《UQUBAR UWAR MIJINA》Part 4/5
Advertisement
🐲🐲🐲
UQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story)(Full of Sorrow)
Story Nd Written By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist
✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION
✍✍✍✍✍✍✍✍
❄We are bearers of soo golden a gun, we write assiduously perceive no pain, so magical our creative golden pen, be hold our words, A product of our pen savour our words for it will cause u no pain❄
Dedicated to
ABDOOOUUL❤🔥One love 4 ur care nd prayers.
(4)&(5)
Ana saura sati d'aya biki ,lokacin angama wani shirye shirye komai ya kammala lokaci kawai ake jira.
Yau takama laraba duk wani dangi nawa sun iso,wasuma daga guri mai nisa amma har sun iso,hak'ik'a naji dad'in ganinsu.
Washe gari alhamis yakama saka lalle,haka akasamin lalle ma a al'adance.
Washe gari da safe ran juma'a jama'a suka shaida d'aurin aurena da Khamis Wanda d'aurin auren yasamu halartar mutane dayawa daga ko'ina saboda Alhamduliilah Baba na yanada jama'a.
Ba'ayi wata bidi'a ba amma anyi walima anci ansha an k'ayatar,muna dawowa gida na shirya cikin shadda mai tsada da sark'ar gwal da d'ankunne da abin hannu duk iri d'aya.
Haka akazo tafiya dani amma fir nak'i fita ina kukan rabuwa da iyayena ,haka naje na rungumi Ummana ina kuka kamar anmin mutuwa itama kuka take tanamin fatan Allah yazaunar dani lafiya yakareni daga sharri.
Haka aka turani cikin mota aka kaini gidana wanda babu nisa da na surukata,toh Bayan anshigar dani d'akina na shiga da k'afar da k'afar dama nayi nafila kamar yadda malamai suka nuna.
Bayan kowa ya wuce ne ango ya shigo tare da abokansa ,bayan sunyi nasihohinsu da sauransu suma suka wuce,bayan duk wani abinda musulunci ya tanada.
Alhamduliilah angona yasameni cikakkiyar budurwa,Wanda hakan yasashi k'ara mini wani girma a zuciyarsa.
Da safe daga gidan Mahaifiyarsa aka kawomana abinci,toh nikam ganin haka yasa naji inason uwarmijina nace"....Ashe abinda ake fad'a akanta ba gaskiya bane.
Advertisement
Uhmm karkiyi saurin yanke hukunci Fatee Ba'anan gizo ke sak'a ba
Haka rayuwa take tafiya cikin lafiya da kwanciyar hankali,har nayi sati Mahaifiyarsa ce ke aiko mana da abinci.
Bayan sati d'aya ne nafara girki,inda na girka abinci na aika mata dashi harta aikomin da sak'on gaisuwa.
Bayan wata d'aya da auranmu naje gaida uwar mijina,munsameta a zaune a parlour tana kallo.
Har kasa na tsuguna na gaidata ta amsa fuska babu walwala,gaba nane fad'i nace"....to meke shirin faruwa ne?.
Haka bandad'eba na koma gida saboda Sam kallon datake Nina dashi bangane masa ba,tundaga ranar bansake zuwa ba saboda ni mutum ce mai tsoron zuciya da hak'uri.
Cikin ikon Allah falalar arziki tafara bud'ewa mijina,to rannan yaje gun wani Malami don kaiwa sadaqa.
Bayan sun gaisa da Malamin,saboda a matsayin kawu yake agunsa,se yace masa Khamis zan fad'a maka wata magana matarka itace silar da ubangiji yasa kakesamun falala matarka tana d'auke da arziki ga duk namijin daya aureta kuma Bayan haka matarka alkhairi ce ga rayuwarka don haka ka rik'eta hannu biyu don ita ba abin wulak'antawa bace.
Godiya ya masa yana mejin dad'i ya samu mata mai rik'on Addini ga sanin yakamata,daya dawo gida ma cikin farinciki yake.
Toh bayan Wata shida da auranmu abubuwa suka fara canzawa daga uwar mijina saboda sam yanzu ta tsiri wani hali saita zo gidana tayini tana masifa,koda yayi niyyaryin magan sai inmasa nuni daya bari saboda ita mmahaifiyace,kuma ni duk abinda takemin bantaba nuna damuwa taba.
Toh akwai ranar datazo ta tarar banda lafiya,a maimakon ta tausayamin saita rufeni da duka wai tazo ko ruwa ban bataba.
Tana cikin dukana gashi ni nakasa tashi,sai Allah ya kawo Khamis tana ganinshi tafara kukan munafirci wai tazo nace ta koma ai ba gidan ubanta bane.
Advertisement
Sanin halinta kuma ana tsaye akayi batare da sanintaba yasashi fara bata hak'uri,dakyar ta hak'ura ta tafi.
Shikuma guna yazo a hankali yace"....Dan Allah Fatima kiyi hak'uri ban aureki ba saida uwata ta yarjemin kuma don ina sonki plss kina hak'uri WATARANA SAI LABARI.
A hankali nace ba komai ya wuce,yace"....meke damunkine?,nace"....ciwon ciki nake amma yanzu da sauk'i,shiya taimakamin na dafa mana abinci mai sauri sannan nasha magani muka kwanta.
Ku kasance tare da Young Novelist.
Comment .
Like.
Share.
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal Blood Typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Advertisement
- In Serial1572 Chapters
Worlds' Apocalypse Online
The end of all worlds approach.
8 5100 - In Serial7 Chapters
From the Moon: Home
A daredevil performs his last jump: a leap into space. Everything has been planned out and prepped, but the universe has a way of waylaying us all.A geophysicist is winding up her last dig as part of a seismology and core-sampling project. So close to completion, she's ready to head home and build on the success of her trip.A vacationing moonborn is enjoying the absurdity of freedom on Earth. With just weeks left before returning home, they want one last chance to party and let loose. Updates weekly on Saturdays.
8 107 - In Serial11 Chapters
"I love you" // Anthony Reeves
Idk what to say but hope u enjoy!
8 218 - In Serial69 Chapters
Hero's Rise
From the appearance of superpowers in 2020, the world was never the same. Soon overtaken by the greatest of evils that had power so great that even those who wished to help could do nothing. Nation's collapsed and run by Super Villains, with only a few surviving away from their influence until these surviving nations began to create Heroes. This was lead to the third World War with heroes coming out as the winners.Now in the 23rd century, the world has obtained peace and villains were pushed back to a single continent but peace is tentative. After over 2 centuries, powers are no longer as simple as they were and our young hero has to battle himself before he step into the world of crime fighters.
8 187 - In Serial11 Chapters
Broken Halo
( Bang Chan + Lee Felix )❝I wish to kiss you underneath the Eiffel Tower.❞┈┈ mistopher | 2022 ++None knowingly abides in hypocrisy like the church, Felix had concluded. So he feels plagued with the reality that forbids him a chance at true love, considering his sexual identity. And for the most part, growing in celibacy hadn't been much of a challenge. But that was until Mr. Bang visited for some time, tanned in his Australian glory, making the aim of chastity seem far too unreachable for continuity.
8 209 - In Serial34 Chapters
My Miss Attitude - Pranushka Story
One Boy who loves A Girl infinitely that How many times she hurts him,He always there with her and treated as Queen.But One Day that Boy burst out on her with her words which makes them Separated? Will that Girl know the value of him? Will they both got unite?
8 185

