《Special Dishes In Hausa》Kwadon Zogale

Advertisement

Kayan hadi:

Zogale

Kuli-kuli

Albasa

Tumatir

Sugar/gishiri.

Yanda akeyi:

A samu dafaffen Zogale.

Idan dacin Zogale yayi yawa ko ba'a son dacin za'a Iya wanke shi.

Idan dafaffen Zogale babu ruwa a jikinsa ko ya bushe za'a Iya zuba ruwa kadan cikin hannu dan zefi dadin ci.

A yanka Albasa da Tumatir a saka wa zogalen, a saka Kuli-kuli da sugar yaji se a gauraya, sannan se a ci.

Wasu suna saka gishiri ko miya.

Amma na sugar yafi dadi.

******************

Vote, comment and share.

Nagode.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click