《Special Dishes In Hausa》Fura

Advertisement

Kayan hadi:

Gero

Sugar

Kayan kamshi

Yanda akeyi:

A wanke gero, a tsince sannan a sirfashi.

In ya bushe asa a turmi da kayan kamshi su citta da kanunfari a dakashi har se yayi laushi yayi lukui, za'a iya saka sugar in anga dama.

A barshi a turmi a dora ruwa, inya tafasa a dinga debowa da kadan ana zubawa a turmin ana dakawa har se ya cure ya hade jikinsa yayi danko.

Daganan se a mulmula zuwa shape din da ake so.

Fura ana siyarwa a ko ina kuma ana sha da Nono ko Kunu.

Amma idan akayi a gida, za'a ji banbanci sosai akan na siyarwa harde ba'a saka kiwa da kyashi ba wajen yi.

*******************

Vote, comment and share.

Thank you.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click