《RAYUWAR HUSNA (hausa novel)》Part one and two.
Advertisement
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*RAYUWAR HUSNA*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹
*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*
*_🔱((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*
*T.W.A*
*WRITTEN BY ZAYNAB* _(zee-xee)_
🅿️:1️⃣-2️⃣
Dedicated to my one and only besty Husna( Ummi) and the world best little sis Nana Hauwa. Ina sonku sosai.💋
_Bismillah_
"Bzzz bzzzzzz" karan alarm ya tashe ta. "Kash" ta fadi a zuciyanta, ta san wan'nan aikin Ammin ta ne. Tana kokarin bude ido kenan taji muryan Ammin ta tana cewa ta tashi tayi sallah " Husna kitashi kiyi Sallah kafin na shiga dakin nan".
Ta ansa mata da "Na'am ammi natashi". Tayi sauri sauri ta sauko daga kan gado, kafin Ammi ta shigo. Wani sa'in, sai ta rinka tunanin ko ammi nada extra ordinary powers ne, sabida yanda take mata magana wani sa'in kaman tana ganinta. Tayi saurin sauka, tashige toilet ta na hama, ta kama ruwa, tayi brush and lastly tayi alwalla, ta koma daki tayi sallah. Tana idarwa da sallah tayi azkar dinta, ta karanta Al Qurani sai ta rufe ta nade sallayan, ta tafi dakin iyayenta ta gaishe su. It's a rule in their house, ko wani safiyyan Allah, sai sun gaida iyayen su.
Data gaida su, sai Abba yace yana da magana daita, tace toh. Zuciyanta nabuga ³ . sai yace mata "kawun ki yakira yace anyi releasing din admission din makarantan da kika zaba". Haba sai zuciyan ta yakoma buga⁴😊, tsoro duk yabi ya kamata, dan gaskiya samun admission a Nigeria ba abu mai sauki bane. Gashi kuma coming from an average family, yana wuya sosai.
Toh ta amsa masa. Sai Abba yace ya duba kuma Alhamdulilah an bata admission. Taji dadi sosai mara misaltuwa, dan batayi tsanmanin zata samu ba. Suna kanyin haka saiga wata yar budurwa ta bazata wuce 14 ba tashigo ta gaida su Abba da Ammi, saita juya tagaida Addan ta, itama aka gaya mata addan ta ta samu admmision taji dadi sosai.
*WACECE HUSNA*
Husna yarinyace mai natsuwa, ga tsoron Allah da biyayya ga iyaye da na waje. Baban ta wanda take kira da Abba mai suna Abdallah dan kasuwa ne a garin Suleja jahar Niger, amma asalinsu yan Kirfi local Government ne a Jahar Bauchi . Maman ta da take kira da Ammi mai suna Khadija teacher ce a wani Government school a suleja. Su biyu kawai iyayen su suka haifa. Da it wanda shekarunta bewuci 17 ba going to 18.Tagama secondary'n ta kenan, tana shirin shiga uni ne a Bauchi state uni dake jahar Bauchi, sai kanwarta Nana Hauwa itama bata wuci 14 ba, kuma tana ss1. Alhamdulilah, basuda kudi, amma akwai rufin asiri. Dan bazaka taba raina suba, in kaya ne suna sawa kala kala, inci da shane, shima basu rasa ba. Ga kyau Masha Allah.
*CIGABA*
Da safe kowa yakama harkan gabansa, da shike ranan tuesday ne, Abba da Ammi na shirin zuwa gurin aiki, haka Hauwa ma tana shirin zuwa school, ita kuma Husna tana aikin gida. Haka dai kowa yaci gabada aikin gabansa.
Advertisement
Da yama Ammi da yan matanta suna kitchen suna grika dinner. Dasuka gama suka fara arranging din abinci a dinning table, suna kanyin haka aka fara kiran Sallan Magrib, sanda suka gama jerawa akan dinning san'nan sukayi sallah.
Sai bayan sallan Isha Abba yadawo, duk suka hadu a dinning suka ci abinci, suna gamawa Abba yace dasu Husna suyi clearing din plates sai su dawo yanada magana da Husna. Sukace toh. Nanda nan sukayi clearing din komai dan abban su bamai taking nonsense bane. Although yana wasa dasu sosai, amma kuma there is time for everything.
Duk suka hadu a living room, Abba yafara magana kamar haka
"Husna, ke yar muce kuma nida Ammin ku bazamu taba cutar dake ba. Nan fa tsoro yafara kamata, ko baza a bari taje school bane.
Abba yacigaba da magana, yace we are not forcing you to do this, but it's for your own good. Sai tace toh Abba, ai duk abun dakukace inyi shizanyi dan nasan bazaku cutar dani ba. Abba yace very good. Ai kinsan Aboki na Hamza dake Abuja ko, ta amsa da a amma a zuciyanta tace miyakawo Uncle hamza wannan conversation din kuma dan rabon ta dashi tun maybe two to three years ago. That's good. Tun last week Thursday yakira yafada min wani abun mamaki, amma sai nace mai sainayi shawara dake da Ammin ku, sannan inbashi amsa. Nida ammin ku mun rigada munyi shawara, amma we want your opinion before we carry on. Inson kibani attension dinki, kuma bazamu saki dole ba, but still bazamu cuce ki ba. Toh Abba .
Madallah, Hamza yakirani ne yake fadamin wai second born dinsa Faiz kenan, yace yana sonki. Kaman saukan aradu haka taji maganan, kut wannan yaron da bayaji kwatawata, ga son mata kaman bunsuru. Sai taji Abba nacewa, shi he knows she will be surprised, sabida character yaron amma yacanza yanzun sosai, dan sanda shi yaje yamusu surprise visit ran Saturday kuma shiyaga changes sosai, so yanzu shi yana son yaji opinion dinta ne and lastly tabasu positive answer ama kuma baza suyi forcing dinta ba. Husna ta amsa da toh, duk idanuwan ta sun kada. Yaza'a ce ta auri mutumin da baisan darajan mataba, mutumin da bayada respect. Kuma gashi a saninta dashi, basuwa jituwa kokadan, kuma a yanzu yace yana son ta, bata san locacin data Fara kuka ba.
Sai ta juya ta kalli Ammi ko zatace wani abu, amma sai taga ta daure fuka. Saita kara juyawa ta kalli Nana da ita ma tafara hawaye. Ya iyayen ta zasu mata haka, sunce ta bada amsan ta amma it has to be positive fisabililah.
Husna taji Abba na kiran sunanta, tace Na'am sai yace mata su tashi sutafi ita da Nana kenan.
Suna shiga daki ita da kanwanta suka rungumi juna suna kuka mai cin rai.
Ki daina kuka Adda, everything will be alright In Sha Allah.
Advertisement
Yazanyi Nana, dole na rungumi kadara, dole nayi biyayya dan in samu Aljannah. Iyayen mu bazasu taba cutar dani ba, zan bi zabin su.
Allah sarki Addata, shiyasa nake kara sonki, kinada hakuri sosai.
Ai hakuri shine jigon komai a rayuwa Nana, in dai hakan shine mafi Alheri, then am in for it.
*BAYAN KWANA HUDU*
Uncle Hamza ne da iyalan sa sunje gidan su Husna sabida ranan that is Saturday shine sukace zasu hadu, kuma Husna zata bada amsan ta.
Faiz nata zumudi dan yasan baza ayi disappointing dinsa ba. Of course shi yasan ada shi baya ganin mutuncin ya mace, bayajin magana, duk clubs da parties zafafa na Abuja shi yana wajan.
Kuma yasan basuwa jituwa da'a, but he is now a changed man. Shi yadaina halayyan banzan nan, duk sabida ita. Kuma shi yaji dadin unexpected visit din uncle Abdallah wato Abban Husna, at least ya yaba da halinsa. Kuma duk changes din'nan is just for her.
*WAYE FAIZ*
Faiz ada yaro ne mai munanan halaye, bayaji ko kadan, kuma a ganinsa duk ado neh. Sunan Mahaifinsa wanda suke Kira da Daddy Hamza wanda shi babban Navy officer ne a abuja, sunan Mahaifiyansa wanda suke kira da Mummy, Maimuna, matace maikirkin gaske. Yaransu hudu, da Yusuf, Faiz sai yanbiyu mata Afnan da Afreen. Faiz dan shekara 25 ne ga ilimin addini da boko amman baya anfani dasu. Ada ya tsani Husna sosai, kamilancin ta ke bashi haushi sosai. Amma yanzu kam Alhamdulilah Allah yakarbi adduan iyayansa. Sai kuma abun mamaki, Allah yasa masa son Husna a zuciya mara misaltuwa. Shima dai bazaya iya cewa ga locacin da soyayanta ya kamashi ba.
*Wan'nan* *kenan*
*CIGABA*
Duk mazajan suna balcony suna hira, while matan suna living room, then yan'matan suna kitchen. Tinda yan'biyu age mate din Husna ne, sai tsauka nanta suke. Ita dai sai washe baki take, amma in real sense tana cikin damuwa sosai.
After an hour also suka gama duk abubuwan dasuke, kuma locacin sallan zuhur yayi. Mazan suka tafi masjid, while matan sukayi sallan su a Gida. A locacin da mazajan suka dawo, matan ma sun idar. Tinda dinning din bazaya ishesu ba, sai mazan sukaci a living room, while matan sukaci a dinning.
Da kowa yagama, Abba da Daddy suka kira Husna da Faiz zuwa living room.
Na san dai duk kun'san dalilin haduwan mu yau Abba kenan yake magana, duk suka amsa masa da a.
Yace toh Alhamdulilah. Abba ya kali Uncle Hamza yace kokana da magana ne, Uncle Hamza yace I don't have much to say, but am wishing for a positive answer.
Abba ya Kali Faiz, yace what about you. Yace kaman yanda Daddy yafada, nima ina expecting din positive answer ne.
Sai kuma attension yakoma ga Husna, wanda tun locacin da aka fara magana ta runtse idanuwan ta. Data ji Abban'ta na kiran sunan ta ne ta bude ido ta kalesu tace it a yes from me too.
Alhamdulilah duk suka furta. Tinda komai is settled, sai munzo da manya, anima auranki properly, dankun san, this is just a formality among us.
Haka dai aka gama metting din, su Uncle Hamza suka koma gida.
Amma fa akwai abun dake daure wa Husna kai, shine maganan makarantan ta, ko kuma shikenan tagama karatu kenan, a'a this can't happen. Yanda taci burin tayi karatu, yanzu kuma ya dawo zero case, gaskiya sai ta tambayi Abba. Haka dai ta dibi jiki taje dakin iyayen ta.
Tayi sallam, aka amsa, sai ta shiga. Ammi ta kale ta ta tambaye ta dalilin zuwanta, sai ta fadamata.
Abba yace, ai wanan ba problem bane, zakije school In Sha Allahu, kuma ai aure bazaiyi affecting din makarantan ki ba. Ta amsa masa da a.
Yace gaskiya you really made me the happiest father today ko ya kika ce Hajjiya, Ammi ma tace me too. We are really proud of you, Allah yamiki albarka. Ta amsa da Amin.
Thanks for reading, please comment, it's your comments that motivate a writer.
_LOVE_ 💖
_Zee-xee_ 🌹💜🌹💖💖
Assalamu alaikum guys!
Ya kuke?
So ga sabon novel na kawo maku mai kunshe da abubuwa kala kala, kar ku bari a baku labari.
Ta dade bata samu wanda ya zauna mata arai ba sai ta hadu dashi taji ya zauna mata amma bata san yanda zata yi approaching din sa ba sai tayi noticing indai suka hadu toh idanuwan sa na kanta sai ya zamato kullum sai tayi addu'a Allah yasa ya furta mata indai shima son ta yake, in akwai alheri Allah ya tabbatar in kuma babu toh Allah ya cire mata so sa.
Bai taba halaka da wata 'ya mace a matsayin masoyiyar sa ba, kwatsam wata rana Allah ya hada shi da ita, yana ganin ta yaji ba wace tafi ta a duniya, ta mugun kwanta masa a rai, yaji fa sai dai ita inba haka ba akwai matsala, so kullum yana cikin neman opportunity din da zai sa su hadu kuma suyi magana amma yana tsoro approaching din ta saboda tana da kwarjini but along the way ya samu opportunity ya Mata magana daga nan ya fara nuna mata so da kulawa.
Sun dade suna numa ma juna kulawa ba tare da kowannan su ya furta ma dayan sa abun da keh ran sa ba, sai wata rana ta gaji da irin abunda suke, tana son ta san matsayin ta a gurin sa ta tambaye shi Amma yace ta duba yanayin relationship din su zata samu amsan ta.
Yana da zurfin ciki na fitan hankali ita kuma akwai naci.
Ku biyo ni domin kuji yanda zata Kaya, kaman yanda na fada kar ku bari a baku labari.
Soyayyar Nusaib da Zayn.
Advertisement
- In Serial134 Chapters
Solo Player Arvin
Arvin was a genius back on earth. With eidetic memory, he was able to enter college at the age of 15 and could have become one the greatest genius on earth after graduating college…
8 1893 - In Serial21 Chapters
Roar Of Greatness - A LitRPG of Draconic Proportions
Isaac's home planet, Earth, is destroyed. These things happen, shockingly often actually. Normally, there's no loose souls floating around, needing to end up somewhere. Due to a clerical error, and a chaotic god, Isaac's next life is going to be much different to his first. Tasked with ruining the easy farming grounds of Gaia, Isaac simply decides to roll with his role for now. He wasn't an emperor in his past life or anything like that, but Without anything better to do, why not take over the world in his spare time?
8 192 - In Serial10 Chapters
POSSESSED
This story is told from a third person point of veiw of the character Kai Sherwood, a young boy who lost his parents at a young age due to a house fire. He and his brother Kent fled to london after the incident and atempted a quiet life that was made impossible by the awakening of mysterious powers in Kai and the anti-power laws placed in the UK. Follow the story of Kai and his friends as they struggle to survive in a world of hatred.
8 156 - In Serial167 Chapters
Gate: War of Two Worlds Part 1
Gate: War of Two Worlds. A Gate story loosely based on the Gate manga/anime. It starts similer and then goes on its own stories. It is a story when a alien Empire invades Philadelphia throught a magical Gate in the year 2025. The US leads a NATO-led war in Humanity first interstellar war. A Ranger united called Vanguard-7 is led by Major Sharpe. He will have to face the unknown of this world while facing his past and upholding his ideals. (currently being ported from Wattpad) https://www.wattpad.com/story/180912336-gate-war-of-two-worlds Maps: Alnus Map: https://www.wattpad.com/846518959-gate-wotw-pictures-alnus-regional-map Elies Map: https://www.wattpad.com/887963010-gate-wotw-pictures-the-greater-elies-regional-map *** Update *** Note: Volume 1 is a mix of Gate cannon and original work. Volume 2 is mostly a copy of the Italica Arc. Starting Chapter 25 is when the book becomes mostly original with only light story arcs from the gate cannon but with my twist. written by Takumi Yanai and illustrated by Daisuke Izuka and Kurojish, all rights remain with them. Currently being ported to Webnovel, Fan Fiction, Scribble Hub and Royalroad from Wattpad under the same book name and username.
8 219 - In Serial6 Chapters
A Sword Spirit's Journey in the Myriad Realms
Ray, an ordinary high school boy who was bored of his mundane life, died after being hit by a truck. After he died, he noticed that he had reincarnated into a semi sentient sword, and learns cultivation by himself. However, being placed in a dark secluded place, he slowly lost his emotions as a human being while forgetting some memories. And so, after Ray had long given up on everything but cultivation, an encounter with a genius sword cultivator changed his life forever. Follow Ray's journey in the vast universe of the Myriad Realms. PS. The cover isn't mine. I only uploaded it coz' it resemble the mc.
8 170 - In Serial9 Chapters
Isekai Survival Game: A Death Games litRPG
Vince finds his commute home interrupted by an unexpected stop to another world! A world of high stake games. Where even a single mistake could mean his life. But for the winner....The prize is beyond imagining. But the way forward will be hard. Trapped in this other world by a gate with 13 token sized seals.He'll need to make friends, form a team, and work to learn the origins of this mysterious 'game'. And he will have to embrace the power of the other world if he's to survive
8 181

