《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 18/19
Advertisement
ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u no pain.
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story )(Full Of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist
Dedicated to
Fans,Allah yabar k'auna, nagode matuk'a,banda bakin godemuku sede nace"...Allah yabar k'auna.🤝🤝.
(18)&(19)
Yau da safe bayan mungana ayyukanmu nace"...Goggo inaso naje nagaida su Mama,tace"...toh Allah yakaimu anjuman,Amin."
Tun alokacin nakejin gabana nafad'uwa nakejin sauyi ajikina,Amma sena alak'an tashi dacewa k saboda zan tafi da Fatima gidanmune abun yana bani kunya kuma dawani ido zan kalli su Baba.
Shiryawa nayi nad'auki jakata Wanda kayanmu ne aciki ak'alla zasukai Kala goma,sallama na musu nafito cikeda kewarsu.
Harna fita senaji kamar namanta wani abun,komawa nayi nace"....Goggo anya banyi mantuwa ba kuwa?,tace"... Mantuwar me kuma Fatima to ki duba."
Zama nayi kamar karna tafi harseda Goggo tace"....ko kunfasa tafiyar ne?.nace"...A'a zamu tafi daga haka na tashi nace"...toh Goggo ayafi juna nizan wuce Sena dawo,tamin adawo lafiya nafita."
Gun shiga motoci na nufa inaji ana k'iran sunan cikin garinmu anma banshiga ba,kawai sena nufi inda naji ana k'iran kano.
Zama nayi kuma nandanan motar tacika muka kama hanya,a zuciyata nake tunanin to ina zanje kuma gunwa zan sauk'a nida banida dangi acan,Nide kawai zuciyatace take bani umarnin danaje kano.
Da yamma muka iso kano saboda akwai tafiya tsakaninsa da yobe,bayan mun sauk'a a park sena nemi wani bench nazauna nasiya abinci mukaci.
Toh muna zaune har magrib har isha'i har mutane suka fara bajewa,amma narasa inda zan nufa.
Goyon Fatima nayi nafara tafiya batare da sanin inda na dosaba,Can misalin k'arfe goma nazo gun wata bukkar mai shayi nazauna.
Advertisement
Mutane nagani suna isowa gunmu da sauri natashi nafara tafiya cikeda fargaba,wani lungu na lab'e sunzo wucewa sai abunda yake cikin buhunsu ya fad'o.
Wani wawan ihu nayi ganin kan mutum aikuwa da gudu na fantama na jefar da wayata da kayana,aikuwa suka bini da gudu babban su yace"...Ku d'akko mana yarinyar Ku kashe uwar."
Jin an ambaci kashemin Fatima ne yasani k'ara speed harnazo bakin titi,wata motace tazo wucewa nafara d'aga musu hannu ina Neman taimako amma bata tsayaba kuma ga mutanen sun kusa kamoni.
Wata jeep nagani da gudu nashiga gaban na tsuguna nace"...Dan Allah a taimakamin,Wata matace tafito tace"....lafiya meyafaru?".
Da hannu nake nunamata waenda sunkusa zuwa nace"....Zasu kasheni kitaimakeni,da sauri tabud'emin motar tace"....shiga muje ina shiga suka iso gun da gudu ta figi motar muka bargun."
Daya daga cikin sune ya jefi motar da wata adda,aikuwa yasamu glass d'in motar kuma dai-dai inda nake, aikuwa glass d'in yafashe yasamu fuskar Fatima nan da nan goshin Fatima yafashe.
Ihu nayi nace"...innalillahi Fatima!Fatima!!Fatima!!!,amma ina ta suma,muna shiga cikin garin kano tayi asibiti damu."
Muna zuwa aka k'arbeta akayi emergency da'ita,bayan kamar minti 30 aka fito da'ita harta farka kuma anmata dressing d'in gun.
Matar ce ta k'arbeta tana mata sannu,ta sallame su sannan tace"... Muje gida ku huta dare yayi.
Haka nabita muka shige motar,haka kawai naji matar ta kwantamin arai,kobabu komai ai Allah ya aikota tacece mu.
Wata unguwar masu kud'i muka nufa,unguwar babu gidaje sosai sai manya manyan gidaje tsirara.
Wani Babban gida muka nufa tayi horn aka bud'e babban gate d'in, shigar da motar tayi sannan ta umarceni dana fito.
Wani Babban k'ofa ta nufa ina biye da'ita, Babban parlour ne mai cikeda kayan alatu ga manyan kujeru komai kana gani kasan na masu dukiyane.
Advertisement
Zama nayi a k'asa ina rik'eda Fatima,tace"....Hau kujera ki zauna y'ata ina zuwa. "
Abinci takawomin da ruwa,rabona da abinci tun safe kuma shima nacine ba cikin kwanciyar hankali ba saboda yadda gabane ke fad'uwa ashe abinda ze samemu kenan.
Abincin naci nabawa Fatima itama,sosai mukaci saboda muna tare da yunwa.
D'aki tanunamin tace"....kishiga kije kiyi wanka itama kimata wanka na ajiyemiki kaya akan gado."
Tashi nayi ina jinjina tausayawa irin na matar nan kuma tayarda dani batare da tasan ni wacece ba,haka na shige nayi wanka nayiwa Fatima nasaka kayan danagani akan gadon.
Kwanciya nayi a makeken gadon dake d'akin, nandanan bacci mai dad'i ya d'aukeni.
To Asuba Tagari Fatima Anti Fatima Ummin Fatima.
Allah ya yayemiki abinda ke damunki aduk inda kike.😭😭😭😭😭😭
Taku a Kullum.
My New Fb Account For My fans,4 ur comment nd ideas.
(Hajaratou Bintu Muserh.)Add up u gonna get any answer to ur Questions.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Autah.
Advertisement
- In Serial6 Chapters
Ante Portas
Lina Thompson is an independent advisor who works with the Goverment on behind-the-scenes operations. Her speciality is sociology, but the latest project she gets involved with has apparently more to do with her hobbies: gaming and wild theories about aliens. Can she survive and thrive in an alien environment that turns back experienced military survivalists? Can she make first contact in this new world where data and flesh seems to be the same thing? And if she can, is it possible for her to live in the human society afterwards?
8 177 - In Serial9 Chapters
Shatter
Inke is a Shatter: a high-tier adventurer focused on hunting down and destroying rogue dungeon cores. When she's given her oddest assignment yet, to secretly supervise the growth of a unique young dungeon, she doesn't know what to expect. Especially since her task is to prevent people from destroying it. Except that quite literally everything about this dungeon is abnormal, from its monsters to their loot, and Harin, the unusual adventurer in her party. ...Not that she's starting to form a bond with Harin or anything like that. And then Inke runs into the dungeon fairy. A dungeon core novel, but one told from the perspective of a dungeon slayer. Currently participating in NaNoWriMo, so updates are either daily 1.5k chapters or longer 3k/4.5k chapters with gaps in between. Also participating in the Royalroad Writathon.
8 88 - In Serial9 Chapters
I Am The World
It's time to prove yourself. Welcome to the World Games. Here, you shall become your own world. Make your world the best possible - or die trying. For if you don't, your world will be swallowed by the Void Walkers. You have been warned.
8 194 - In Serial15 Chapters
The Exalted Guard
The Solar Exalted. The Lawgivers. Created to be able to bring down the gods themselves, run entire countries single handedly, and crush continents with a flick of the wrist. In order to become a Solar, you must do something great. You must lay down your life, to do what is right. And that, is exactly what Mike Schmidt has done. But, can he handle the weight of the Great Curse?
8 103 - In Serial23 Chapters
•Stay With Me• |✔︎|
Тэхён-"Чи магадгүй бэлгийн чиг хандлагаа дахиад нэг бодож үзэх хэрэгтэй байх" Жонгүг-"Тоглоод байна уу?" Тэхён-"Үгүй ээ!"Photo edited by: @Lucy_Vk
8 205 - In Serial40 Chapters
Down The Line
When you keep a secret you never expect it to come to light. Aaliyah Colemon was a junior in highschool when she made a choice to break up with her highschool sweetheart. She always thought it would be better for him, because he was going to college the next year. Darius held a grudge with Aaliyah for years and they haven't spoke in four years. What will happen with Aaliyah tells Darius that she's been keeping his daughter a secret for four years.Find out in Down The Line.
8 223

