《Special Dishes In Hausa》Albishir

Advertisement

Kayan hadi:

Madara

Sugar

Lemon tsami

Kayan aiki:

Rolling pin/muciya/abun murji

Leda/ tray

Tukunya

Yanda akeyi:

A dora tukunya a Kan wuta a saka sugar da ruwa kadan.

(ruwan kadan za'a saka kamar ludayi daya).

Idan ya tafasa za'a saka lemun tsami.

Sannan a samu madarar gari Ana sakawa Ana gauraya wa Har se yayi kauri kamar kaurin tuwo.

Ana gama tuka madarar ayi sauri a sauke kada ya kone.

A samu Leda me fadi doguwa ko buhu me kyau da tsafta wanda aka barbadawa madarar gari da man geda.

Ayi sauri a juye madarar da aka sauke daga Kan wuta akan Leda ko buhu ko tray da aka shirya.

A barbada Madara a kanshi sannan a saka muciya ko Rolling pin a mirza Har se yayi falefale.

Da ganan se a yanka kafin ya gama bushewa yayi karfi.

P.S kada a bar man ya fara komawa brown

-Idan sugar yayi za'a Iya gwada wa ta hanyar debo kadan a cokali se a sa hannu aji ko yayi danko.

-Ana gama tuka madarar ake saukewa.

Ko akwai tambaya?

Kada a manta da vote, comment da share

Nagode

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click