《Special Dishes In Hausa》Kwai Da Kwai

Advertisement

Kayan hadi:

Kwai

Kayan dandano

Albasa

Tattasai da attarugu

Curry

Kayan aiki:

Ledar santana

Yanda akeyi:

A fasa Eggs a saka masa kayan dandano, Curry, jajjagen Albasa, Tattasai da attarugu sannan a kada shi sosai.

A samu ledojin santana ana zuba Kwan a ciki a kulla kamar kananun alale moi moi.

Se a zuba ruwa a tukunya a dafashi kamar alale.

Idan ya dahu se a barshi ya huce.

Daga ya huce se a ciro a Leda a yanka shi yanka me kyau ko da shape din circle ne.

A fasa Kwai a roba a kada shi.

A dakko Kwan da aka yanka ana tsoma shi a danyen Kwai Ana Ana soyawa. Kamar Yanda ake soya Doya me Kwai.

Aci da zafi.

****************

Vote, comment and share.

Thanks

I'm thinking of writing an English version of this book, what do you think?

Any suggestions?

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click