《Special Dishes In Hausa》Diblan

Advertisement

Kayan hadi:

Flour

Salt

Sugar

Baking powder

Lemun tsami

Mangeda

Yanda akeyi:

A gauraya flour da gishiri (1 pinch), sugar kadan da baking powder. A zuba mangeda kadan a sake gaurayawa. Kada a cika mangeda kamar Yanda ake sawa chin-chin.

A zuba ruwa a kwaba yai kauri sosai kamar haka:

Bayan an gama kwabawa se ana gutsira ana murzawa yayi falefale sosai.

Bayan an murza ayi shaping Yanda ake so manya ko kanana.

Misali:

Bayan nan se a soyashi a cikin mai.

Daganan a samu sugar a zuba a tukunya da ruwa dan kadan a dora a wuta. In ya fara tafasa a yanka lemun tsami a matse aciki.

Idan sugar yayi danko se a dauko diblan da daidai ana tsomawa a cikin sigan.

*******************

Sorry for the late update.

Vote, comment and share.

Nagode.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click