《Special Dishes In Hausa》Dan waken shinkafa

Advertisement

Kayan hadi:

Flour

Kanwa

Kuka

Shinkafar tuwo

Yanda akeyi:

A samu shinkafar tuwo a jikata na 'yan awanni, idan ta jiku akai a markada.

A samu flour a kwaba da kuka. A zuba ruwan kanwa aciki a kwaba.

A dauko wannan kullin shinkafar a zuba a kwaba Har se ya gauraya.

Kada kwabin yayi kauri da yawa.

A yi kaurin kwabin kamar yadda aka saba na danwake.

A dora ruwa a wuta idan ya tafasa a fara jefa danwaken aciki.

In an tashi yin dan waken ayishi kanana, saboda shinkafar zata dinga kumburashi.

**********************

Vote, comment and share

Nagode.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click