《Special Dishes In Hausa》Fried Rice

Advertisement

Abubuwan sani game da Fried rice :

-Tana da saurin cabewa.

Shi yasa ake Dada ta ta hanyoyi da dama Domin gudun cabewarta.

-Turarawa (streaming)

Wasu suna dafa fried rice ta hanyar fara per boiling dinta. Idan an tace ruwan ta se a saka a colander a saka kayan hadi a gauraya sannan a turara ta. A haka zata dahu se a kwasheta.

-Soyawa.

A wannan hanyar Ana wanke da yar shinkafa ne se a zuba a tukunya a saka mai ayi ta soyawa har se shinkafa ta rage nauyi ta fara ja sannan a zuba ruwa da kayan hadi a dafa kamar jollof. Idan shinkafa ta dahu Bata cabewa.

-Dafawa

A dafa shi kafa ta dahu. A soya kayan hadi na fried rice se a rage wuta ta dawo kadan, a zuba shinkafar a gauraya a hankalin har se komai ya gauraya Yanda ya kamata. A rufe tayi minti biyu sannan a sauke.

Kayan hadi na fried rice:

-Kabeji

-Karas

-Koran Tattasai

-Albasa

-Tattasai da attarugu

-Curry

-Kayan dandano

-Nama/Hanta

-Grean beans/peas

Wajen dafa fried rice:

-Curry Yana da matukar amfani Domin Yana saka fried rice Kala da kanshi, Hakan ya banbantata da sauran girki na shinkafar.

-Kada a cika Curry a fried rice Domin Yana saka daci da kanshi me karfi.

-Hanta ta fi dadi wajen girka fried rice.

*****************

Vote, comment da share

Nagode.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click