《Special Dishes In Hausa》Gullisuwa

Advertisement

Kayan hadi:

Madara (1 cup)

Sugar (cokali 4)

Mangeda

Yanda akeyi:

A samu madara ta gari a gauraya da sugar. A samu ruwa ana debowa da cokali ana zubawa da kadan-kadan ana kwabawa Har se ya kwabu yayi kauri kamar haka:

A shafa Mangeda a tafin hannu, sannan ana gutsiro kwabin da kadan ana mulmulawa. Dalilin shafa Mangeda a hannu shine Dan kada kwabin yayi ta makalewa a hannu Yana batawa.

A dora Mangeda a wuta, idan ya soyu se a zuba gullisuwa. Ita gullisuwa tans saurin konewa dan haka a tsaya tana soyuwa ana kashewa.

-Idan sugar yayi yawa a Gullisuwa Yana sawa ta baje a jikin mai daga an fara soyawa.

***********''

Vote, comment and share.

Nagode

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click