《Special Dishes In Hausa》Peanut Chikki (Garabasa)

Advertisement

Kayan hadi:

Geda

Sugar

Butter

Yanda akeyi:

A samu geda da aka gasa me gishiri a cire bawo in akwai a raba gida biyu

Kamar haka:

A samu sugar a dora akan wuta kadan a dinga juya shi harse ya narke ya koma brown.

A kula kada a bari ya kone domin sugar na konewa daci yake.

Idan yayi brown kamar haka:

Se a kashe wuta a saka butter kadan kama teaspoon daya a gauraya har se butter da bace.

Sannan a dakko gyada da aka gyara a juye a gauraya, a yayin da za'a fara a tbbatar komai na kusa domin gujewa konewar sugar da daskarewa.

A kunna wuta kadan a juya gyadar da sugar su gauraya.

A samu silver ko wooden surface a juye a saka rolling pin ko spoon a bajeshi yayi flat, sannan a yanka shi,

daganan a barshi ya huce kafin a balla.

********************

Vote, comment and share.

Thank you

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click