《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER TWENTY THREE(SABUWAR RIKICI)
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
💞DEDICATION:I dedicate this page to my late lovely papa..... Abbeenah ban mantaka ba.. Abbee har yau zuciyata ta kasa hakuri da rashinka akusa dani...nakan jishi acikin jinin jikina aduk lokacin dana ga wani uban yana nuna 'SO' da Kuma 'KULAWARSA' kan dansa ayayin da ni Kuma Nawa uban yai min nisa sosai...Abbee ina fatar Allah madaukakin sarki ya sake had'a fuskokinmu da alheri acikin gida mafi girma,ma'abociyar kamshi mai tattare da ni'imomin ubangiji wato 'JANNATUL FIRDAUS'.... Allahumma Aameen.... (Crying)💗💗💗
🌼BABI NA ASHIRIN DA UKU🌼
(WATA SABUWAR RIKICI)
Page 110-115
Sannu ahankali Suhaima ke takawa zuwa inda Rukky ke zaune fuskarta babu alamun ko d'igon fara'a.
Fadima ce tayi yunkurin dakatar da ita,da sauri Leedar ya d'aga mata hannu yace"No,Fadima don't try to stop her.... Allow her to show the bitch that what she did really hurt her... Ki k'yaleta ta nuna mata cewar lallai tayi kuskuren shiga tsakanin Ruhee💗 da Kuma gangar jikinsa💝.....masoyiyata I ghat ur back,ki yanke mata duk wani hukunci da kike tunanin ya dace da ita becuz she truly deserve to be punished...... "
"Haba Lee why are u trying to make things worst? Ni ban hanaku d'aukar mataki akanta ba but atleast ku bari sai mun bar cikin school.... Kai infact!one of the practice of a good Muslim and Muslima is to learn how to forgive and forget... Haba besty atleast the poor souls have realised their mistakes and have come here to seek for ur forgivenes,so please ku yafe masu, ku tuna fah cewar Allah mad'aukakin sarki muna masa laifi Kuma ya gafarta mana,toh akan mene mu bayinsa baza muyi yafiya ba? Ku duba fa duk tarin laifuka da kuma zunubai da mu bayi muke yiwa ubangijinmu,amma idan har muka tuba kuma muka rok'eshi zai yafe mana,Don shi Allah Al-Gafur Al-Rahim ne.Allah da kansa yace"Idan bawa zai cika sama da k'asa da zunubai ba tare da yayi shirka dashi ba,idan ya tuba ya nemeshi gafara zai iya gafarta masa."Then why can't we the creatures forgive?.Ku sani Sadak'a bata rage dukiya,haka babu abinda Allah zai k'arawa bawan da yayi yafiya face d'aukaka da kuma daraja.Haka kuma mutum bazai k'askantar da kansa awurin Allah ba,face Allah ya d'aukaka shi.kada kuyi tunanin idan har kun gafarta musu tamk'ar sun k'wareku ne, a'ah ko kadan,yin yafiya da kuma sulhu babu abinda zai k'ara muku sai daraja,d'aukaka da kuma d'inbin lada. So please kada kuce sai kun rama abinda akayi muku,ku koyi juriya,hakuri da kuma yafiya don duk suna daga cikin abubuwan da addininmu ya koyar damu rik'o dasu..... Allah yasa wannan 'yar k'aramar tunatarwar tayi tasiri agareku...... "Fadima ce tayi wannan guntuwar jawabin.
Fresh ne ya karade wurin da clapping d'insa yana fad'in"Agaskiya Fadima u are one in millions...samun mace k'amarki mai kaifin hankali da tunani,basira da kuma ilimi sai an tona... Samun mace mai sanyin hali,hakuri da kuma tausayi azamanin nan namu wallahi sai anyi da gaske kafin asami irinki....Sincerely speaking,duk d'a namijin daya sameki amatsayin matarsa,toh wallahi believe me ya gama bankwana da tab'ewa da kuma tab'arbarewa arayuwarsa because kina d'aya daga cikin matan da suke sanyawa mazajensu kwadayin nemar aljannah da kuma sanyasu yin kusanci da halliccinsu....."
Ya juyo ga Suhaima wacce tun sanda 'yar'uwarta ta soma magana ta dakata daga inda take bata karasa wurin Rukkyn ba don da gaske nasihar Fadima ya shigeta sosai"Back to you Buddy's gal....Na lura kina da ruk'o and am very sorry to say kina da bak'ar zuciya da kafiya....Let's flash back,gani nake kamar babu yafiya atsarin rayuwarki tunda har kika ki ki yafewa Haidar laifin dashi karan kansa bashi da idea akansa,u refused to give him chance to prove himself kan sharrin da aka lik'a masa... Cikin hukuncin Allah da kuma yadda Allahn ke abubuwansa,sai ya kaddara had'uwar 'yar'uwarki Fadima da Aliyu Haidar,and do u know why? he made them to meet sabida yana so gaskiya ta bayyana kanta tun aduniya and also for u to realised ur own mistake da kika yanke masa hukunci cikin fushi ba tare da kin bada chance yayi explaining kansa ba,gashi duk kin azabtar da zuciyoyinku adalilin wayen nan kananan alhakin,kin sanya zuciyarki acikin zullumin abinda bai tak'a k'ara ya k'arya bah.Koda yake I won't blame you sabida ko har yanzu u are still a baby,alokacin yarintace ke dawainiya dake dats why kika ki saurarensa,abin haushin mah wai zuciyarki kokonto take akan zargin da kike masa,which means dat u ain't even sure koya aikata abinda kike tuhumarsa dashi kenan.....ya kamata amatsayinki ta 'ya musulma ace kin dad'e da yafe masa koda ya kasance da gaske d'in ya aikata wannan manyan laifukan da kike zarginsa akai,ba wai sai kin jira ya nuna miki evidence da zai nuna cewar lallai sharri ake masa bah........."
Advertisement
"Hey! Dude enough!!..... Ya isheka hakanan!... Wannan wacce irin salon cin fuska ne kake yiwa abar k'aunata? Why are you trying to hurt her the more ta hanyar jefarta da maganganu masu rad'adi.....?" Leedar ne ke fad'in wannan maganganun cike da b'acin rai.
"Buddy please don't start!!..... Its a flash back,ka barni na amayo mata da nata kuskuren data tafka da kai ka kasa zaunar da ita ka gaya mata adalilin mak'auniyar 'SO' data rufe maka idanuwa.... Please allow me to point out her mistakes for her....ka bani damar na nuna mata cewar ta gyara halinta na shegen ruk'o da kafiyar tsiya, don duk wannan halayen, halaye ne ta kafirai marasa imani.... Sannan kuma ina rok'anka daka k'yaleni na kowa mata yadda ake yafiya as a good Muslim ba tare da sai an nuna wani evidence kafin har mutum ya gani,sannan ya yadda da wanda yake zarginsa har ya yafe masa ba kamar yadda take kokarin yi.....dama ance gaskiya d'aci gareta,buh I must tell her the truth koda za'a b'ata ne idan yaso ashirya daga baya..... "
K'ala Leedar baice masa bah,wanda hakan ya bashi damar cigaba da jawabinsa"Ni d'in nan da kika gani,mun taso ne tare da Haidar tun muna yara har kawo girmanmu ayau, wannan Yazeed d'in daga baya Allah ya had'asu ah secondary school. Haidar ya fifita son Yazeed akan nawa sosai,ya aminta dashi fiye dani don kusan duka sirrinsa babu wanda Yazeed bai sani ba. "
"Yazeed am sorry to say tun kafin zuwan wannan ranar na dad'e da sanin cewar ko kad'an baka k'aunar Leedar da cigabawa, you really hate him.Nayi k'okarin fahimtar da Leedar akan hakan amma we always fought over dat on several occasions.Haka na hak'ura na zuba muku idanuwa tare da sanyawa araina cewar watarana Haidar zai gano gaskiyar maganar dana dad'e ina gaya masa amma yaki saurarata,ga kuwa ranar dana dad'e ina jiran zuwanta ayau ta bayyana kanta.Back to you again Buddy's gal.... For ur information Haidar and Fadima ur sister ain't dating as you think.... They were juz playing a game on you to make you realised ur mistakes...... "
Jin abinda ya fad'a ya sanya Suhaima saurin kallonsa cike da mamaki tare da gwalalo white eyes d'inta waje,da k'yar ta iya had'a kalamai tace"Ban gane abinda kake nufi ba? Please ka min bayani dalla-dalla ta yadda zan gane.... "
"Hausa da turanci kika ji nayi which am very sure they are ur two familiar languages.... Am not speaking Swahili or Hindi....zan sake maimaita kaina, cewa nayi Fadima and Haidar ain't dating.....Fadima came up with the idea of playing game on you sanda Haidar ya bata labarinki kuma kika kasance sister d'inta ce ke.Sunyi hakan ne suga ko zakiji zafi idan har suna soyayya har ki sauko daga wannan shegen k'afiyar taki ki sauraresa har ah fahimci Juna.... Buh it seems like the plan is not working out,and do you know why? Kina da shegen k'afiyar tsiya da kuma zurfin ciki,because yaci yace duk yadda kuke da Fadima kin sanar da ita damuwarki kamar yadda ita take sharing komai nata dake..Do you know dat all diz while Fadima is hurt about dat? ta daukeki yar'uwarta amma ke kuma ba hakan kika dauketa ba since you cannot share your problems with her....... Fadima's intention was to help u get ur man back....Ayayin da ke kuma sai azabtar da zuciyoyinku kike tayi,especially Haidar da kika sanyashi cikin wani hali......please do you think dat's fair at all? "
Yasan ba bashi amsa zatayi ba because kuka mah take rerawa ahankali,don haka ya cigaba"Akullum ni da Haidar bamu da wata addu'ar data wuce Allah ya bayyana mana duk wanda keda hannu acikin wannan sharrin da aka lik'a masa.cikin hukuncin ubangiji kuwa sai gashi last week wayen nan bloody monsters d'in suka zo suka sameshi sukayi confessing,shine Leedar ya nemi Fadima da cewar su kawo k'arshen game d'in nan tunda enemies d'in sun bayyana kansu da kansu and again an samu evidence da za'a nuna miki cewar lallai Haidar baya da alak'a da manyan laifukan da kike tuhumarsa akai..... Idan kuma baki yadda ba Shikenan......"
Advertisement
Kallon inda Yazeed yake yayi,cike da tsanarsa yace"Kai d'an maci amana can we have the voice note that u recorded and the video? "
Cikin rawar jiki Yazeed ya taso yana k'okarin mik'a masa wayarsa,Dakatar dashi Fresh yayi "No, kayi mana playing da kanka..... Start playing the voice note first. "
Yabi umarninsa kamar yadda yace hakan kuwa yayi.Kowa ya kasa kunnuwa yana sauraro.maganarsu shida Rukky ya tab'a recording gudun zuwan irin wannan ranar don yasan tabbas watarana gaskiya zata bayyana kanta koba jima koba dade.Yayi recording ne incase idan Rukky ta musa masa sai ya nuna wannan as an evidence.Kulle-kullen makircinsu aka saurara wanda babu dad'in sauraro.
"Now play the video.... " acewar Fresh.
Komawa yayi ya d'auko system dinsa ah inda ya zauna,ya komo kusa da Fresh ya zauna.kowa ya taso zuwa inda suke tare da musu rumfa aka.Rukky ce kawai taki tasowa,tana nan zaune duk jikinta ya gama yin la'asar.
Video d'in yadda akayi editing d'in hotunan har aka sanya fuskar Leedar ne.Yazeed ne da amininsa agaban computer sun bada baya,ma'ana ba'a ganin fuskokinsu,aikin da sukeyi ne kawai ah computer d'in ake gani,sai wata irin muguwar dariya da suke tayi.Yazeed ne ya sanya wani amintaccen abokinsa d'aukarsu wannan video d'in shima just as an evidence sabida gudun kada hotunan su bazu akasa samun damar wanke abokinsa,don duk haushin Leedar da yake ji bazai so ace ya b'ata masa suna ba,shiyasa saida ya sanya Rukky rantsuwa da cewar Suhaima kawai zata baiwa hotunan, but still zuciyarsa bata yadda da ita ba dat's why yayi video recording.wani abin mamaki kuma ita Rukkyn da kanta tazo ta sameshi wai suje suyi confessing wanda hakan ba karamin mamaki ya bashi ba,ganin dai ita tafi bada k'arfin ayi wannan aikin amma kuma yanzu tana k'okarin son ta tona musu asiri.Amincewa yayi da batun nata ba tare da wani dogon tunani ba because shi karan kansa ya dade yana tunanin yadda zaije ya nemi gafarar Leedar da Suhaima.
Yazeed ne suka ji yacewa abokin nasa"Shege abokina the computer expert.... Wanene zai ga wannan hotunan yayi tunanin editing nasu akai? "
Abokin yace"Sai ni nan Michael.... Babu wanda ya isa yaja dani aharkar computer.... "
Anan akazo k'arshen video d'in.Aka watse kowa ya koma mazauninsa ana jimamin wannan al'amarin.
Kallon inda Rukky take zaune Ash tayi,wayam! taga wurin babu Rukky babu Shadow d'inta kuma babu alamunta.
Cike da tashin hankali tace"Guys!! the bitch has ran away.... " ta fad'i hakan da k'arfi,atake anan sauran suma sukayi noticing.
Can Ash ta hango Rukky na tafiya da d'an gudu-gudu tana waigensu.Ash ta d'aga murya tare da nuna direction d'in Rukky tace"Guys see her over there trying to escape... Someone should please hurry and get her. "
Kafin ta gama rufe baki,tuni Fresh ya yanki ta wani hanya mafi sauki da zai bulla ta gabanta.suna kallo har kuwa ya bullo ta gabanta d'in.Thank God bata shiga cikin jama'a sosai ba.Damk'o hannunta yayi tana tirjewa.He doesn't want to act stupid sabida cikin makaranta ce,idan ba haka ba yayi niyyar sharara mata mari ne.
Yana isowa da ita wurin ya jefar da ita ta fad'i k'asa,da sauri Ash ta isa gareta tare da shak'o wuryarta tace"You think you can escape.... Duk makircin da kika kulla kina tunanin koh kowa ya k'yaleki, Ni Aysha will allow you to go free ne? huh?... Toh idan kuwa hakane tunaninki toh wallahi u are wrong,don idan baki manta bah nace miki mai rabani dake anan yau sai ya shirya..... "
"Ke Aysha kina hauka ne? Take ur hands off her please kada ki aikata kisan kai acikin makaranta...... "
Leedar ne ya isa gareta yana k'okarin kub'utar da Rukky ahannunta,Rukkyn sai tari take tayi don wahala.Da k'yar ya iya k'waceta ahannun Ash sabida irin mugun shak'ar data mata.Ash na ganin yayi nasarar k'ubutar da Rukky ahannunta,sai kawai ta sanya wata razananniyar k'ara tare da zubewa anan tana kuka.
Da sauri sauran suka taso suka yiwo wurinta suna salati.
Fadima ce ta fashe da kuka tana fad'in"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.....Leedar ku taimaka wallahi nasan iskokanta ne suka tashi... Basu tashi zuwar mata sai idan ranta yayi mugun b'aci koh kuma idan ta nemi ta d'au fansa kuma aka hanata....... "
Fresh ne yayi saurin taran numfashinta"Dama Ayshata tana da jinns all diz while ban sani bah? " Leedar mah mamaki yake tayi.
Fadima bata bashi amsa bah,illa k'arasawa wurin Ash da tayi.Ta d'uka tare da ruk'o kunnenta,ta soma zuba mata addu'o'i babu gaggautawa.
Rukky kuma sai maida numfashi take ah zube akasa tun sanda Leedar ya jefar da ita k'asa bayan yayi nasarar kwatarta ahannun Ash,jin kananan koke-koken da Ash keyi ya sanyata itama sanya nata razananniyar k'ara wacce tafi ta Ash,k'arar ya firgita kowa.mik'ewa tayi zata k'wasa da gudu.
Fresh ne d'urkushe kusa da Fadima rike da hannun Ash wacce sai faman mutsu-mutsun son kwatar kanta take, ayayin da Fadimar ke mata karatu akunne,yace"Leedar get her.... Don't let the bitch escape..... "
Atunaninsu wani salon wayon nata zata sake masu ta gudu.But tunaninsu was wrong,wannan k'aron iskokanta ne suka tashi.Iskokan dah suka fi na Ash K'arfin bala'i.
Leedar ne ya damk'ota,juyowar da zata yi sai kawai ta wurgar dashi agefe.Ganin hakan ya sanya suka san wannan itama tana da Jinns masu k'arfi kuwa.Fresh da Yazeed ne suka je suka damk'ota, adaidai lokacin Leedar ya mik'e ya tayasu.Da k'yar suka k'araso da ita k'arkashin bishiyar don neme take ta gagaresu.
Cewa take tayi"Wallahi ba zaku iya dani bah... Kakaf! d'inku anan saina halak'aku don kun riga kun shiga cikin list d'ina.... "
Basu damu da maganganunta ba.Fresh yace"Wannan nata suna da k'arfi wallahi...... Leedar kawai mu d'auketa mu kai wurin wani shahararran malamin dana sani anan Tudun Wada... "
Leedar yace"Wah? Wallahi sai dai ta mutu anan idan har sai dani za'a Je..... "
Suhaima ce ta matso kusa dashi tana matsar k'walla tace"Please Aleeyunah ku kaita don Allah..... Save a soul please!! "
Jin abinda ta fad'a ya sanya jikinsa yin sanyi.Tare dashi aka taimaka aka dadd'aureta don kam wannan nata sai da d'aurewa.Dauri suka mata mai k'yan gaske tana fuzge-fuzge tana maganganu.Suka d'auketa suka sanya cikin mota.
Ash kuwa har ta farfad'o amma sai dai bata magana,tayi shiru abinta sai bin mutane da kallo take.Amma idan aka k'irawo sunanta tana amsawa.
Fresh ne ya matso kusa yace"Fadima please ku taimaka kukai Aysha gida ta samu ta huta.... zaku iya kuwa? "
Fadima ta d'aga masa kai alamar zasu iya kuma babu matsala ai tunda ta farfad'o.Ita da Suhaima suka taimakawa Ash ta mike,suka kaita motar Fadima.Agidan baya suka kwantar da ita,Suhaima ce ta zauna da ita abayan,ayayin da Fadima ta zauna abangaren driver seat ready to drive.
Leedar ne ya lek'a bangaren Fadima yace"Besty zan shigo da daddare... "
Ya koma bangaren Suhaima yace"Ruhee💗see you later....Take care! Aliyu loves you loads.... "
Murmushi ta sak'ar masa and at the same time she's feeling shy to say 'I love you too Aleeyunah'.
Sanin cewar bah bashi amsa zatayi ba yasa yayi saurin barin wajan ya shige cikin mota don shi kadai kawai su Fresh ke jira.Shi da Yazeed suka zauna agidan baya tare da danne Rukky wacce sai faman fusge-fusge take.Atsiyace Fresh yaja motar suka bar wurin.
Fadima itama abangarenta jan motar tayi tabar wajen but ahankali take tuk'in sabida Ash.Suna isa gidansu Ash,Fadima ta taimakawa Suhaima suka fitar da ita daga cikin mota, suka yi cikin gida.
Afalon gidan suka tarar da Mummyn Ash tana kallo.Ganin yanayin Ash ya sanya Mummy saurin mik'ewa ta nufeta,amma kuma sai Ash ta rab'a ta gefenta ta wuce d'akinta ba tare da tacewa uwar k'ala ba.
Bin Ash d'in tayi da kallo harta b'ace mata,daga bisani ta maida kallonta kan su Fadima.
Cike da tashin hankali tace"Daughter wat's wrong with 'yar lelena? " dayake Aysha itace 'yar data haifa kacal,shiyasa take mugun ji da ita.
Fadima ce tayi mata bayanin cewar iskarta ce ta tashi amma bata fad'a mata dalilin tashiwarsa ba.
"Waya b'ata mata rai? Don sanin da nayiwa 'yata iskarta bata tashiwa hakanan sai an b'ata mata.... "
"Sab'ani suka d'an samu da wata.musu suke taci har yakai su ga damb'e.. " Fadima ta samu kanta da shiryawa Mummyn Ash wannan k'aryar.
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.... Wayyo ni Zainabu ban san ranar da Aysha zata canza da wannan zafin zuciyar tata ba... Wai ace ayi yarinya hakanan Sam bata da hakuri arayuwarta kullum sai fad'a? Ai bari Abbanta na dawowa zan had'ata dashi don bazan bari ta watarana ta janyo min musifa ba ina zaman zamana da kowa lafiya ba..... "
Da sauri Fadima da Suhaima suka shiga bata hak'uri.Da k'yar suka samu har ta hak'ura kafin suka baro gidan ba tare da sunyi sallama da Ash bah.
Tafe suke acikin mota babu mai cewa juna k'ala.Leedar ne ya k'irata yake tambayar koh sun kai Ash d'in gida.Ta tabbatar masa da lallai sun kaita d'in amma bata bashi labarin yadda sukai da mahaifiyarta bah.Shima ya sanar da ita cewar sun isa gidan malamin.Yanzu haka shi suke jira ya gansu don sun tarar da mutane.
Suhaima ce ke k'okarin magana,tuni Fadima ta gano take-takenta tun kan su baro gidansu Ash,don haka tayi saurin taran numfashinta tace"Hey! Lil save ur breath.... Ki addana dukka maganganunki becuz diz is not a time of questions and answers or time of seeking for forgivenes..... Ki bari zamu tattauna wani lokacin not now... Because ahalin yanzu all I nid is to rest... "
Jin hakan yasa Suhaima jan bakinta tayi shiru,ta shiga duniyar tunane-tunanenta har suka iso gida bata sani bah sai da Fadima ta d'an tab'ota sannan ta dawo cikin hankalinta.............................📝
let's watch out @ Babi na ashirin da hudu (Gidan malam:Ruk'iyya).
*Votes
*Comments
*Follow &
*Rebroadcast
TAKU
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial111 Chapters
Altura’s Defiance [ A Transmigrated into a Villainess LitRPG with Kingdom Building, MC befriending and Xianxia Politics]
[Participating in Royal Road Writathon] [Volume cover by Aslikova] [Fic cover is a wombo] A lonely girl finds herself transmigrated into a book she had dropped as a villainess. Now she must play Xianxia politics, run a duchy that really doesn’t want to exist, handle an overzealous MC with far far too many ‘love interests’, make sense of a System that really shouldn’t work all while making sure she doesn’t die because of simply existing. Are we sure dying is not an option? What you can expect from the book 1) Kingdom Building 2) A person becoming a book villain 3) Xianxia Setting 4) System, stats and skills with Xianxia realms as levels 5) Weak to Strong 6) Female MC 7) Light Comedy, not the focus of the story 8) Non-Loner MC. 9) Action is a sub-theme of the fiction but is not the mainstay.
8 201 - In Serial27 Chapters
The Grey Realm, an Erebus Story.
Written by: Staugroan and The Inklets. Edited by: Claudia Adams. In the beginning there was a god, who watched over and made one world his own. Soon after the god grew restless, but happened to stumble on a small world filled with life. This world was named Erebus by its peoples; humanity. The god was so fascinated with this new world that he started to copy it back home, creating oceans, forests, deserts, and so forth. Then the god created life and eventually his favored creations who would be immortals and be the better of mankind in every way-the elves. So often the god had traveled to Erebus that the two worlds became linked by magic and their inhabitants could cross at will. Relations between the races flourished, and a great empire was born in the Grey Realm, home of the elves. But the god once again grew restless, and set loose great beasts that stood at the top of any food chain, the apex. At first the elves met the challenge and fought them head on. But mankind was not so lucky, they died in droves to push back even a single apex. Something had to be done. Elves and man worked together to begin sealing off the worlds to protect mankind, to limit the ways in and out to better fight the apex off and keep their fellows safe. The ritual had adverse effects the likes of which neither the elves nor man could predict; the sealing of the worlds started slow, but the magic had never been done before, and in their ignorance it spread to completely cut the two worlds off from one another. It ejected the apex, and other magical being back into the Grey Realm, saving Erebus. At first the elves were content, they would find a way back once the apex were dead and gone. But the seal had done more than keep Erebus locked away. The powersource of the seal was magic itself, from both worlds, and it consumed it all greedily. The elves, weakened without their magic, crumbled into ruin, and the apex were free to hunt the other races of the Grey Realm. Two-thousand years later a strange phenomena is occurring and magic is slowly returning to the Grey Realm, and tears open that allow passage to Erebus. Thu'lain and a few elves must make the journey to fallen kingdom of the elves Anosora, in the hopes of reclaiming what was once theirs. They must face their nemesis the apex, and survive not only the species that have turned against them, but a terrible being left behind by the god to kill even the apex. Uch'l'thein, the faceless terror.
8 185 - In Serial13 Chapters
Where is my head, Haro?!
Seth Francis Haro(Whyte Masuda Shig*), an ordinary boy, with ordinary behavior and an unusually beautiful girlfriend. The story takes place around the MC that wants to have a happy life making his father proud and finish with success the school where he goes with his beautiful girlfriend. One day when he is on the way to school something bad happens and everything takes a new form. He wakes up in another world where only talented people can use high tier magic and where many fantastic races are living alongside humans. *Shining P.S.This may not be for you if you get disgusted easily.
8 169 - In Serial10 Chapters
Searching for Safe Heaven
People envy the power which one possessed, but they forget the pain and resposibility the power bring to the possessor. Let's see the journey of some people who wants to brekthrough this pain and burden of responsibility
8 137 - In Serial59 Chapters
A Dangerous Woman (A Fay Cunningham Mystery-Book 1)
Fay Cunningham, publisher of a small-town Pennsylvania newspaper, is having a well deserved midlife crisis. Both nicotine-and calorie-deprived, she stays busy delivering the paper she publishes in order to get closer to her customer base, craving inspiration, a smoke, and a cheeseburger. But she discovers something odd going on behind the closed doors of her trusted friend Joe Wise. Like, where is he and who is the mysterious blonde rudely blocking Fay's entry to his house?Adding to the puzzle, Fay learns that Joe's brother and biggest rival, Thomas, has just died under strange circumstances. Joe was Fay's professional benefactor and her journalistic instincts kick into overdrive. But first, she has to get past Angel, Joe's hostile and secretive new companion. And when Fay's questions get too personal, a killer makes lethal plans to send Fay into permanent retirement....
8 177 - In Serial27 Chapters
Unexpected Roommates | Slashers x Reader
You're now independent, alone in your much-too-big house... well, it would be too big if you were living alone. After an interesting then of events, however, you are definitely not living alone.There'll be a lot of slashers in this book, and I'll be adding more as I go along. For now, I'll be adding Ghostface based off of Danny 'Jed Olsen' Johnson from Dead by Daylight since i can't decide on a Ghostface from the movies, Michael Myers, Jason Voorhes, Bubba Sawyer, Freddy Krueger, Norman Bates, Hannibal Lecter, Thomas Hewitt and Brahms Heelshire.
8 177

