《UQUBAR UWAR MIJINA》28/29
Advertisement
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story)(Full Of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to
Uzair Basheer.
Moi Bro,za guy wit zero ego nd za caring hrt.
Can't say enough of u but always wish u Allah khair nd Rahma,may Allah s.w.t bestow his mercy nd increase ur knowledge Amin.
Wish u Khair every one.
Zeeta where are u?,missing u iz not mah wish pls come back bae.
(28)&(29)
Fatima!Fatima!!Fatima!!!Firgigit natashi daga baccin danake,Hajiya ce ta tasheni tace".....Fatima!!!ke kuma daga dawowa dagakasuwa tun jiya da daddare baki shige d'aki ba har yanzu bayan kinsan bana fitowa da wuri yau juma'a.
Tashi nayi ina tuna mummunan mafarkin dana dingayi,a zuciyata nace"...Oh Allah daman duk wannnan mafarkine ya Allah kada ka rabani da Fatima don batason mafarkinnan yazama gaskiya kamar guntun mafarkayyan datakeyi."
A hankali nace"....Mama inasu Fatima?,tace"....inajin ko sun tafi islamiyya tunda ai lokaci ya ja,amma kekam wani irin baccine haka tun jiya se yanzu kalli lokacifa k'arfe sha d'aya na safe."
Nace"....wallahi Mama nima banmasan nayi baccin ba,kawai senaji kina tashina."
Toh Allah ya kyauta,tashi nayi naje nayi wanka nayi sallar isha'i da asuba,sannan na rok'i Allah daya sauyamin akalar mafarkina yazama gaskiya don banajin zan iya rayuwa in na rasa Fatima.
Uhm nikuwa Deejerh Nace"...to Allah yasa kada mafarkin yazama gaskiya Amin."
To haka nake rayuwa a gidan Hajiya muna samun kulawa sosai,amma duk lokacin dana tuno mafarkinnan gabana na yawan fad'uwa seda na rik'ata addu'a.
Yau yakama wata uku da dawowarmu daga kasuwa,Hajiya take fad'amin cewa sati me zuwa zamuje Abidjan saboda itama tana harkar saida maganin mata to anan take sayowa.
To haka mukatafi k'asar Abidjan tare da ita muka sayo kaya masu yawa,da tsada.
Advertisement
To haka muke zuwa kasuwa tare da'ita mu dawo,cikin ikon Allah ba'a taba tsayar da muba saboda tasan customs sosai,dama kuma hanyar tane.
Toh rannan tace"....Fatima tafiya takamani zuwa cameroon kuma waencan sunce kayansu ya k'are don haka nakeso jibi zanwuce ke kuma gata seki wuce Abidjan d'in.
Gabana ne ya fad'i tuno da mafarkin danayi akan tafiyata, amma a zihiri se nace"...to Mama Allah yakaimu amin."
To sati bayan kwana biyu tawuce ,nima Washe gari natafi Abidjan,motar Lagos na hau saboda tanan yafi sauk'i daga Lagos nabi hanyar Cotonue naje Niger daganan kuma nawuce Abidjan.
Bayan mun shiga mota ne,ina kusa da wata mata da yaranta yarinyar dake hannunta k'arama ce take kuka tana rigima.
Juyowa nayi don nayima uwar magana ko bacci take,gabana ne ya fad'i ganin Matar danagani a mafarki tare da yarinyar dana gani me kama da Fatima ta.
Kallonsu nakeyi cikeda tsoro da fargaba,a hankali nad'auki yarinyar ina mata wasa,daganan namik'awa uwarta tabata abinci.
Ana gama bata abinci tafara mik'omin hannu,d'aukar ta nayi ina mata wasa nace"...miye sunanki?,mamarta tace"...sunanta Fatima."
Shiru nayi ina tunani kada mafarkina yazama gaskiya,da sauri nace"...Allah ka tausayamin kabarmin y'ata mu rayu tare.
Nikuwa nace"... Uhm.
Haka mukazo wani park donmuyi sallah,tana hannuna muka sauk'a inda har munfara sabawa da Matar saboda na fuskanci matar tanada sauk'in kai.
Abinci dasu nama da kayan ciye-ciye na siyama yaran,muna shiga motar nabawa mamarsu nace"...gashi abawa k'annena,godiya tamin nace"....bakomai."
Cikin muna fira sama-sama ne tace"...ina nake zama a Lagos?,nace mata ga inda zanje sayan kaya,itama tafad'amin inda take zaune mukayi musayar number.
A Lagos muka rabu dasu inda nayi mata godiya muka rabu kamar daman munsan juna.
Hmm turk'ashi .
To kubiyoni donjin ya zata kaya.
Taku a kullum Young Novelist.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Auta✍✍
Advertisement
- In Serial6 Chapters
The Loser
Alex didn't know what to expect when he entered the glowinng red portal that mysteriously appeared inside the school he worked at, but he really should have known better. Litrpg
8 94 - In Serial129 Chapters
What We Do to Survive
Orion had never asked for any of this. He would have been happy living out his life in obscurity as son, brother, husband, maybe even father and grandfather. Unfortunately, life and a cruel world had other plans for him. Years later, he joins Avalon Academy, the greatest school of mages in the known world. Unfortunately, Avalon is better known for its incredible lethality and the cutthroat attitude it promotes among its students. The Academy's graduates number among the strongest mages in the world, but only a rare few live long enough to join that illustrious number. Updates every Mon/Fri and some Wednesdays. Absolutely horrible, screwed up things can and will happen, do not read if you are uncomfortable with that sort of content. On a similar note, please be advised that the story contains explicit content. If you do not want to read that sort of thing, then this story is not for you.
8 1735 - In Serial61 Chapters
No title
No information
8 163 - In Serial27 Chapters
Daybreak ⚣ 「k.th + p.jm」
Daybreak (ˈdeɪˌbreɪk) n the time in the morning when light first appears Warnings: ♥ ViolenceStart: 170520End: 170811© https-loona 2017
8 75 - In Serial8 Chapters
Life Savor (Mike Wheeler x Depressed! Suicidal! reader)
(Y/n) is friends with Mike and the gang but is also dating Troy. She never thought highly of herself and was always depressed. Sometimes she'd even try to kill herself but what will happen when Eleven comes and she starts to feel replaced? Will she actually kill herself or will she live because her friends saved her?
8 186 - In Serial15 Chapters
The Sun Blade
Cresana is training to become a Blade, a group of highly trained assassins who protect Ravka's Grisha on the battlefield, until she attracts the attention of a particular Grisha with a special plan for her unique talents.*Set in Leigh Bardugo's 'Shadow and Bone' universe with canon-divergence.
8 267

