《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 16/17
Advertisement
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based on true Life Story) ( Full of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist
Dedicated to
My 1 Nd Only Boo
Nisful Hayatee....
(16)&(17)
Da safe dana tashi na tambayi Khamis cewa zanje gida, ya amince don haka ina gamawa nakama hanyar gidan da'aka sanar dani a mafarki.
Ina zuwa k'ofar gidan nayi sallama,wani yarone ya amsa,na tambayesa Malam yananan yace"...eh bari inmasa mgna."
Bayan Kamar minti 3 se yazo yace"....Ance kishigo ,shiga nay da sallama cikin parlourn."
Zaune yake da carbi a hannunsa mutum mai cikar haiba da kamala,bayan mun gaisa se yace"...baiwar Allah bangane kiba,tace"...nice Fatima surukar....nafad'a masa sunan surikata.
Ido ya zaro yace"...kece Fatima matar Khamis?,nace"...eh Dan Allah malam ka taimakamin ka warwaremin abinda kamin,ka tayusayawa mahaifana da rayuwar yaran dazan haifa."
Ajiyar zuciya yayi ya kalleni cikin jimami yace"...Allah Sarki Fatima kiyi hak'uri a Yau nayi dana sanin aikin danayi miki,hak'ik'a UWAR MIJINKI tazo na mata aiki akanki kuma ba'aguna kad'ai ta tsaya ba tana kanyi miki aiki don ganin rayuwarki ta tagayyara,amma ina zuwa,ya tashi ya shiga wani d'aki ya fito."
Rubutu yayi ya wanke yabani nasha,yace"....gashi Fatima nayi wanda zan iya nikam na warware wasu aikina akanki wasu kuma bazasu warwaru ba,amma Fatima keda kwanciyar hankali se a hankali wata k'ilama har kibar duniya bazaki zauna guri d'aya ba don aikinta kenan akanki kada kiyi amfani a rayuwa,Fatima kiyi hak'uri kiyafemin kitashi kije Allah yabaki lafiya.
Advertisement
Tashi nayi ina kuka,a zuciyata nace"...menayiwa UWAR MIJINA ta tsaneni haka,to a washegarin abun ne Khamis ya sakeni na koma gida,kuma a ranarne nayi mafarki ina kwance a gidanmu wai matar danagani tana zuba zinare a jikin gidan Khamis tazo tana kwashewa tana tafiya dasu,to wannan shine silar karyewar arzikin Khamis.Muje zuwa.
CIGABAN LABARI.
Zuwana k'auyen danginmu da kwana d'aya na haifi y'ata mace kyekyawa kamar balarabiya ga gashi ga fari kamar ka latsa jini ya fito,duk da bata hanyar aure ja sametaba se naji inasonta son hak'ika haka ma mutane suna sonta kowa se so yake ya d'auketa.
Wani kawu nane ya tambayi wane suna nakeson asamata,har zance yasakamata sunan mahaifiyata se kawai sunan da zakaran yak'irata ya fad'omin,nace"....kawu asamata FATIMA."
Yace"...to Allah ya raya ta yasa mai tausayin mahaifa ce,amin kowa ya amsa."
Ranar suna yarinya taci sunan Fatima,kuma Alhamduliilah komai anyishi a wadace.
Haka na zauna anamin wanka a k'auyen kuma ana kula dani sosai,kuma har lokacin Mahaifin Fatima yana zuwa guna ko ragon suna ma shiya siya donshi a shirye yake ya amshi Y'ar sa.
To ana hakane naji labarin Khamis ya saida gidan mansa Wanda ya rage,gidan dana zauna acikima ya saida ya koma baida komai se ana taimak'onsa
Hartakai ta kawo yaronsa Wanda shiyake bawa mai ya saida yasamu riba,to yanxu shi yake taimakawa Khamis da abinci da kayan sakawa,Mahaifiyarsa kuwa a yanzu duniya ta mata zafi amma dukda haka bata daddara ba tananan tana bibiyar rayuwata.
To yau nayi arba'in kuma dangi sunyi abun sadaka harda Abban Fatima,and'anyi taro ba laifi akayi adddu'a aka tashi.
Toh haka nake rayuwa a k'auyen nida y'ata,Masha Allah Fatima se girma take Kamar ba Y'ar wata biyu ba.
Advertisement
Yau Kamar kullum mun kwanta bayan namana addu'a,acikin barci wani bawan Allah yazomin yana sanar dani na rik'e y'ata da kyau don Fatima Y'ar baiwace.
To daman ina sonta sosai fiyeda Ilham,uhmm yau kuma Fatima tacika Wata takwas inda har rarrafe take,jama'a se yaba wayo da girmanta suke.
Tana wata Wata goma sha d'aya tadaina shan nono,sede taci abinci ta k'oshi tayi bacci ga Allah yabata hak'uri da juriya Sam batada rigima.
Hakanne yasa kowa yakesonta kuma yakeson d'aukarta,kullum cikin bata kyauta ake,wani gamin in aka d'auketa tun safe se yamma za'a kawomin ita.
Uhm Ku biyoni donjin sabon kaddarar dazata riski wannna baiwar Allah n.
Ku KASANCE tare da YOUNG Novelist.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Alk'alamin Auta
Advertisement
- In Serial17 Chapters
Emperor of the Demon race
In the western realm, an old man sits silently on his throne. Tired and exhausted from a lifelong pursuit of power and glory, he peacefully awaits his timely end. But, before he can take his final rest, he will make his presence known one last time and guide his youngest three descendants towards the glory of his race. Unfortunately for him, his three descendants have been basking in the glory of their ancestor for too long, ignoring the path of cultivation and gradually bringing ruin to their family...
8 169 - In Serial9 Chapters
The Avaricious Merchant System
In a moment of boredom, a sickly youth finds that he possesses a System. A Merchant system. The System promises him immortality if he follows its advice. While the youth is not interested in becoming the greatest merchant to ever exist and while being tantalized by the prospect of immortality, he remains cool-headed despite the amount of pain he receives because of his system even to the point of being swindled out of his hard-earned money by it.Follow Clyde Dominic, the second prince of the Dominic kingdom, as he strives to work hard in the hopes of living a leisurely immortal life.
8 222 - In Serial33 Chapters
Tann Angle's Formula
She was the creator of 'the world', she had the ability to bend the principles of sciences, she had the ability to change everything. However, this ability was taken away. She was left in a world of danger, haunted by the Hetzers. She had to face reality, to blend into the society created by her own hands, and to make relationships that she used to consider as 'unreal'.
8 208 - In Serial54 Chapters
Bad is an Understatement | ✓
"I don't know who you think you are coming here, and acting like you don't care about anything. Now listen here Princess, because I'm not going to repeat myself. Here's a couple of rules that I'd like to enlighten upon you. Number one, you do not talk back to me. And two, you don't mess with me or the rules," his breath fans my face and I close my eyes. The proximity between us was terrifying. "I've dealt with many bitches like you, so I suggest that you follow those rules unless you want to end up like them," - he leans in. His mouth lingers near my ear, "used."... "... You might think that you run this place, but you do not run me. Understand? And the sooner you understand that, the better it'll be for the both of us," I warn staring right into his eyes before walking away. I was more than amused by his dumbfounded expression. I stop, and turn back around, facing him, "And one piece of advice, know what you're fishing for before you start fishing. What if you find a shark and it reels you in, instead?"⇒Highest rank: 1 in Chicklit on 01.08.16
8 142 - In Serial30 Chapters
Ice Queen By Wi1dBi11
Last of a Dying raceThe Control of an element to rival that of a godA class like no otherRace of monstrous creatures subjected through fearA hidden Quest to revive a Dead empire to its former gloryA Wish for a second chance a Second life
8 97 - In Serial27 Chapters
ρυℓѕє; chanlix. [BOOK ONE] ✓
"Whenever, you know, I got up and someone called my name; My heart started beating faster for some reason. I guess I always wanted to check my pulse to see why its beating so hard? Natural instinct, I guess." - Felix Lee.
8 299

