《Special Dishes In Hausa》Kunun Aya

Advertisement

Kayan hadi:

Aya

Sugar

Flavour

Yanda akeyi:

Da farko a samu Aya a tsince tsakuwa sannan a wanke.

A zuba a tirmi a saka ruwa kadan a jajjaga/sirfa kamar yanda akeyiwa wake, amma wannan a hankali akeyi saboda kada Ayar ya farfashe.

Ana yin hakane saboda sattin dake jikin Ayar ya fita ta dada haske, amma yin hakan ba dole bane.

Ita Aya in an barta ta dade da yawa a jike zata iya yin tsami.

A kai wajen markade a nika.

Domin gudun kada a bata nika kada kanshin Ayar ya canza ko kala se a markada a blender.

Idan nikan yayi laushi se a maza a tace kamar yanda ake tatar gasara/kunu.

Ana fama tacewa a saka sugar da flavour sannan a saka kankara ko a saka freezer yayi sannan domin kunun Aya ze lalace da wuri in babu sanyi.

Ana iya markada kunun Aya hade da kwakwa da dabino.

********************

Vote, comment and share.

Thank you.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click