《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 20/21
Advertisement
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA.
🐲🐲🐲
(Based on True Life Story) (Full of Sorrow).
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.
Dedicated to UQUBAR UWAR MIJINA Fans ina godiya matuk'a da kulawarku a gareni naga sak'onku kuma na gode,lokacin danaga yawan Msges dinku har kishi ya kamani don ganin duka msges d'in na Novel ne lol,Tnx daku nake tunk'aho Fans,Wannna page d'in na kune.
Rashin lafiyace takamani kuma alhamduliilah naji sauk'i,Nagode da Addu'a.
Allah yabaki lfya Bestie Na'eema I miss u a lot.
Bestie Aisha karkiyi ciwo fa Kinga bame kawomin kindirmo fa,kuzo keda Yaya.
Anti Rabi'ah ina gaisuwa.
My Troublesome Sayner Happy Graduation Allah yak'ara lfya da Ilimi yasa ayi amfani dashi.Amin.
(20)&(21)
Washe gari da safe bayan mun tashi nayi sallah a d'akin na fito waje,a parlour na tadda matar da wata budurwa a zaune.
Har k'asa na tsuguna na gaidata ta amsa fuska a sake tace"....Fatima ga k'anwarki mufeeda kuma inason sanin meyakawoki garin kano cikin dare har waennan miyagun ke Neman halakaki?."
Murmushi nayi na fara bata labarin rayuwata batare dana b'oyemata komai ba,hatta garinmu ban b'oye mata ba.
Jinjina kai tayi tare da share hawayen dake fuskarta tace"...insha Allah zan taimaka miki karki damu,haka rayuwa take kowa da abinda yake ganin yayi masa dai-dai."
Kwana na biyu da zuwa gidan tafiya takama Hajiyar zata tafi k'asar Togo da Ghana siyayar kaya saboda tanada kud'i, tana siyowa kayan tazo tasaida anan kano babbar Y'ar kasuwace.
Bayan ta tafi naci gaba da zama nida Y'arta Mufeeda wacce babu ruwanta gata da son mutane,Kuma tanason Fatima Sosai saboda in akaga Fatima a hannuna to Mufeeda na Makaranta,don ko makarantar Islamiyyace da'ita take zuwa haka intaje zasu dinga d'aukarta.
Bayan kwana hud'u Hajiya ta dawo da siyyara kayan kasuwarta,haka tayi mana siyayya ba kad'an ba musamman Fatima wacce nata yafi na kowa kyau da tsada.
Advertisement
Godiya mukayi mata harta nuna bataso saboda Allah tayi,Kayan Fatima Mufeeda ta kwashe ta tafi dasu d'akinta tace"...Anti Fatima Munbar miki d'akin ki kije ki huta mukam munk'ama sabon d'aki."
Murmushi tayi tace"....to Allah ya kiyaye hanya daman ta hanani walawa a kan gadon, Hajiya tace"...A'a kam kar'ayiwa Y'ar uwata Sharri kam don batada rigima ko kad'an. "
Bayan ta hutane washe gari tashiga garin kano don rabawa Y'an kasuwa kaya,su Fatima kuma suka tafi makaranta.
K'irane ya shigo wayata,d'auka nayi naga sabuwar number amsawa nayi tare dayin shiru,muryar data doki dodon kunnenane yasani tashi cikin mamaki nace"...Khamis!!!,yace"...Na'am Fatima kina lafiya?nace"...lfya kalau ykk y hidima da aiki?,Be amsaba illa cemin dayayi ya Ilham nace"...tana lfya tana gun mama".
Da mamaki yace"...to ke kina ina?,uhmm ina kano gun Y'an uwanmu yace"...to ngd kibani izini inason naje naga Ilham nasan banmata adalciba dana watsar da'ita tun tana k'arama,Uhm aii bakomai komai ya wuce, godiya yamin sannan na katse k'iran.
To yau yakama watana biyar a gidan Hajiya kuma alhamduliilah tana kula damu sosai,Zaune muke a parlour Hajiya tace".....Fatima inaso kifara business banason zamanki haka don haka na yanke shawarar nan gaba idan zan tafi tare zamuje kiga yanayin kasuwar kuma kisan hanya daganan kuma zanbaki jari kema kifara kasuwanci dashi Allah yasa mu dace."
Godiya nayi mata sosai kuma naji dad'i.
Ashe wannan tafiyar itace silar rushewar farincikina,itace sanadiyyar rashin zaman lafiya ta.
Tohm Ku kasance tare da YOUNG NOVELIST.
TAKU A KULLUM.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Auta ✍✍
Advertisement
- In Serial132 Chapters
The Weirkey Chronicles
Betrayed. Murdered. Reborn. One last chance, to make it right. Theo's adventure ended with his mentor's hands around his neck. The betrayal cost him his friends, allies and everything he had built... but not his life. Though broken and powerless, Theo has one last chance to enter the Nine Worlds, wielding the knowledge and expertise of his first life. This time, he needs more than just power, he needs to unravel the deception that killed him once... and is coming for him again. Character artwork: https://i.imgur.com/CEfPC1G.jpg
8 401 - In Serial7 Chapters
Santa’s Gift for Dr. Peter Daszak
Santa and his pet pangolin prepare the perfect Christmas gift for Dr. Peter Daszak!
8 75 - In Serial6 Chapters
Homecoming | A Chronicles of Ascension Story
When Jethen was captured by slavers, his childhood was torn from him and left shattered half a world away. When he finds himself back home decades later, by methods he does not fully understand, he finds that the life he has lived has changed him far more than he knew. In a home he no longer knows. Places and people at the same time familiar and foreign, he must decide - stay and help with his parent's business, or return to the land that remade him and the family he made there. --------- Homecoming started as just a short story to break an episode of writers block. It has since morphed well beyond that into a novel in it's own right, and may well end up with a sequel. The writing of Homecoming became a bit of a self induced challenge to improve my initial, first brush, writing quality. Each chapter was written raw, given a once over read and edit, and then posted. In this way I am forcing myself to write better from the start. I do hope you enjoy the story and will leave a comment or review, and if you see an issue, feel free to let me know as well. I know it is not nearly perfect, and it will get a full and proper edit once I am done. Never hurts to fix things along the way though. As an additional note. The story has undergone a structural rework and has been reposted in an updated structure and sequence of chapters. If you have read this story already, I invite you to do so again in this new structure.
8 174 - In Serial25 Chapters
Haurutsuki: Beautiful Snow
Heir to a Hidden Mist Clan, Miyuki finds herself in the middle of a war. When meeting a young Kakashi Hatake, both of them change forever. But is it for the better?
8 120 - In Serial7 Chapters
Chakras In Yoga Meditation and Stress Relief
Chakras. The name conjures up an image of a human body with seven swirling energy points along the spine, each one of the colors of the rainbow. But what are chakras all about? What do they represent? How does one work with them?This book starts from the beginning and goes step by step, chakra by chakra, through the system of energy, or prana. It explains what symbols and crystals are associated with each one, and how to use them to work toward better health.Namaste.This book Chakras for Yoga Meditation and Stress Relief is intended to be free on all systems, to help those who are in need of support find a step toward a more contented life. If the system you are currently on requires a charge to download, all author's proceeds will benefit battered women's shelters.This book is a companion piece to my other free books on yoga and meditation.Feel free to contact Lisa if you have any questions - she's happy to help!
8 109 - In Serial32 Chapters
Alexithymia | STRANGER THINGS
Alexithymia: (n.) the inability to express your feelingsOr in which a 15-year-old boy finds himself only capable of expressing his feelings through acts of violenceSeasons 1-?
8 174

