《Special Dishes In Hausa》Kosan Dankalin Hausa

Advertisement

Kayan hadi:

Flour

Kayan dandano

Albasa

Dankalin hausa

Shinkafa

Kayan aiki:

Grater (ta gurza kubewa)

Prying pan

Yanda akeyi:

A fere dankalin Hausa a wanke sannan a gurza shi da Grater wajen manyan guri.

Daganan se a samu shinkafa da aka dafa me laushi.

A jajjaga Albasa da kayan miya.

A hada dankalin da shinkafa, a saka Albasa da kayan dandano a gauraya.

Daganan se Ana saka flour da kadan-kadan Ana kwabawa Har se ya kame jikinsa.

A mulmula shi Amma Kar yayi manya sannan a soya shi.

Girmansa ya zama kamar na kosai.

.......................

Vote, comment and share.

Nagode.

.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click