fada_ _a kogin soyayya._
Salifa baiwar Allah mizatayi inba kallo ba. A yanzu kam she is not sure if this is her besty, dan besty'n ta akwai kunya, but this Husna is a no no. Ita ko Husna tama manta da Salifa, sabida she is too busy to care.
Husna da faiz sunyi 2 hrs suna hira kafin sukayi wa juna sallama, nan ma sabida Aunty Hajara ummi'n Salifa data shigo ne.
Da shike ita da ummi'n Salifa suna jituwa sosai, Sai ta kalle ta tace I can see that you both are impatient ko?
Salifa tace kaman kin sani ummi. Sun kai 2 hrs suna waya fa, harda fada masa wai ita kam a shirye ta ke, masu shiri na can sunayi.
Ummi tace gaskiya kin riku Husna, wato har kin kosa lokaci yayi ko.
Husna tace, bahaka bane fa ummi.
Oho dai, indai aure ne zaki yishi In Sha Allahu, kuma sai ya ishe ki.
*A SATIN AURAN*
Gidan su Husna kam yacika sosai. Husna da Faiz ko soyayyan su sai karuwa yake kullum.
A yau Thursday, aka je jeren kayan Amarya. Duk cousins din Husna sun zo, da manya da yara, da iyayen su. Gidan su ya cika sosai.
Ita da age mates dinta suke daki daya, su Bilkisu, Wasila, Rukayya, Zulaihat, Surayya, Fatima, Hauwa, Salifa, maryam da sauran su. Sai zolayanta suke, ita ko, sai washe baki take.
Advertisement
Event daya kawai zaayi, kuma shine bridal shower. Yan matan amarya sai shiri suke.
Duk sunyi kyau sosai ba karya, itama amarya ta yi kyau sosai, dan tasha gyara ba laifi.
Duk sun gaji sosai, bridal shower yayi dadi ba karya. Saura kuma na gobe.
Husna ce kwance akan gado tana tunani, daga yau fa shi kenan ta zama matar wani, shikenan zata bar ganin Ammi'n ta da Abban ta da Nana kullum fa kenan, kawai saita fashe da kuka. Ko ta fasa auran ne, kai amma bazata iya ba. Haka ta ita tunani kala kala, har barci barawo ya dauketa.
A can gidan su Faiz, shi ma yana kwance a kan gado amma kuma ba kaman Husna ba, sai juye juye yake, ya rasa inda yake mai ciwo. Ya sha pain reliever, amma ka man bai sha ba. Ya ilahi wannan kuma fa, gashi gobe ne ranan daya dade yana jira.
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivate a writer._
_Love_ 💖
_Zeexee_ 🌹💜💖💞
Advertisement
- In Serial13 Chapters
System Hunter
Reincarnated as Ernesh Ungar of Gram Clan born with the weakest core must find a way to become stronger in this strange new world.
8 129 - In Serial7 Chapters
The Enchantments(Volume One)
In the city of Sector Seventeen magic and science work hand and hand to change it from the ground up. Creatures thought to be made up from nightmares and fairy tales are all real as any human. Living. Breathing. Dying. Born a human but now confined in a body made from the newest tech and ancient incantations Suki can't help but see the irony in the world's advancements. Discrimination against the inhuman kind is at large and no one seems to care. As a student of a prestigious military she's forced to look the other way when these things happen. However when met face to face with these attacks will Suki and her two companions a semi psychotic shifter cousin and a witch with tricks up her sleeve be able to stand tall and fight for what's right? (Updates Every two weeks) (the author would like to note that she is renaming all chapters currently to fit the new arc names and is rewriting first three chapters.) EDIT: Indefinite Hiatus
8 127 - In Serial23 Chapters
19-00252 Don't let your guard down
My name is Rex, I have spent the last 12 years working as a security guard at a major hub. These are my stories.
8 161 - In Serial22 Chapters
I am a tree
A great tree stands upon a hill overlooking a vast amount of land. The tree will always protect nature, the tree will always nurture nature, I am the tree.
8 221 - In Serial45 Chapters
Friendly Sex {{ GeorgeNotFound }}
In which they had fun together, maybe too much fun, but the public eye weighed down heavy on both of themOrIn which she questioned her meaning in his life Whilst he just wanted to hold her close and see her smileShe is his escape, and he plans to keep her a secret, even if it breaks them apart.A Georgenotfound x OC fanfictionStarted: April 21st 2022Finished:
8 167 - In Serial44 Chapters
The Witch Twins Mother
Annika Volturi is the mate to Caius Volturi, read to see what happens when Annika meets Bella Swan.
8 83

