《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 6/7
Advertisement
~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based on true Life Story)(Full of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist
Dedicated to
Zee xynab Ht u much,tnx 4 everitin. 1 love to u My Zeeta.
(6)&(7)
Da safe ciwona yayi tsanani hankali a tashe muka nufi asibiti, gwajin farko aka tabbatar mana ina d'auke da juna biyu har na tsawon sati uku.
Murna gun Khamis kamar ya zuba ruwa a k'asa yasha,ba laifi Mahaifiyarsa ma tayi murna da samun cikin wanda hakan yasa ta d'an sassauta mugun halinta akaina.
Wani gamin kuma tana aikomin da abinci ko na safe ko na rana wani gamin kuma na dare,Uhm ni Fatima da nasani dabanci abincinba.
A rashin sanina ashe Uwar mijina bokaye da Malamai take bi don ta raba aurena,da kuma tasaka rayuwata cikin garari da taskun bak'inciki da tashin hankali.
Ita a tunaninta wai ya koma k'ark'ashina yana bautamin yana kashemin kud'i,batasan cewa bani k'adai zata cuta ba harma da d'anta amma tabbas tafi cutata.
Haka muke rainon cikinmu kuma tana kayomin abinci inaci,donma daga gida ana kawomin rubuta.
Ita ala dole kada na haifi abinda ke cikina,balantana na haifi namiji yazama shine zaici gado ba'ita ba.
Fans kunji abinda yasa wasu basason uwarmiji fa,Ku kalli yadda take shirin tarwatsa Y'ar mutane.
Sai isa inzakiyi aure ka rok'i zabin Allah,don wasu uwarmijin su batada matsala ze iya kasancewa Y'an uwan mijinne,kuma kome uwar miji zata miki ki kasance mai hak'uri kamar yadda Fatima tayi to inma ta cuceki Allah ze saka miki.
Amma tabbas uwar miji uwace,kuma abin ayaba mata ne,abin a kyautata matane,abin a tarayrayetane,kuma a kula da'ita Allah yabamu iyayen MIJI na gari Masu maye mana gurbin iyayenmu.
Advertisement
Cikin ikon Allah na haifi y'ata mace,kyekyawa kamar balarabiya saboda Khamis ma ba bayaba gun kyau da haske.
Ranar suna taci sunan mahaifiyata saboda Sam mahaifiyarsa tak'i yarda asa sunanta,ko miye dalilinta bansaniba.
Haka rayuwa take tafiyar mana cikin jin dad'i har nayi arba'in,to lokacin ne Mama wutar tsanar datakemin tasake ruruwa.
Saboda ko zuwa gunta nayi bata d'aukar y'ata,hakanma yasa Khamis yahanani zuwa gidan ta.
Akwai ranar datazo gidanmu da sassafe tanata fad'a, a lokacin Ilham tana rarrafe sai taje gunta tana tab'ata.
Wata tsawa ta daka mata saikace wata babba,wani razanannan ihu Ilham tayi sainaji tayi shiru ashe suma tayi.
Tundaga rannan bansake bari Ilham ta sake zuwa gunta ba,amma bantaba fad'awa mijina ba saboda naga yana k'ok'ari ganin bantakuraba kuma banason hankalinsa ya tashi.
Aranar da Y'ata ta shiga shekara d'aya,a ranar natafi gidanmu kuma aranarne uwar Mijina tasamu nasarar binne wani sihiri a k'ofar parlour na,kuma sihirin bana mutum d'aya b.
Saboda daman tana neman hanya Malamai sunce mata asiri baze kama niba,aljani baze iya kusanta taba,saboda ina da addu'a kuma Iyayena suna min Addu'a.
Saida yamma na dawo,saida na taka inda asirin yake tukun na naje inda zan bud'e na shiga parlour.
Ina shiga parlourn naji kaina yayi nauyi jikina yafara rawa,da sauri na zauna ina addu'a dakyar nasamu nutsuwa nashige d'akina.
Se bayan magrib yadawo Bayan na gabatar masa da abinci yaci,amma yanayinsa na yau ya canza ko d'aukar yarinyar beyiba ita kuma sai mik'a hannu take don ya d'auket,amma sam babu walwala a fuskarsa.
Gaba nane ya fad'i saboda be tab'ayimin haka ba,koda wani ya bat'a masa rai baya zuwa gida da fushi.
Bayan mun gama cin abincin mun koma parlour,na zauna kusa dashi nace".....Baban Ilham meyafaru ne yau naganka haka?,yace".....bakomai mekika gani. "
Advertisement
Tace".....naga kamar ranka a bac'e,yace".... A'a bakomai seda safe daganan yatafi d'akinsa."
Abinda be tab'a yiba kenan mu raba d'akin kwana,haka na kwanta zuciyata tana zullumin kode nice na masa laifi amma nayanke shawarar gobe zan tambayesa.
Da safe bayan nagama komai nayi wanka nayi kwalliya har k'arfe goma banga alamar saba,nan naje d'akinsa don naduba ko lafiya.
Da sallama nashiga amma me wayam babu kowa,na d'an saurara ko zanji alamar yana band'aki amma shiru kakeji.
Haka na fito jiki a sanyaye ina tunanin har girman laifin danayi yakai yafita babu sallama,nace"....ko de ya fita ina barcine aikin gaggawa Yaka masa?.
Haka muka wuni Allah ma yasa munada kayan abinci,muna kwance nasaka k'ira'a a parlour naga mutum akaina.
Da sauri na tashi ina gaidata amma ko kulani batayiba se cewa tayi ina d'ana yake,nace"...Mama da sassafe ya fita,a tsawace tace"....inason ganinsa yanzu."
Zanyi magana se gashi ya shigo ,tace"....Alhamduliilah d'an albarka daman kai nazo nema, so nake yanzu base yau ba ka saki yarinyarnan.
K'arasowa yayi ya gaidata tace"....sannu d'an albarka,tace"...so nake ka saki wannan Mara tarbiyyar mara mutuncin.
A hankali yace"....Mama dan Allah kiyi hak'uri inason matata,tace"....lallema ninakemaka magana kakemin musu,eh hakane tagama dakai nayarda daganan ta juya ta fice tace"....zan dawo kuma saikinbar gidannan."
A hankali yace".....kiyi hak'uri Fatima nima daga jiya zuwa yau bansan meke damuna ba,nace bakomai Allah ya shige mana gaba."
Yace".....karki damu da maganar Mama muna tare dake nace".... Insha Allah.
Muje zuwa.
Ku kasance yare da Young Novelist.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
ROYAL BLOOD TYPING
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Advertisement
- In Serial11 Chapters
Wise Blood
A young boy is pulled into a vast, midnight clan of supernaturals after a drug deal gone wrong.
8 65 - In Serial36 Chapters
Mirefall
Stars rain from the sky. They shatter the earth, and their ichor fills her wounds. Mire. The sacred substance which either kills or transforms any living thing it touches. That which remakes the world. All eighteen-year-old Nikessa's ever wanted was to be a chryshunter--one of those whose work it is to seek out and dig up the magical fossilized remains of ancient mirefallen beasts. But when she's made an heir after the death of her cousin, she's forced to give up her dreams and travel to her birthplace--even as stars fall, new and horrible beasts roam the land, and tensions mount between nations. There she's to learn which seat of power will be hers--and to which five of the Mirelands' other heirs she'll be betrothed. But things at the capitol are not well, and some of those whom she once trusted prove traitorous. In the midst of a violent coup, Nik finds herself relying on powers she can barely fathom to fight an enemy she never imagined...all for a throne she doesn't even want. But if it means saving the lands and people she loves, she's more than ready to wear the crown.
8 187 - In Serial30 Chapters
The Final Cosmos
The bizarre transgressions of a world and it's inhabitants.
8 100 - In Serial22 Chapters
Mukhtalif
" Marry me" He saidI was shocked why he wanted to marry a murderer. Yes , he consider me as a murderer while I know the whole truth I just hope one day he come across the whole truth . "No" I replied" I am not asking you, am ordering you" He said gritting his teeth in anger. Zeeshaan Mallik - A 28 year old business man, Aggressive, Possesive, Dominant, Handsome,Passionate and Abusive. Daneen Khan - A 21 year old, fragile, soft, kind-hearted and lovely girlHow their life will be if fate will tie them up together in a bond of nikaah with alot misunderstanding , hate and anger. Read the story to find out.
8 127 - In Serial34 Chapters
HYBRID: Jimin ✔️
"Y/N, please tell me that I do not have a tail right now."BTS Jimin x ReaderHybrid AUTranslations : Portuguese[Highest Ranking : #85 in Fanfiction]
8 113 - In Serial7 Chapters
My Journey to Singleness
Have you ever get tired of chasing? Chasing train, chasing sales, chasing cat, chasing time... a dream, a career, friendship... love?
8 158

