《Special Dishes In Hausa》Coconut Juice

Advertisement

Kayan jadi:

Kwakwa

Madara (Peak milk)

Sugar

Kayan aiki:

Blender

Wuka

Yanda akeyi:

A yanka kwakwa 'yan kanana a zuba a blender da ruwa a markada har se tayi laushi.

A tace da rariya a zuba madara da sugar a gauraya.

A saka a fridge tayi sanyi.

Coconut juice na saurin lalacewa idan babu sanyi.

Yafi kyau idan aka saka madarar ruwa sannan ta kamfanin Peak.

Idan za'a saka madarar gari a fara kwabata da ruwa.

****************

Vote, comment and share.

Thank you.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click