《Special Dishes In Hausa》Pancakes

Advertisement

Kayan hadi:

Flour ( 1 cup)

Baking powder (1 teaspoon)

Sugar (3 spoons)

Madara

Kwai (1)

Mangeda (4 spoons)

Gishiri

Kayan aiki:

Prying pan

Yanda akeyi:

A hada kayan gari; flour, sugar, baking powder, a gauraya.

A kada Kwai ya bugu sosai a hada da Mangeda da madarar kwaba ta da ruwa a zuba a kwaba.

A saga gishiri Dan kadan ( 1 pinch).

A kwaba shi sosai.

A bar kwabin ya huta na minti uku.

A dora Prying pan Akan wuta 'yar kadan.

A shafa Mangeda teaspoon daya a Prying pan.

A debo kwabi a dinga zubawa.

Idan yayi Kala kasan se a juya shi, in ya gama se a kwashe a zuba wani.

NB.

-Ba Dole bane saka baking powder a pancakes.

_Ba Dole bane idan za'a girka pancake a saka Mangeda a Prying pan.

-Za'a Iya rufe pancake idan an dora Akan wuta.

-Za'a Iya saka butter a memakon Mangeda.

-Kada a buga kwabin pancake da yawa.

-Ana cin pancake da Zuma se a yaryada akai ko Kuma a cishi da butter.

***************

Vote, comment and share.

Thank you.

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click