《SHIN SO DAYA NE? (Complete)》Chapter One
Advertisement
*💘SHIN SO DAYA NE?💝*
*TARE DA ALKALAMIN*
📝
*HAFSAT AL-MUSTAPHA*
https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-1194933670662901/
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*{ we give the reader's of ours the best out of the best's,, our inks are melodious And dropping a kinda light's to reader's}*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HEART TOUCHING ❤ TEARS OF SORROWS😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINGS 💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*✔
🌸BABI NA DAYA🌸
*Page 1-5*
Kwance nake saman katafaren gadona,hirar soyayya nake tare da mutumin da ban taba gani ba haka zalika shima din bai taba ganina ba, wayace kawai ta hadamu, ya fada mini cewar lambar wani abokin aikinsa ya karba gun wani, toh ayayin kwafe lambar acikin wayarsa ne yayi kuskuren rubuta wani harafi wanda asanadiyyar hakan ne Kiran ta fado layina.
Tun daga lokacin muka kulla alakar soyayya wanda dakyar ya sami ya shawo kaina kafin na yadda na karbi tayin soyayyar tasa, tun bana wani sakewa dashi har nazo na ware na soma dan sabawa dashi wanda idan har banji muryarsa arana daya ba toh kuwa ina iya kwantawa rashin lafiya,Sannu ahankali naji ya soma kwanta mini arai,Cikin kankanin lokaci naji soyayyarsa takai mini mugun cafka acikin zuciyata, gani nake ayanzu bazan iya rayuwa babu shi ba sabida yadda nake jinsa kamar wani bangare na jikina, soyayyarsa ta gama gaurayewa da dukkan jinin dake ajikina, zan iya fassara irin soyayyar da nake masa da soyayyace wacce ruwa bazai iya kashe kishinta ba, irin natural love dinnan zallah,, wayyo Allah jama'a ya zanyi da rayuwata idan har na rasashi? The worst part is that bani da tabbacin mutum nema ko kuwa aljan?DR MUBARAK MUHAMMAD MUSTAPHA kenan.
Tsawon watanni biyar kenan muna fama da abu guda ta waya wato soyayya da Kuma chatting on WhatsApp amma koda wasa bamu taba haduwa face 2 face ba,duk da cewar garurruwar da muke basu da nesa da juna,infact zan iya cewa tamkar baki da hanci muke...I am a Zaria base ayayin da shi kuma mutumin Kano ne.
Bazan iya kirga adadin magiyarsa kan mu hadu ba amma niche na hana hakan faruwa har yau,dalilina kuwa shine,ina fargabar kada yazo ya ganni yaga ban masa ba duk da cewar ni nasan I am a first class bae,ba yabon kai ba amma gaskiyar magana I know dat am perfectly okay for any type of classic man.. Na riga na daukarwa kaina alkawarin cewar koyaya Mubarak yake muddin dai shi mutum ne, toh I don't care of how he looks,ina son abina hakan, ban san wani hukunci shi zai yanke ba idan ya ganni Thats the reason why am damn scared.
Yanzun ma haka sana'ar tasa daya saba yake yi wato ina nufin magiya,"Haba my Zahra ki tausaya ki ceci rai, ki bani damar nazo naga sarauniyar data dade tana mulki acikin babban birnin zuciyar bawan Allah Mubarak, wallahi zuciyata, gangar jikina dani karan kaina muna muradin muyi tozali da kyakkyawar fuskarki yake ma'abociyar hankali da nutsuwa wacce ita kadai ta iya sarrafa daddadar soyayyarta acikin zuciyar Mubarak dinta..Please babyna is my request been granted this time around? " ya karashe maganarsa cikin wani irin salo na soyayya wacce sai da naji duk wani kuzari na jikina ya gushe sakamakon yadda zumar soyayyarsa ta narkar da duk wani gudan jini dake gudana acikin jikina.
Advertisement
Da kyar na iya tattaro nutsuwata, na dan saki kasaitacciyar dariyata mai birge mutane tare da twisting din muryata, nace"
Hey! Man u are making me to feel lyk am on top of the whole world... Wow haka nake da babban matsayi acikin zuciyarka da kuma rayuwarka?... Anyway thanks for dat dearest one...zancen haduwar tamu kuwa, I will still repeat myself again, kadan kara hakuri har sai zuwa lokacin da nayi ra'ayi please. "
Ji nayi ya tari numfashina cikin tsawa"Fadima ya isheni hakan!! enough of all Dix bullshits and playing around wit ma senses...Am not a kid da har zaki dunga raina min wayo kina downgrading level dina sabida kinga ina yawan rokonki kan mu hadu all because am madly in love with you... Ke kuwa koda rana daya ban taba jin kinyi koda subucewar baki ba kice mu hadu ba... Zahra meyasa kika zabi da ki cigaba da azabtar dani ta hanyar haramta mini ganinki?... kai infact Fadima am doubting if u really love me as you said because your action towards me is making me to be sensing dat maybe u ar juz pretending dat you love me, whereas u don't.......Ayau dinnan nake son ki fada mini gaskiya.. Wani irin matsayi nake dashi acikin zuciyarki?... Baby pls say something you are silent.. "
Wani irin abu mai nauyi tamkar dutse naji ya dirar mini acikin zuciyata adalilin furucinsa,da rawar murya na soma magana"Inna.. lillahi wa.. inna ilaihi raji'un... Daktana I can't juz believe wai duk furucin nan daga bakinka ya fito... Idan har kayi concluding cewar wai ni Fadima bana sonka toh wallahi Mubarak baka min halacci ba kuma ka butulcewa zuciyata sabida yadda take ji dakai... "
Kokarin magana yake amma ban bashi damar hakan ba nace"wait a minute.. " Na soma kwalawa kanwata kira don na tabbatar ita kadai ce kawai zata iya bashi amsar tambayarsa because she's the only one dat knows how much I so much love him.
Fadi nake ina dada nanatawa "Suhaima! Suhaima!! Kina ina? don Allah zoki tayani jin wata sabuwa.... "
Ah rude Suhaima ta shigo cikin dakin, yanayin data riske ni ya sanya hankalinta kara tashiwa, tace"Big sis mai yake faruwa na ganki cikin irin wannan yanayin daban taba ganinki acikinsa ba? Queen sis fada min waya bata miki rai..? " abinda yayi dabarar fitowa daga bakina shine"Dakta ke son magana dake..... " Na mika mata wayar.
Da sauri ta fisge wayar ahannuna tana dariyar nuna jindadinta ayayin da ni kuma na tsareta da jajayen idanuwana da suke tsiyayar da hawaye, nayi mata nuni da hannu alamar ta sanya loudspeaker sabida naji komai. Ohh! ni Bintu jama'a zo ku gan mini Suhaima murna har kunne don yau za'ai waya da Dr. Mubarak don basu taba yi ba sai yau, yau din ma da sanadi.
Da murnarta ta kange wayar akunnenta, ta soma magana cikin sassanyar muryarta tamkar iska"Hello! Uncle Dakta dafatar an yini lafiya? " Daga daya bangarensa yace"Hey! Our lil sis nyc speaking with you....Suhaima ko? "
Ahankali tace"itace".. Ya cigaba"wow kice I guess right... Akullum idan muna waya toh big sis dinki bata da wani magana sai taki... ta kan bani labarin yadda kuke very close da kuma resemblance dinku.... Wai da gaske kuna kama? "
Advertisement
Dagowa tayi ta kalleni tana murmushi, alokaci daya kuma yanayinta ya sauya zuwa yanayi na tashin hankali sabida sai ayanzu ta lura da hawayen dake tsere bisa kumatuna yana diga akasa. Da sauri ta matso kusa dani ta dafa ni"Big sis what's wrong wit you? Mai yayi zafi haka da har ya sanyaki zubda hawaye?waya bata miki rai? Tell me sis wallahi I promise you am gonna deal with anybody behind ur tears"
Cikin rashin kuzari nace"Ke kina hauka ne? Ko kin manta waya kike?".....Da sauri ta maida wayar kunne don na lura ashe mantuwar tayi. Ina jinta tace"Uncle kaine ka batawa sis dina rai har take kuka? Am juz praying dat it Shouldn't be you because I don't wanna act stupid towards you sabida yadda nake ji da big sis wallahi zan iya yin komai akanta.... "
Cikin hanzari ya katseta yana dariya"yayi kanwar big sis..amma dakata kiji.. " Atake anan ya bata labarin yadda mukai, ya karashe da"Suhaima kin san ya nake jin zafin abinnan kuwa? That's the reason why I said am doubting her love for me tunda taki bada chance muka juna. "
Suhaima ta saki ajiyar zuciya jin cewar ba wani kwakkwarar abu bane ya sanya big sis din nata kuka ba, asali ma kusan itace da laifi.
Tace"Uncle Dakta don Allah kayi hakuri I promise you I will try and talk to her to find out d reason daya sanya take dodging haduwarku.. Amma kaima baka kyauta mini ba daka yi concluding cewar maybe she doesn't love you, Sam kayi kuskure coz I guess dat's d main reason dah made her cry. "
"Nasan baka san wacece 'FADIMAH SA'AD MAI NASARA' ba Saisa kayi saurin concluding, anyway to make it brief.. Fadima yarinyace da idan har tana son abu toh kuwa sai duniya ta sani, Sam bata da zurfin ciki..take for instance,kace tana yawon baka labarina wanda hakan yana nuni da irin tsantsar kaunar da take min kenan... The samething goes to you, tana yawon bamu labarinka, toh yawon zancen naka ne ya sanya na lura da cewar my big sis is madly inlove with you and I can see dat she's ready to sacrifice her life for you..kaine jarumin daya yi nasarar sace zuciyar big sis dinmu.. Wallahi Uncle ban taba ganinka ba, ban kuma san ya halittarka da halayyarka suke ba, amma kawai ni dai naji zuciyata tayi Na'am dakai,kuma zuciyar tawa ta aminta dakai tana son ka kasance mijin Fadima, angon Zahra'u kuma uban 'ya'yan Bintu ina nufin Queen sis dina... Hope you won't dissapoint me? "
Ji nayi ya saki ajiyar zuciya sannan yace"Suhaima I promise you dat such will never happened insha Allah donni mai kaunar big sis dinki ne tsakani da Allah kuma I promise to marry her Idan har ta ganni kuma taga nayi mata.. "
Ban san sanda wani murmushi ya subuce mini ba adalilin furuncinsa na karshe, araina nace"wow he doesn't cares abt how I looks too, he juz said he's gonna marry me idan har shi ya kwanta mini arai... Ohh! Man ko bakayi ba kayi ne agun Fadima Sa'ad........ "
Suhaima ce ta katse mini gajeriyar hirata da zuciyata dana ji tace"Thanks alot bro..sai dai akwai Matsala... Ina son ka tayani rokonta data rabu da wanda bai san inda ke masa ciwo ba.. Wai shi saurayinta ALI HAIDAR........ "
Sai yanzu na lura da inda zancen nata ya nufa, don haka cikin hanzari da kuma zafin nama na wufce wayar daga hannunta,cikin matukar tausayawa kaina tare dajin zafin abinda tamin nace"Ya Salam!! Suhaima ai yau kin gama dani gun Mubarak.. "
Ina jinsa yana fadin"Hello Suhaima kina jina? Bani labarin Haidar din...ki fada min gaskiya idan har tana sonsa wallahi zan hakura......kiyi.. "
Da sauri na katseshi da"Hello Daktana ka saurareni please I can explain.. " jin muryata ya sanya shi saurin yanke call din. Wayyo tashin hankali wacce ba'a saka mata rana.....Inata kiran layinsa amma yaki ya daga, karshe ma kashe wayar yayi gaba daya.
Na dago kai na zubawa Suhaima idanuwa wacce kana ganinta kasan ita karan kanta ko kusa bata ji dadin abinda ta aikata ba, kwayar idanuwanta dauke suke da tsantsar nadama da kuma dana sani, cikin muryar kuka nace"Haba lil sis ya zaki min hakan? Ni da nake tunanin da'ace wani ne ya min hakan zaki fini daukar zafi da wannan amma sai gashi ke da kanki kin min? Why my sister? Why do you so much hate Ali Haidar? Ko kin manta cewar he still remains my first love? Ki tuna fa idan har akwai wanda akayi wa butulci toh kuwa tabbas shine sabida Mubarak came into ma life juz recently..Ke lemme tel you something u don't know.. Wallahi I both love dem fatana kawai Allah ya zabar mini wanda zaifi zama alheri acikinsu... "
Da sauri ta kada baki tace"Insha Allah Mubarak ne zai kasance shine mafi alherin sabida someone like Haidar doesn't deserve a lady lyk you..."
Cike da mamaki nace"why? Sis am beginning to suspect something.. Ko dai ke dashi kuna da wata akasa ne?
Da sauri tace"wah!! Ni tama sanadiyyarki na sansa... "
Nace"Den y all dix hatred of a thing? "
"Don't juz know buh I still repeat Haidar doesn't deserve you... "
Pillow na dauka na cilla mata, ta mike tayi waje tana dariya, nace"Idan Allah yayi shine mijina sai ki raba auren. " jiyota nayi tana fadin"Allah ma bazai sa ya zamo mijin naki ba... Ai Tee-zahra ta Mubeen ce har abada insha Allah... "
Toya guys how far? Interesting or
not? Need to see ur comments don
Hakan zai bani gwarin gwiwar
Cigabawa.
Shin meke tsakanin Suhaima Da Haidar daya janyo kiyayyar da take masa?,, Kuma shin Fadima Sa'ad zata baiwa Mubeen damar su hadu kuwa??... Don't think much Ku dai ku biyoni..... Dix is juz d beginning!!!
Love you all and don't forget to vote.. Thanks!!
_Watpadd:Hafnancy_
Yours
©QUEEN HAFNAN ©
Advertisement
- In Serial13 Chapters
Starlit Crown
Leo thought he knew everything about his best friend since kindergarten but when Sky tells him they must never see each other again, Leo learns there is something else going on. Sky’s destiny to take over his father’s position as the Celestial Warrior is fast approaching but his illegitimate brother’s arrival makes this power transition far more complicated and dangerous than ever. Cover by @artemikass on Twitter
8 202 - In Serial13 Chapters
Gifted • Inumaki Toge
Arai Shiro was gifted with a cursed technique since birth. She knew her father didn't love her, he only loved the reputation she could bring to the family. A story of how Shiro finds love and comfort with a boy that only speaks in onigiri ingredients.Book One - Reader (oc) x Inumaki toge This book follows Tokyo Metropolitan Magic Technical School manga.Jujutsu Kaisen fic
8 166 - In Serial11 Chapters
Terror Infinity- Contamination
Want to know the meaning of life? Want to live… a real life?†The world changes when you click YES. In God’s dimension, you have to keep getting stronger, keep evolving to survive one horror movie after another. Do you kill everyone in your way to reach the end as a lone king? Or fight along with your comrades and survive through the support of friends? Everything was just for staying alive. Until you find the secret of God’s dimension. Who is the real enemy?Having awaken in a random movie, Terry finds himself surviving in Movies, Animes, Manga,s Books and more as God wills for the people to survive and evolve. He is now part of Team Outback
8 108 - In Serial15 Chapters
The Reavers
Violet V. Vermillion. Known to a few a Fives, known to all others as the Fifth reaper. Thief, murderer, galaxy's greatest Assassin. Accused of killing one-hundred-thousand, plus, people and suspected of killing several hundred thousand more. Has finally been cornered and killed. That’s the official report at least. You don’t want to know the unofficial report.
8 96 - In Serial148 Chapters
Completed books !
خيليا تا وقتي فن فيك كامل نشه نميخوننش نميدونم اين چقدر به دردتون ميخوره اينجا پيج و اسم فن فيك های لری كه پابليش شدن رو ميگيم🌟⚠️🌟:خب اینجا خیلی از فن فیکشن هارو گذاشتم که برای سه چهار سال پیش ان! طبیعیه خیلی ازینا پاک شده باشن یا آیدی هاشون رو عوض کرده باشن. به هرحال پیداشون نمیکنید ؛ پیشنهادم اینه که از آخرین قسمت که گذاشتم شروع کنید که فف ها جدیدترن و امکان اینکه پیداشون نکنید خیلی کمه@nmsh_larry ممنون برای زحمتِ آپ کردن این بوک💚💙ممنون برای کاور صــــــــــبو 💚🍏🍭🍬@iwontbetheone
8 125 - In Serial28 Chapters
Prince of the Underworld
I am Haden Deimos, Son of Hades. I'm the Prince of the Underworld. I'm a VK. The kid of a villain...obviously. I used to be the most feared kid on the Isle. Having Hades as a father gives you reason to be. Now...I live on Auradon...since Mal's mother, Maleficent was turned into a lizard. And my father was sent back to the Isle after he escaped when the barrier wavered. After having a brief fight with the God of the Underworld...Zeus sent him back to the Isle. The Cotillion is coming up and the 'good' life just got more stressful trying to be one of the good kids. After Descendants 1. Takes place during Descendants 2 and Descendants 3.I do not own Descendants or the characters...that is property of Kenny Ortega, Disney, and the creator of the series De La Cruz. I do, however, own Haden Deimos; his character and his storyline. Along with any original characters that I introduce in the story.Do not steal my story.© CORPSE_IS_GODAll Rights Reserved.Any songs used in this story go to either Disney's Descendants or to the rightful owners of the song.
8 192

