《Special Dishes In Hausa》Jalebi

Advertisement

Kayan hadi:

Flour

Sugar

Madara

Yanda akeyi:

A kwaba flour, madara da sugar da ruwa.

Yayi kauri kamar kwabin cake da kauri.

A samu Leda a nada Yanda za'a dinga matsoshi.

Za'a iya sawa a farar Leda a bula ana tsiyayawa.

Idan kwabin yayi kauri Yanda ya kamata, baze zuba ba idan an juye a Leda se an matso shi.

A dora mai in ya soyu a debo kwabin a Leda a dinga matsa shi.

In ya soyu yayi golden brown a kwashe.

******************

Vote, comment and share.

Thanks

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click