《Special Dishes In Hausa》Royal Icing

Advertisement

Kayan hadi:

Kwai 2

Sugar ludayi 1

Vanilla flavor

Lemun tsami

Yanda akeyi:

A fasa kwai a kwano. (an fi so na silver saboda kwan na kamawa ana roba).

A

samu whisker, ko mixer ko fork.

Da fork yafi wuya kuma yana daukan fin minti 20 kafin a samu yadda ake so.

Whisker baya daukan lokaci dayawa amma mixer yafi, a minti 3-5 an gama.

Kwan da aka fasa a cire kwanduwar (egg yolk) din gabadaya kada a bar ko digo, sannana tabbatar babu bawon kwai kuma kada ayi a jikakken kwano.

A kada kwai kadan sannan a kasa sugar gida uku. Bayan kowane minti daya a zuba kaso daya na sugar. Bayan minti uku a mixer za'a samu yayi kauri sosai. A zuba 5ml ma vanilla flavor sannan a diga ruwan lemun tsami a gauraya saboda karnin kwai.

Idan ana da food colorin za'a iya digawa icing din dan yayi kala.

Idan aka kifa kwano icing din be zubo ba to sannan ne yayi.

Za'a iya shafawa cake ko cookies a ci.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click