《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 34/35
Advertisement
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story(Full Of Sorrow).
✍✍✍✍✍✍✍
*GOLDEL PEN WRITER'S ASSOCIATION*
✍✍✍✍✍✍✍
❄_We are bearers of sooo golden a pen We write assidiously percieven no pain Sooo magical Our creative golden pen Be hold our words A product of our pen Savour our words, for it will cause you no pain_❄
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to
Oll Fans,ina sonku a duk inda kuke.
Nikam mezancewa Ubangiji na inbanda godiya,hakik'a nayi sa'ar fara rubutu inda first novel d'ina yajamin jama'a hardaga Niger.
Farinciki da kunya sukan dabaibayeni wani gamin,inda waenda suka girmeni suke girmamani da ganin k'imata sukecemin anti,ko yau nadaina rubutu Alhamduliilah Alhamduliilah Alhamduliilah nayi achieving d'in abubuwa dayawa,kuma yanzu nagane cewa rubutu yana daga cikin top first abubuwan dake haskaka tauraron mutum,yakan saka samun farinciki saboda kullum burunmu shine mu fad'akar da alumma.
Some times inna tuna fans sainaji nak'ara jajircewa saboda rubuta,babu abinda zancema Allah se godiya,Kuma babu abinda zancewa Fans se Hamdala,Allah yabar k'auna.
(34)&(35)
LAST PAGE INSHA ALLAH.
To haka kawai naji zaman yobe ya gundureni naji garin kwata-kwata yafita araina,don haka nafara shirin barin garin batare da sanin kowa ba.
A d'an zaman danayi naje k'auyen dana haifi Fatima,inda komai yadawomin sabo fil inda nadinga kuka Dakyar kawuna da matarsa suka rarrasheni nayi shiru.
Nayi sati biyu a gidan,nasakejin Kamar ana huramin wutar tsanar garin,don haka nayanke shawarar komawa gida daganan na wuce inda raina yake rayamin..
Bayan nakoma gida da kwana biyu na had'a kayana saboda daman basuda yawa,to nafito k'ofar gida na had'u da Ummin Khamis gaba nane yafad'i kawai senaji hankali na ya tashi saurin komawa nayi cikin gidan ina jero addu'a.
To muna zaune nida su Mama a tsakar gida muna cin abinci,saboda daman al'adarmuce cin abinci a tare.
Advertisement
Bayan mungama Mama ta kalleni tace"....Fatima Dan Allah kada kisake barinmu muyi zaman mu,in an kwana biyu sai muje Lagos d'in tunda kince kinason zuwa.
Amsa mata nayi da to Mama Allah yakaimu, daganan kuma muka nufi makwancinmu.
Da sassafe bayan sallah nafito don gaida su Mama,ganin basu bud'e kofa bane yasa nakoma donna kwanta amma me kawai sena samu kaina dahad'a kayana nafito kuma nayi sa'ar bansamu kowa ba a tsakar gida don haka nasa kai nafita nakama hanyar Lagos.
To Bayan na iso Lagos nazo gidan wannan baiwar Allahn damuka had'u a mota,tayi murnar ganina kuma ta tarbeni cikin mutunci da karramawa.
Haka nazauna gunta sama da sati agunta,mijintama Alhamduliilah mai son jama'a ne.
To matar takasance Y'ar kasuwa ita da wata Y'aruwarta duk sana'arsu d'aya, to ganina a zaune gabanta bana komai yasa suka bani kud'i nafara juyawa karna zauna haka saboda sunajin tausayina akan abinda yafaru dani amma me asirin da'akamin bai bari nacika alk'awari da rik'e amana ba.
Tohm bayana bayin Allahn nan sunbawa Fatima kud'insu mai d'an yawa tafara juyawa,kwatsam rana tsak'a suka nemeta suka rasa ta gudu da dukiyarsu.
Dukansu dayake sunsan abinda ke tare da rayuwarta,sun yafe mata,saboda kaima me karatu zakaji tausayinta saboda komai nata bata d'aukaba,hatta da kayan Y'arta Fatima tabari dawasu kayanta,kaga hakan ze nuna maka kawai an lalata mata rayuwartane anmata abinda bazata'iya zama a guri d'aya ba sede tadinga yawo,inbaku mantaba wannan malamin yace mata watak'ilama haka zata dinga yawo tana k'arbar kayan jama'a yana lalacewa har mutuwa ce kawai zata rabata da wannan halin datake ciki.
To bayan tafiyarta,wani yaron matar ya tabbatar daya ganta a hanyar k'asar inyamurai a wata tasha,amma ita bata gansaba.
Daga baya anje hargun amma babu ita,da'aka tambaya akace daman wannan shine farkon zuwanta gun.
Advertisement
To har yau danake shirin sauk'e muku littafinnan babu labarin Anti Fatima babu ita,anyi nema har angaji,da wannan nake rok'an fans dan darajar ubangiji kunamata addu'a Allah ya kareta ya yaye mata abundake damunta😭😭😭Amin S Amin.
To da haka ni Khadeejaht Musa Muhammad Hydar,wacce kuka sani da Khadeejaht Hydar Young Novelist, na sauk'e wannan littafin mai suna UQUBAR UWAR MIJINA.
Ina mik'a sak'on gaisuwata ga uwa tagari Maimuna Hydar,Allah yak'ara nisan kwana da d'aukaka.Amin.
Dumbun gaisuwa ga GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION Ina jinjinawa hazak'arku da k'ok'ari irinnaku,ina yaba Had'in kai da hak'uri irinnaku,ina rok'on Allah yasa muzama zarra acikin sauran association nd forums d'in,ina alfahari da kasancewata acikinku,komai yana tafiya dai-dai da izinin Allah da taimakon Bro UMAR DALHA babu abinda zamuce maka sai da yabo Mara adadi.
Ina gaida matar soja mai novel d'in auren soja,anti Fateema ina gaisuwa,Anti Nabeelat ,anti Minert dasu Harira da Aisha indo,Aysha abubakar mai saka,marubuciyar hilwana,daduk sauran members duk ina gaisheku.
Haka bazan manta dakuba fans na ZAMA NA AMANA ina jinjina muku sosai.
Soyayyata agareki bame b'oyuwa bace,Aisha Bestie ina matuk'ar kaunarki,Naeema one love to u .
Dumbin gaisuwa ga y'an uwana na Anti Fauziyya Muhammad,anti Deejeeht Abubakar,sayner nd Aisha abkr da duk sauran da bank'iraba saboda lokaci duka ina godiya.
Hauwa agabi ina sane dake,Mrs Ridwan tnx a lot I really appreciate, da duk sauran waenda ban k'iraba duka kuna raina.
Jinjina ga Khadeejaht
Hydar whatsapp group 1&2,Gaisuwa ga UQUBAR UWAR MIJINA fans group 1&2.
Jinjina ga waennan groups din na WhatsApp.
GOLDEN PEN FANS.
AUREN SOJA FANS
HAUSA NOVELA GROUP.
NOVELS ARENA.
HAUSA NOVELS 2
NOVELA BOOKZ BY HAMZA.
BENEFICIAL WRITERS FANS.
IMRAN FANS GROUP.
SON ZUCIYA HAUSA NOVELS.
RELIABLE FRNDS NOVELS.
HILWANA FANS GROUP.
BAYIN ALLAH NOVELA GROUP.
Duka ina godiya da jinjina muku.
Duk Wanda ban k'iraba duk kuna raina,kuma ina godiya..
Allah nagode maka dakabani ikon gama wannan littafin,kowane d'an Adam ajizine don haka incikin rubutuna nab'atawa wani rai ya yafemin,nikuma yaro da babba da kowama ninayafe masa har abada.
Hak'ika ina godema Allah na dayabani baiwar rubuta, hak'ik'a rubutu baiwace kuma tana d'aya daga cikin hanyar fad'akar da wa'azintar da jama'a ta hanya mai sauk'i.
Allah duk inda nayi kuskure kayafemin Kuma kabani ikon jure komai na rayuwa fatan alkhairi ga duk wani d'an Adam na doron k'asa.
Ku saurare Young Novelist a littafina na gaba,ina iya fara mukushi kwanannan ko kuma bayan sallah,saboda hidimar azumi.
Ku saurareni a novel d'ina na gaba mai taken,PRINCE AIRAN ND MAIMOON INA GODIYA...
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Y'ar Muserh da Maimuna Jikar Ali Da Muhammad ,jinin Fulani da Kanuri harma da Arab...Am Proud wit who I am.
💗💗💗💗💗💗💗💗💗Good Night 💤🌙
😊 Sweet Dream
🌠🌠🌠🌠🌠🌠🌠
Advertisement
- In Serial165 Chapters
The Milostiv
This is the journey of a Young Doctor named Gabrio who was assigned to the Grand Fleet of the Reconnoiter Company, aboard the Grand-Galleon called the Milostiv, which is set to sail to the lands that could not be traversed before the invention of the armaments that could penetrate the scale of the monsters living there. They hope sail to the thousand islands to find wonders and new lands to settle. The Grand Fleet would leave Old Carthan in hopes they could expand their horizons. But then a sudden loom hanged above the Bay of Old Carthan as the Grand Fleet sails for the islands...Thrown into the affairs that will change his life, how could a Doctor keep himself out of the destinies of those who would save the world?
8 177 - In Serial8 Chapters
Adventure of Adventures
A teenage girl wakes up in a cathedral with no memories and no common sense. Follow Robin as she gains both while on her quest to figure out what is going on.
8 98 - In Serial6 Chapters
Ruler of Everything
Hi guys, this is my first novel, to be honest i dont know if i'll write this till the end or not...now i just want to try write something and thought i share my story with you all so you can enjoy my story too :)
8 153 - In Serial17 Chapters
Otsutsuki Allen (Hiatus)
Il était un vrai dieu dans l'univers mais il s'ennuyait avec cette vie et il avait l'intention de se réincarner dans un autre univers. Avec la moitié de son pouvoir, il a construit un monde un homme qui lui a parlé et s'est réincarné avec des tricheurs. Bonjour, c'est ma première histoire et j'espère que vous l'aimez. My story is not in english and i've not intention for write in is not by hate the england is for my bad grammar for example this texte
8 103 - In Serial9 Chapters
Collab {Heathers: Sequel to Subscribed}
"Say Hi To God" When JD remembers how good it feels to hold a gun or a knife, no one is safe. Love continues beyond death, but not always through life.It's time for Veronica Sawyer to learn this. Especially what happened to Chandler, Duke, McNamara, Dunnstock, Sweeney, Kelly, and soonDean.
8 199 - In Serial31 Chapters
When You and I Collide
FF7&FF13 CROSSOVERLIGHTNINGxCLOUDFANGxVINCENTSNOWxTIFAIt all started when Serah was killed in a car accident. No one ever dreamed that that one incident would start a chain of events that would change six lives forever.
8 76

