《Special Dishes In Hausa》Banana puff-puff

Advertisement

Kayan hadi:

Flour

Sugar

Banana

Yeast/baking powder.

Yanda akeyi:

-A samu ayabar da ta nuna sosai a yanka a kwance kamar de yanda ake yanka plantain circle-circle.

Domin yin kwabin fanke, za'a iya saka yeast ko baking powder. Ga yanda akeyi:

*Yeast:

A samu flour a gaurayata da sugar sannan a samu yeast din a gaurayashi da ruwa a kwaba da flour. Kwabin yayi kauri sosai. A bar kwabin yayi awanni Har se ya tashi tukunna. Idan yayi tashi ze tsinke shi yasa ake kwaba shi da kauri.

*Baking powder:

A samu flour a gaurayata da sugar da baking powder, se a samu ruwa me dumi sosai amma ba tafasasshe ba a kwaba. Shi Wannan ba'a kwaba shi da kauri kamar na yeast kuma nan take ake soyashi.

Banana puff-puff

A samu kullin fanke a juye yankakkiyar ayabar a ciki a barshi yayi mintuna kadan saboda flavour din ayabar ya dan ratsa kullin.

A dora mai in ya soyu se a dinga debo fanke ana soyawa yanda ayabar zata zama a cikin tsakiyar ko wanne fanke.

In yayi kala ya soyu se a kwashe.

******************

Vote, comment and share.

Nagode.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click