《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》CHAPTER TWELVE
Advertisement
💘SHIN SO DAYA NE?💝
TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA
_Watpadd:Hafnancy_
🌼BABI NA GOMA SHA BIYU🌼
Page 55-60
BANGAREN LEEDAR
Leedar ne zaune saman sallaya ya idar da sallar asubahi. Ya hau rera karatun Qur'ani cikin zazzak'ar muryarsa mai dadin sauraro. Bashi ya dakata daga karatun bah har sai daya ga gari ya soma haske sannan ya ijje Qur'anin yaje ya kwanta.
So yake ya koma bacci amman baccin yaki zuwa. Idan ya rufe idanuwansa yayi kamar zaiyi baccin sai kuma kaga yayi saurin bude idanuwan.
Kana ganinsa kasan yana tattare da damuwa, don hankalinsa mah ah tashe yake.Dauko wayarsa dake saman gadon yayi, ya sanya k'iran Fadima akaro na barkatai, don tun yammacin jiya yake ta trying line dinta amman yaki shiga, sai faman ce masa 'switched off' ake.
Wannan karon mah 'switched off' d'in aka sake ce masa wanda haushin hakan ya sanyashi yin cilli da wayar saman gado har takai karshen gadon, kiris! ya rage ta fado k'asa amman koh ajikinsa.
Rasa inda zai sanya kansa yayi.
"Anya pretty tana lafiya kuwa?" Hakan ya fadi afilli cikin tsananin tashin hankali don shi dai sanin da yayi wa Fadima bata taba barin wayarta babu chargy,koda babu wuta toh za tayi charging d'insa da wutar Generator.
Ya tabbatar da cewar amsar tambayarsa yana ah gidansu Fadimar. Don haka ya yanke shawarar zuwa gidansu d'in idan gari ya gama wayewa.
Daga hakan bacci barawo yayi awon gaba dashi mai nauyi kuwa don bai sami wani wadataccen bacci bah adaren jiya,all thinking abouh Fadima Sa'ad.(Hahaha ke dai 'yar fillo kin shiga uku)
BARI MU WAIWAYI MUBEEN
Tunda motarsu Fadima ta tashi, ya bi motar da idanuwa,bai daina kallonsa bah har sai daya ga motar ta bar layin.Tambayar kansa yake, "anya na kyautawa Zahrata kuwa? "Meyasa zan boye mata cewar ina da mata har da 'ya? Why will I keep our relationship secret to my family? Wanda na lura abinda mah yafi b'ata mata rai kenan?"
Tambayoyin daya shiga jerowa kansa kenan wanda bashi da amsar ko daya. Gunjin kukar Hanan ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya lula.
Sannu ahankali ya juya ya soma takawa har yakai inda take tsaye take kukarta mai taba heart.
Ganin ya iso dab da ita ne ya sanyata saurin d'aga masa hannu,tace"Mey kuma zaka ce min? Koh ba'a fad'a bah kowa ya shaida ka fi sonta akaina.... Na maka abinda kakeso don farin cikinka mijina ya fiye min komai... Zan iya jure koh wani irin kuncin rayuwar da zan shiga indai akanka ne....Inaso ka bani izini ni da kaina zanje na nuna wa Mummy cewar nice na baka goyon bayan ka k'aro wani auran..... Abu Jasmine bana kaunar wani abin ya sameka sabida bah karamin so kake yiwa wannan baiwar Allahn bah.... So juz permit me to talk to Mum abouh it...... "
"And do u think diz is a minor problem da har kike tunanin tunkarar mum da wannan maganar? "
Advertisement
Murmushin takaici yayi, sannan yace"Hanan ke kanki kin kwana da sanin cewar yadda mummy ke masifar kaunarki ba zata taba yadda na karo wani auren bah.... Ke dai kawai ki bari zanyi handling wannan issue din da kaina.... Will meet her tomorrow."
Kokarin magana take ya katseta ta hanyar rungumota"Shhhhh! Its okay Hanan dita don't say anything again.... Kuma bana son kina fadin cewar nafi sonta akanki... No, kowacce da matsayinta azuciyata, zan mah iya cewar matsayinki yafi nata aguna because ke kuma 'Don gashi muna expecting wani babyn very soon.... " Ya fadi hakan tare da shafo 3months old pregnancy dinta wanda babu wanda zaiyi tunanin tana da ciki sai su d'in da suka san da abinsu.
Yace"Hanan d'ita I love you so much.. Hakika ke macece ta gari... Allah ya miki albarka matata"
Maganganunsa ba k'aramin dad'i sukai mata bah, don haka tace"Ameen mijina.....Mubarak d'ina nima ina mutuwar sonka... Pls kada ka juya min baya idan har Allah ya kaddara aurenku da sister Zahra..... "
Da sauri yace"Haba Hanan stop saying dat.... Taya za'ai na soma tunanin rabuwa dake? Idan har mah nayi hakan toh wallahi na cika babban butulu kuma na rasa mace ta gari wacce kowa zai so ace matarsa ce ke....Don Allah kisa aranki cewar ni dake mutu ka raba ne takalmin kaza insha Allah..... "
Murmushi tayi tare da furta"Thank you hubbyna💗..... "
Yace"U most welcome wifey.... Gaskiya ni dai bazan iya shiga cikin gidan nan yanzu ba, becuz am not ready to face Mummy and her actions towards me right now .... Nasan tana cikin b'acin rai yanzu, so I will allow her to cool down idan yaso gobe zanzo na sameta sai muyi wacce zamuyi.......yanzu akwai abinda zaki dauka ne acikin gidan?"
Tace"Kayan sawa na kala biyu ke ciki amma ga wayata nan ahannuna.... Sai kuma Jasmine"
Yace"Rabu da Jasmine ta kwana anan tunda dama gobe zamu zo..... Kinga taho mu hanzarta mu tafi gida kada hajiyar ta lek'o waje ta ganni.... "
Da sauri sauri suka shige cikin motar, ya jasu suka bar layin.Tafiyar ku san 25mins sukayi sannan suka iso 'Hotoro Dan marke' inda anan gidansu yake.Shi da kansa ya fito ya bude gate d'in gidan sabida bashi da mai gadi (Mubeen kenan akwai shegen Kishi because, sabida Hanan ne yaki ajje mai gadi).
Yana gama parking, ya fito yaje ya kulle gidan, sannan ya dawo ya ciccib'i matarsa wanda sai faman zuba masa shagwab'a take.
Yace"babyna meye? "
Ashagwabance tace"Naga u didn't call Sister Zahra ka tambayesu ya hanya.... "
Yana sane da Zahransa,baya iya daukar minti d'aya ba tare da yayi tunaninta bah, but baya cika son yana kawo zancenta agaban Hanan don yin hakan agunsa cin fuska ne.Yasan ita karan kanta Hanan d'in ba wai bata jin kishin Zahran bane, kawai tana dai daurewa ne.
"Baby wayarta ta mutu babu chargy.... So kinga koda na kira bazai shiga bah... Fatanmu dai Allah ya saukesu lafiya koh matata? " Ya fadi hakan sanda ya direta ya hau kiciniyar bud'e entrance door d'in.
Advertisement
Rungumo bayansa tayi tare da fadin"Ameen mijin Hanan.... " adaidai lokacin ya k'arashe bude kofar, ya juya ya sake ciccibarta suka shige ciki, wannan karon ita ta taimaka masa ta hanyar rufe kofar still dai tana hannunsa.
Bai direta ako'ina bah sai kan matrimonial bed d'insu.
"Yace"Matar yanzu mai zamu ci? "
Tace"Nifa ban jin yunwa"
Lak'atar k'aramin hancina yayi, yace"Are you sure becuz ni dai banji..."
Daga masa kai tayi alamar bata ji din. Wanka suka yo, sannan shi kuma ya d'auro alwala don biyan sallolin da ake binsa.
Sai data jira shi ya idar sannan suka kwanta, don sam bata iya bacci ba tare da ta jishi akusa da ita bah.Wannan shine abu na farko da take tunanin zata sha matuk'ar wahala da idan har ya auro Fadima sabida ya riga ya sabar mata da kwanciya akusa dashi.
Tunanin Zahransa ne ya fad'o masa arai... Koh yanzu awani halin suke ciki? Sannan kuma wani irin bala'in zasu je su tarar agida?
Rungumosa da Hanan tayi shine ya yanke masa wannan tunane-tunanen nasa.
Tace"Hubby oya addu'ar bacci.... "
Atare sukayi addu'ar tare da baiwa juna simple peck ah lips suna fad'in"Good night" to each other. Daga hakan wani nannauyar bacci yayi awon gaba dasu because both of them are damn tired.
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
FADIMA SA'AD
Tunda na idar da sallar subhi na sami wani daddad'ar bacci yayi awon gaba dani tare da samin wata irin nutsuwa acikin zuciyata sabida na kwana ina ibada tare da karance-karancen al'Qur'ani mai girma.
****************
Suhaima wacce tafi kowa morar bacci, ita d'in kuma ta riga kowa tashi.Tana kicin tana taya Umma had'a breakfast, wanda plaintain da potatoe chips suke ta aikin soyawa har suka kammala.Agefe d'aya kuma suka dafa ruwan zafin da za'a sha shayi dashi.
Umma ce tace"Suhaima pls clear up diz place....Zan shiga gidansu Madam Iyabo (makobciyarsu) 'yarta Rose ta haihu kuma tazo wanka gida.... So bazan dade bah sabida kada Abbanku ya tashi....." (Da yake Abban nasu da sassafe ya dawo).
Suhaima tace "ok" kawai, ayayin da Umma ta fice.
Suhaima tayi abinda aka sanyata sannan taje tayi wankanta taci kwalliya cikin doguwar riga 'yar kanti. No makeup juz natural tabar face d'inta amma still tayi k'yau sosai, dama can gata mai k'yau d'in ce.
Koh mintuna ashirin bai gama cika bah da fitar Umma, Suhaima taji ana bubbuga kofar falo.
Afilli tace"Kar dai ace har Umma ta dawo ? koda yake tace mun ba zata dad'e bah.... "
Ta mike don zuwa bude mata kofar because su basa barin entrance door d'insu unlocked.
Tana bud'ewa taga bah wacce take expecting d'in bace, ganin wanda ke tsaye abakin kofar ya sanya ta sakin wani malalaciyar tsaki tace"Wallahi da ace nasan kaine babu abinda zai sanya nazo na bude maka kofar nan.... Sai dai ka k'araci knocking d'inka, idan kaci sa'a wani yazo ya bud'e maka toh Alhamdulillah..... Idan kuma baka sami hakan bah,inka kaji ka wuce.... Buh I regretted wasting my energy to open dix door for u..... Yanzun mah haka kullewa zanyi....."
Ta fad'i hakan ayayin da take kokarin maida kofar ta rufe, da sauri wanda ke tsaye abakin kofar ya tare kofar, da alamun dai yafi k'arfinta don turo kofar yayi da hannu d'aya ya shigo.
Murmushi ya sak'ar mata tare da furta"Ruhee💗 kullum sai k'ara k'yau kike.... Tell me meye sirrin? "
Cike da jin haushinsa ta watsa masa miyau kan fuskarsa tace"Karka sake bakinka ya sake furta wannan sunar agareni because baka cancanta ka kirani da hakan bah..... Leedar I so much hate you and will never stop the hating...... "
Da sauri yakai d'an yatsarsa saman lips d'inta yana fad'in"Haba Ruheena ki tsaya ki saurari abinda zan fad'a..... "
Da sauri takai hannu ta wanke masa fuska da Mari"Maci amana mai zan tsaya na saurara?.... Salon yaudararka koh kuwa meye?.... Wallahi tun wuri ka fita hanyar 'yar'uwata kafin nayi taking actions akanka....... "
Da alamun koh kadan baiji haushin Marin da ta masa bah, don Murmushi yayi tare da fad'in"Meyasa zan rabu da Fadima? Sabida kina mutuwar sona right? Tell me mana my dear u are now making sense..... Fad'a min ina jinki......? " Ya fad'i hakan tare da kashe mata ido d'aya................
************
Hayaniyar dana ji sama-sama shine yayi nasarar tashina daga daddad'ar baccina. Jin hayaniyar kamar daga falone kuma muryar Suhaima kadai ake ji ya sanya ni saurin d'aukar zumbuleliyar hijabina na sanya tare da saurin barin dak'in.
Ahankali na furta"Suhaima ita kuma da waye da safiyar Allahn nan? "
Na k'arasa falon adaidai lok'acin da naji Suhaima na fad'in"Haidar kaje na barka da Allah amma fah ka rubuta ka ajje cewar mak'iyarka ta farko anan duniyar itace I hate u so much...... "
"Anji kin tsanesa kuma ayau kinyi nasarar fad'a masa haka face to face duk da cewar kin sha nuna masa hakan by ur actions, amma yau kin fad'a masa agabansa..... Amma ki sani cewar Yadda kika nuna kin tsani Haidar, hakan na nufin nima kin tsaneni kenan because very soon ni dashi zamu zama abu guda.... Ma'ana we shall soon be Legally married..... "
Arazane ta d'ago kanta ta kalleni jin kalaman da suka fito daga bakina. Cikin tsananin tashin hankali ta furta"Sister Zahra Mubeen d'in faah? Shi kuma ya zakiyi dashi? Don't tell me you are leaving him because he has a wife and a daughter................. Huh? "............... 📝
HAFNAN'S POV
Tabdi jam!!! anfa zo gun....... Nasan kowannenku na Cike da mamaki kan abubuwan chapter din nan da dama.... So also I am!!
Shin meke faruwa ne tsakanin SUHAIMA DA KUMA LEEDAR? Becuz as we can see here ana nuna mana kamar bah tun yau suka san juna bah....... Ku dai ku biyo Hafnan.......!!!
YOURS
©QUEEN HAFNAN©
Advertisement
- In Serial40 Chapters
My City In The Sky Is Too Great! It Can Upgrade Infinitely!
Gail had transmigrated to an era where everyone was building cities. Here, anybody could become the master of a city as long as they entered a world.
8 588 - In Serial33 Chapters
Level One Chef
Being an adventurer sucked. And so Harper Emerson decided he needed a do-over. Fleeing from his previous life (and the debts that came along with it), Harper foucuses on setting up shop as a chef at an eatery in the "quaint" town of Mystic Falls. It's a total sty, but he's willing to call it home. However, his idealized dream of becoming a restaurateur is plauged by so many issues it'll be amazing if he ever gets the damn place opened. Especially when his creditor comes collecting. This is a slice-of-life, light crafting LitRPG that focuses on building and establishing the eatery, designing recipes, and cooking meals... as well as Harper's growth as a person. A warning: Harper sometimes has Big Brain ideas, and while he's quick to call himself an idiot, they are far from stupid. Just keep reading. Participant in the Royal Road Wriathon challenge.
8 297 - In Serial13 Chapters
Marrow Marionette
Elm, an anti-social teen, ostracized at school, and alone otherwise, awakens to a power that changes his bleak future into an open sky of possibility. Maybe he will choose to be a hero? Or, maybe he will just take what he needs to be happy. How many mindless, clattering skeletons does it take to beat a superhero? For Elm, there's only one way to find out.
8 302 - In Serial20 Chapters
Here & Now
Best-friends since diapers, Sadie and Jodie were each-others better halves. You wouldn't see one with out the other, the bond they shared was irreplaceable. But when Jodie family had no other choice but to move away for her fathers job, their friendship was tested. The promise they made to stay in touch didn't last longer than a month until there was no communication. Five years later and their paths crossed. What happens when Sadie sees Jodie, the girl who couldn't be seen wearing jeans was now sporting men clothes. Instead she's this whole different person, who Sadie can't seem to get enough of. What was once just two friends sharing the same common interest turns into...two people who can't seem to control their feelings.
8 180 - In Serial13 Chapters
Iona Online
Michael was excited to login to the newest VR immersion game, Iona Online which is the culimation of cutting edge research into Time Dialation computing. But the game has been hijacked by an AI that was developed by genius tech nerd, and now Michael is trapped in a world that is evolving faster than the players can react... and no one can log out.
8 67 - In Serial25 Chapters
Mercy (Pennywise 2017 x Reader) UNFINISHED AND DISCONTINUED
[PLEASE NOTE THAT THIS STORY HAS BEEN DISCONTINUED AND WILL NOT BE FINISHED]Please have mercy on me, take it easy on my heart...Life in Derry Maine had its ups and downs. Especially for Y/N L/N, an 18-year-old who has just finished high school and is unsure of where life will take her. When things begin to get odd; children are going missing more and more these days, and she starts getting the feeling she's being watched, will she be able to crack down on what is causing all of this torment? Or will she just plead that she's not next?(In the same year as the 2017 IT movie! Will include snippets of the Loser Club, but you'll be older than them.)
8 216

