《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》part three and four
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB _*_(zee-xee)__
🅿️:3️⃣-4️⃣
This page is dedicated to my mum, I love you sosai ummi'ta, Allah yaja nisan kwana ummi.💋❤
_Bismillah_
Yau kam Husna ta tashi da walwala ne, sabida yau zata fara zuwa school.
Tanata zumudi itama anzama yan 100l, it's not easy at all😊. Ran Saturday ita da Abba'n ta suka taho Bauchi, suka sauka a gidan yayar Abba mai suna Zaynab, kuma Abba yakoma jiya been Sunday kenan.
So Husna ta tashi tayi sallah, tayi azkar, kuma ta karanta Al Qurani. Tana gamawa ta shige toilet tayi wanka, tazo ta shirya cikin wani atampa mai mugun kyau, riga da skirt, sai tasa hijab da takalmi flat ta shiga dakin Hajiya Zaynab wanda ake Kira da umma dan ta gaida ta.
Kawai ta shiga dakin umma ta gaishe ta da inakwana umma ?
Umma ta amsa, kin tashi lafiya?
Lafiya kalau.
Har an shirya kenan?
Tace a umma
Toh, Allah ya saukeki lafiya, ya kiyaye hanya.
Amin umma.
Zata fita kenan umma ta kirata. Na'am ta amsa mata.
Kinci abinci kuwa, ko zumudi baibari ba ?
Zanci ina isa school.
Umma ta bude baki tana kallon ta, ta ce menake ji, maza kije ki ci abinci .
Toh Husna ta fadi, badan taso ba, dan gaskiya ba ta son ta makara.
Haka dai taje taci abinci, tana gamawa ta kara zuwa dakin umma tayi mata sallama. Tafito kenan, taga cousin dinta wato autan umma mai suna Mubarak, shima zai fita, sai taje wajansa da sauri sauri ta gaishe shi, sai ya amsa. Sai ya tambaya in makaranta zata, tace yes, sai yace okay tazo ya kaita, daga nan yatafi wajan aiki.
Advertisement
Haka ya kaita makaranta, Sanda yatabatar ta wuce kafin shima yaja motarsa ya bar haraban school din.
Tana tafiya ahankali kamar wanda kafafun ta bazasu taba kasaba. Kana ganin ta kasan tana cikin damuwa, kawai sai taji an rungumota ta baya, zatayi ihu kenan taga wata kuma a gabanta.
Aisha ta kirata, Naam, wanda ta kira da Aisha ta amsa. Toh waye na bayan kuma, ta zaro idanuwa tana kallon Aisha. Aisha tayi dariya tace Halima ce.
Aisha da Halima kawayan Husna ne, ta hadu dasu ne lokacin registration dinsu.
Halima tazo gabanta itama tafara dariya, tace yarinya sai shegen tsoro. Ke aganin ki za ayi kidnapping dinki acikin school premises kenan?
Hahhhhh duk sukayi dariya tace bari kawai, wallahi naji tsoro sosai.
Sai Aisha tace ya naga kaman ranki abace ?
Tace bakomai wallahi, kawai na rasa daga ina zanfara neman lecture hall din ne. Kawayanta sukayi dariya sukace ai suma hall din suke nema. Haka suka jera suka nemi hall din at long last suka samu, amma har an fara lectures.
Tinda sabon shiga ne, sai lecturer'n ya barsu suka shiga, amma yabada warning kar akara zuwa mai lectures late.
Tana komawa gida tayi wanka, tayi sallan Asr, ta je dinning taci abinci. Gaskiya gidan'nan akwai komai, ba abunda zaka nema karasa, amma dadin ta da gidan ba yara. Gidan yayi shuru kaman ba kowa aciki.
Tana gama ci, takai plate dinta kitchen, tinda mama mai aikin gidan bata nan, saita wanke plate din, tasa ko mai a wajan sa, takoma daki. Tana shiga, kawai sai ga call din Faiz. Mtchwwww tayi tsaki. Me wan'nan jarababe'n ke so ne.
Magabatan sa sunzo, har anyi fixing date, 12 ga watan June 2020. Gashi shima yanzu kullum sai ya kira, a lailai saiya cusa mata sonsa azuciya, amma ina Aunty Husna anki bada space.
Advertisement
Randa akayi fixing musu date, Husna tayi kuka kaman ranta zai fita, sabida Ita fa haryanzu bata yarda ya chanza ba. Ya za'a yi ace mutum ya chanza over night, ai change doesn't happen that way, change is a gradual process. So har yanzu batayi trusting dinsa ba.
Haka tabar wayar yayi ringing har ya tsinke bata daga ba. Sai kuma yakara kira, mtchwww takara jan wani tsakin, tace what does he want from me ne wai. Sanda ya kira sau uku san'nan ta daga.
Assalamu Alaikum, tayi sallama.
Waalaikumus Salam, ya kike Hussy ?
Wai Hussy, ji suna kaman amai.
Lafiya kalau you ?
Same, ya lectures, hope ba'a mun stressing dinki ba ko?
Maganan tashi yabata dariya sosai, who says she is his. A'a ba'ayi ba ta amsa masa. Bai san yana cin arzikin iyayen su bane, da wallahi sai ta wulakan ta shi.
Haka yaci gaba da tambayoyi kaman wani dan jarida, ita kuma tana bashi amsa.
Dasuka gama magana, ta ajiye wayar tata, sai tashiga duniyan tunani.
Wannan bawan Allah'n, yazama mata kayan da bazata iya cirewa ba arayuwanta. Gashi dai auran nan dole sai anyi shi, kai kaman ma anyi ne, kumama ai zabin iyayen ta ne. Kuma duk wanda yabi zabin iyayen sa, baya bata.
So yanzu kawai ita ta dau alkawari cewa zata bi zabin iyayen ta.
Idan ya kira dadare, zata amsa masa yanda ya kamata. She believes that this is her destiny, it's her fate, so she has to face it.
Tana can duniyan tunani, bata ma san lokacin da umma ta shigo dakin ba. Kawai sai taji an tabata, sai ta juya taga umma ne.
Wai ni Husna tunanin me kikeyi hakane dabaki ma san na shigo ba.
Bakomai umma, kawai ina tunanin rayuwa ne.
Tunanin rayuwa, kawai haka, there must be a reason behind it.
Kawai sai ga hawaye yafara gangaro mata a fuska. Maybe umma will understand ta fadi a zuciyanta.
Am listening my child, kifadamin abun dake damunki.
Umma wallahi bazan boye miki ba, bana son Faiz, banajin sonsa a zuciyata ko kadan haka, kawai sai ta fashe da kuka maicin rai.
Sanda umma ta barta tayi kukan son ranta, kafin ta fara mata nasiya.
Husna bin iyaye shine komai arayuwan nan. Kibi zabin iyayen ki, zakiga saka mako mai kyau. Su suka san abunda suka gani, koba haka ba, Husna tace a.
Sai umma tace then be patient and watch how everything in your life changes.
Maganan umma ya shigeta sosai, sai ta kara alkawarin bazata bijirewa maganan iyayen ta ba. Zata rinka bin umarnin su till her last breath. Kuma In Sha Allahu, zata ba Faiz space azuciyanta.
_Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivate a writer._
_Love_ 💖
- _zeexee_ 🌹💜💖💕
Advertisement
- In Serial73 Chapters
Cyber Samurai - A Cyberpunk LitRPG
What would you do if you woke up in a cyberpunk world? With no recollection of the past, Damien suddenly finds himself in a futuristic city filled with high-tech cyberware, flying cars, and sci-fi katanas. But how did he get here? A new virtual reality system that wiped out his memories? An elaborate dream? Who knows? And honestly, who cares? It’s not every day that you get to join a ragtag group of outcasts and live out your fantasies in a cyberpunk setting. From evading corrupt law enforcement, to bounty hunting, to taking part in gang wars; there’s always something to do in the city of Neopolis. Not to mention the fame and fortune that comes with being a cyber samurai. With so much to do in such a crazy world, where should one set their sights to? For Damien, the answer is simple. He’s gonna take over the entire city, and he’s gonna have a damn good time doing it.
8 207 - In Serial8 Chapters
Dreamland invasion
Dear Humans,I am very sorry that I have to inform you about the upcoming invasion of our world by foreign forces. We, the management, want to sincerely apologize for allowing this oversight. Sadly, the degree as to which we can interfere in this conflict is severely limited as this would allow the opposing party to act in a similar manner. But please don't worry, contingencies have already been implemented to maximize the effect of the little support we can give. Thus we ask you, to work together in stemming the coming tide, so that humanity may remain on the victorious side. As long as humanity beliefs, there is hope.Yours truly,God of public relations
8 75 - In Serial35 Chapters
The Witch and the Werewolf | Remus Lupin x Reader
'Aren't you afraid of me?' 'I'm more afraid of the fact that you make your bed.'What happens when you love one of your best friends a little too much?Reached Number 1 in:#lupinReached Number 2 in: #severussnape#remusxreader#remuslupinxreader
8 141 - In Serial13 Chapters
call me ✓
[ SAWAMURA DAICHI X FEM!READER ]maybe calling you was the best decision i ever made.
8 155 - In Serial8 Chapters
Torin Hood (Toruka)english Version
Everyone knows the stories about the heroic good works of this man and his unique talent to make music together with his loyal friends. You don't know who I am talking about? Don't you know Torin Hood? Then be curious like a bow, hanging from the shoulder of this famous man to prove his accuracy at all times.
8 63 - In Serial36 Chapters
BISEXUAL(Mongolian ff~)COMPLETED
Хүргэн ахаас хайрт минь болсон түүх. Гэхдээ би хүргэн ах минь байсан гэдгийг мэдээгүй. BXB бичвэр уншдаггүй болон lgbtq хүмүүсийг дэмждэггүй хүмүүс уншаад хэрэггүй байх. :))
8 745

