《Special Dishes In Hausa》Zobo Tea

Advertisement

Kayan hadi:

Zobo (kwaya biyar)

Ganyen shayi (lipton)

Kayan kanshi

Sugar

Yanda akeyi:

Bayan a wanke zobo se a saka a tukunya da Kofi guda na ruwa hade ta Ganyen shayi guda daya, se a saka kayan kanshi aciki a barshi ya tafasa.

Bayan ya tafasa se a sauke a saka sugar.

Za'a Iya shan shi da zafi ko da sanyi.

PS kada a manta da vote, comment da share

    people are reading<Special Dishes In Hausa>
      Close message
      Advertisement
      You may like
      You can access <East Tale> through any of the following apps you have installed
      5800Coins for Signup,580 Coins daily.
      Update the hottest novels in time! Subscribe to push to read! Accurate recommendation from massive library!
      2 Then Click【Add To Home Screen】
      1Click